Wannan film din wani film ne na Nollywood da na kalla fassara shi ne kawai kukayi da hausa sai Chanjin yan wasa Amma babu wani banbanci Ina kallon shi Amma nasan duk abinda zai faru gaba ya kamata ki gyara Dan film din ku na babban gida yayi kyau sosai Amma gaskiya wannan copy ne Kuma ba na fada bane Dan na ci Zara din wanda yasa Kawai dai gaskiya ce Kuma babu DM a RU-vid