Тёмный

ZAMAN AURE SERIES S1 EP 12 LATEST HAUSA FILM 2020 

Bifa Studios
Подписаться 187 тыс.
Просмотров 70 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

28 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 123   
@asiyayero7113
@asiyayero7113 2 года назад
Allah sarki inna mutumiyan kir ki ce gaskiya, ita dai na lura ko akan laila raini ne bataso
@kobamafia6505
@kobamafia6505 3 месяца назад
Gaskiya baka kyau taba wllh hannaji kumya 😢
@hajiyajamilasaudiya1213
@hajiyajamilasaudiya1213 3 года назад
Masha allah Ykk
@folashadekhadijah9413
@folashadekhadijah9413 4 года назад
Yes I support mama in this point some man don't care abt their in law's And Suleman u need to follow ur wife small because she's a local gal that marry rich man Mash Allah 👍👍👍
@Mallambashirmangaf
@Mallambashirmangaf 6 месяцев назад
My name is mallam bashirr mangafi ❤️❤️❤️💕💕💕🍎❤️💕🍎❤️❤️ musawa Katsina ❤inada tambaya inafatan zaku,iya amsan kowacce tambaya???????????❤❤❤❤
@amatullahabubakar5745
@amatullahabubakar5745 4 года назад
Masha Allah mungode barka da sallah
@bifastudios
@bifastudios 4 года назад
🙏🙏🙏
@salmayushau1626
@salmayushau1626 4 года назад
Yy
@muhsinahyusuf6574
@muhsinahyusuf6574 3 года назад
Inna kin birge ni
@garbalaba8368
@garbalaba8368 4 года назад
Wayyo anayi munajin dadi wannan borin kunya ne yasa aka dawo da kayan abincin ne kuma itama dakace mata tadena iban kayan abinci idan zata iba ta sanar da kai ai bakayi laifi ba gaskiya ka fada mata amma saboda girman kai bazata ce kayi hakuri ba saboda tsabar girman kai masha allah yau su inna anfadi gaskiya Barka da sallah
@bifastudios
@bifastudios 4 года назад
Gaskiya me garba Muna Godiya Da tsokaci🙏🙏🙏
@garbalaba8368
@garbalaba8368 4 года назад
@@bifastudios mu ma muna godiya da nishadantar damu da akeyi allah yasaka amin
@nanakhadeejah3184
@nanakhadeejah3184 4 года назад
masha Allah gsky kuna kokari sosai kuma wannan shirin yanakara fadakar da ma aurata duk dama mubamuyi ba amma muna fahimtar abu dayawa kafin muyi Allah yakara basira bifa studio
@bifastudios
@bifastudios 4 года назад
Amin Nana Khadija Da fatan za'ayi amfani Da sakon Da muke isarwa
@nanakhadeejah3184
@nanakhadeejah3184 4 года назад
@@bifastudios insha Allah sosaima saboda yanada matukar amfani a zaman aure muna kara godiya
@zalihausmna9173
@zalihausmna9173 4 года назад
MASHAALLAH
@sdaflower1172
@sdaflower1172 4 года назад
Masha Allah wallahi ina jin dadin shirinku kuma mlm Ahmad bifa kana burgeni sosai 👍👍👍👍
@bifastudios
@bifastudios 4 года назад
Ina godiya Matukar Gaske
@sdaflower1172
@sdaflower1172 4 года назад
@@bifastudios nima haka
@alassanissakaibrahim5836
@alassanissakaibrahim5836 4 года назад
Salam barkanku dawarhaka datafan kunwuni lafiya kunacikin koshinlafiya allah yasahaka ameen, allah yataimaka allah yayijagora
@zulaihatauwalmuhammad5057
@zulaihatauwalmuhammad5057 4 года назад
Allah ya kara daukaka jazakallahukhairan
@JamilaJamila-gg6sm
@JamilaJamila-gg6sm 4 года назад
Innan sule wannan karin na jinjina miki👍
@abbausman3605
@abbausman3605 3 года назад
He
@maryamusmaniovemaryamusman4784
@maryamusmaniovemaryamusman4784 4 года назад
Masha Allah Wow thank you so much
@habiba.ameeenmuhammad2401
@habiba.ameeenmuhammad2401 4 года назад
Oyoyo barki da sallah
@hafsaallahyasaannabiyacece6722
@hafsaallahyasaannabiyacece6722 4 года назад
Ahamad kayi sallah lfy Allah ya kara basira
@bifastudios
@bifastudios 4 года назад
Amin ya rabbi hafsa🙏
@khadijahsadah4839
@khadijahsadah4839 3 года назад
Masha Allah tabarakall 👍
@maryammuhammed1547
@maryammuhammed1547 4 года назад
Ina muku fatan alkhairi munajin dadi Allah yakara daukaka
@bifastudios
@bifastudios 4 года назад
Muna Godiya Maryam
@badaralsenaidi9701
@badaralsenaidi9701 4 года назад
inamatukar kaunarka dakai da ahalinka allah yatsare inamaka fatan alkairi
@kawuwamultimedia1360
@kawuwamultimedia1360 4 года назад
Fatan alkhairi bifa
@asiyayero7113
@asiyayero7113 2 года назад
Rukayya nada hankali, tafi yyrta hankali sosai
@hajiyajamilasaudiya1213
@hajiyajamilasaudiya1213 3 года назад
Masha allah👍👍
@ayshaabubakar6396
@ayshaabubakar6396 4 года назад
Masha Allah gaskiya maman Sulaiman kin burgeni da wannan nasihar wlh dayawa maza haka suke da irin wannan halin naruwar masifa
@malamaminukano1498
@malamaminukano1498 4 года назад
Maza kawai!, kudai kunfiye son kanku wannan film's din yana yin fadakarwa ne a tsakanin mu maza da Mata adaina san kai mata 🙏🙏🙏
@safaaka3274
@safaaka3274 4 года назад
Thank you very much 💃💃😍
@حامدإسماعيل-ع6ظ
@حامدإسماعيل-ع6ظ 4 года назад
ما شاء الله
@fiddausidauramooome9695
@fiddausidauramooome9695 4 года назад
Barkanku da sallah aikinku yana kwau
@mahamad8713
@mahamad8713 4 года назад
Mash allah😊
@MunaAbbas.
@MunaAbbas. 4 года назад
Inan ka nada matsala fah
@sheikabdulbasitabdulsamad2502
@sheikabdulbasitabdulsamad2502 4 года назад
Barka da Sallah guys
@fallatah77
@fallatah77 4 года назад
Tnx. bifa 👏👏
@bifastudios
@bifastudios 4 года назад
Appreciate 🙏
@suwaibabashir7079
@suwaibabashir7079 2 года назад
Masha Allah
@mudansirkanomudansirkano777
@mudansirkanomudansirkano777 4 года назад
God
@hajiaamina4523
@hajiaamina4523 4 года назад
❤️❤️❤️❤️
@fateemahahmadhausawia6521
@fateemahahmadhausawia6521 4 года назад
Thanks ❤💕
@ayoushaabdourazak8652
@ayoushaabdourazak8652 4 года назад
Masha Allah a gaskiya nan dai hajiya tayi nasiha mai kyau ga sulle wannan kam gaskiya ne kyautatawa yanada dadi ka auri mata bata aikin komai kuma iyayenta talakawa ne kai kuma kace ba zaka taimaka mata ba daga abinci sai sutura hakan bai dace ba
@سبحاناللهالحمدللهالحمدلله-ض9ي
اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين❤
@ajkandinjibrin5433
@ajkandinjibrin5433 3 года назад
Sai inna ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️👏👏👏👏👏👏👌👌👌👌👌👌👌👌👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
@mansurmansur7480
@mansurmansur7480 2 года назад
Godiyya muke
@aishaaish1252
@aishaaish1252 Год назад
Su Ruqaiya daga ganin Yaya anrude 🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@abubakarahmad9948
@abubakarahmad9948 2 года назад
Gaskiya film din nan yayi wlh akwai darasi masha allah allah Kara basira
@saadatubello9557
@saadatubello9557 2 года назад
Yau kam Inna tayi abin kai gida👍👍🤩
@aminualiyu8015
@aminualiyu8015 Год назад
Fatimakoki
@wada069
@wada069 2 месяца назад
BEST ADVICE GIVEN BY INNA
@mansurmansur7480
@mansurmansur7480 2 года назад
Godiyya muke
@aishaisha4826
@aishaisha4826 2 года назад
👍👍👍👍👍💓💓💓💓
@ousmanejarimiousmanejarimi7138
@ousmanejarimiousmanejarimi7138 2 года назад
Mshl
@husnaabubakarhusnaabubakar5439
@husnaabubakarhusnaabubakar5439 3 года назад
Gud
@rabiabukar7285
@rabiabukar7285 4 года назад
Alhamdulillah 💃my favorite series ya Kara so
@bifastudios
@bifastudios 4 года назад
🙏🙏🙏
@aishhosa4561
@aishhosa4561 4 года назад
barkada sallah muna gdy
@bbuaabbuaa2603
@bbuaabbuaa2603 4 года назад
Koda mijin yanada laifi tofa matar tafishi laifi tako ina sbd batada tarbiyya batada ladabi d biyayya datanayimar toshima zeke kyatatamata kuma kime tace yayimata zeke yimata basai tasaci kayansaba itafa biyayya d kyautatawa sunasamutum yayi abinda bemayi niyyaba don hk inna kisan haka yadace kigane abinda kefaruwa agidan duk dadai wannan sabida kekika auramar bakyason laifinta
@workazima6580
@workazima6580 4 года назад
Mashaallah taba rakallah allah yakara basira
@bifastudios
@bifastudios 4 года назад
Amin ya rabbi
@adamibrahimmusa2577
@adamibrahimmusa2577 4 года назад
Allah ya saka da alkhairi bifa wlh kuna fadakar da dubban mutane sosai wlh akan harka ta zamantakewar aure
@binsalahtargiss3039
@binsalahtargiss3039 4 года назад
hhhh wallahi suka sokeyi yanzo
@MunaAbbas.
@MunaAbbas. 4 года назад
Amaa fah Sule kiama ka kwabsa anan dai
@udkydhxhdjf6027
@udkydhxhdjf6027 2 года назад
😍😍😍
@babayemadrid5384
@babayemadrid5384 4 года назад
Masha allah allah yakara basira
@auwaladamsani1002
@auwaladamsani1002 3 года назад
Da kyau zaman aure muna godiya daga saudia 🇸🇦 🇸🇦
@fatimaabdullqadir3752
@fatimaabdullqadir3752 4 года назад
Barka da sallah. Muna gdy
@ABBA4KTECHHAUSA
@ABBA4KTECHHAUSA 4 года назад
Da kyau fatan alheri bifa pictures 👍
@bifastudios
@bifastudios 4 года назад
Muna Godiya Malam Usman
@ABBA4KTECHHAUSA
@ABBA4KTECHHAUSA 4 года назад
Bifa Pictures nima na gode 🙏🙏🙏
@abubakarlawanharuna573
@abubakarlawanharuna573 4 года назад
Gaskiya hajiya kin fadi gaskiya
@zulaihatauwalmuhammad5057
@zulaihatauwalmuhammad5057 4 года назад
Allah ya kara daukaka jazakallahukhairan
@aabdulatifuzakari1496
@aabdulatifuzakari1496 4 года назад
Sule Sarkin hakuri Sarkin biyayya Hadjiya ki hakura a dawo da Leyla !!!
@nabilatrebaba860
@nabilatrebaba860 4 года назад
😍😍😍😍
@bifastudios
@bifastudios 4 года назад
😍😍😍
@محمداحمد-ب6ل2ك
@محمداحمد-ب6ل2ك 2 года назад
Wow🇸🇦🇳🇬💘
@mrsshareef8957
@mrsshareef8957 4 года назад
Slm Sannudakokari Allah yakarasutura munayinka ✌✌
@bifastudios
@bifastudios 4 года назад
Ina godiya Matukar Gaske
@zinatouali1399
@zinatouali1399 4 года назад
Gaskiya muna godiya
@fatimanuhumuhamn8444
@fatimanuhumuhamn8444 4 года назад
Masha alah kunayi muna gin dadi💖💖👌
@rahamayusuf2486
@rahamayusuf2486 4 года назад
Gaskiyane maganar ki ina
@ufdbijfsfhh737
@ufdbijfsfhh737 4 года назад
Salm 😁👍
@shamsiyyamaazzam1233
@shamsiyyamaazzam1233 4 года назад
Masha Allah muna godeya sosai fa
@muhammadmusa843
@muhammadmusa843 4 года назад
Slm
@abubakarlawanharuna573
@abubakarlawanharuna573 4 года назад
Masha Allah
@ameenaabdulqadir7044
@ameenaabdulqadir7044 4 года назад
To nikuma inada tambaya adaure aban Amsa ita inna anan take kokuma tundaga garinsu take zuwa
@bifastudios
@bifastudios 4 года назад
Tun Daga garinsu take zuwa
@samailasamaila5365
@samailasamaila5365 4 года назад
ismo one
@ameenaabdulqadir7044
@ameenaabdulqadir7044 4 года назад
@@bifastudios masha ALLAH amma tana saurin zuwa da anyi abu kafin ace wannan minene har tazo😄
@salagazawa7006
@salagazawa7006 4 года назад
Masha allah kara basira
@Nesreen..
@Nesreen.. 4 года назад
MASHA Allah. 🥀🥀♥️♥️🥀🥀
@dahirodahiro125
@dahirodahiro125 Год назад
🌹🌹🌹
@fatimaaliyusalisu1718
@fatimaaliyusalisu1718 4 года назад
Masha Allah
@meenalsabeer9315
@meenalsabeer9315 4 года назад
Masha Allah @meenal saber Gaskiya muna jin dadin shirinnan duk DA ban DA aure cikin yardar allah nakoyo abubuwa DA dama Wanda dayardar allah innabisu zanzauna lpu DA mijina😊musamman hakuri DA girmama miji DA biyayyawa duk abinda yakeso yana kara martabar mace ga mijinta. Yayi sule indai wannan halin da kake nunawa shimaza zasunawa matansu da anzauna lpy. Allah yabamu maza magari yabamu ikon yimusu biyayya darajan annabi❤❤❤
@bifastudios
@bifastudios 4 года назад
Amin thumma Amin
@dannigeria8974
@dannigeria8974 4 года назад
Allah y Kara dau kaka
@marwanbadamasi6894
@marwanbadamasi6894 4 года назад
Wow masha Allah 👌👌
@hhd555
@hhd555 4 года назад
ماشاء الله 👍👍✔️
@masterolive9165
@masterolive9165 4 года назад
Mashaa Allah,Eid Mubarak 🎉
@fatimashafiibakiyawa7219
@fatimashafiibakiyawa7219 4 года назад
Masah allah
@mememomo2989
@mememomo2989 4 года назад
👍👍💋💘❤❤
@SomiSomi-up1bl
@SomiSomi-up1bl 4 года назад
مانازوختالبكمهث🎀
@SomiSomi-up1bl
@SomiSomi-up1bl 4 года назад
ظنكاختاله🎈
@SomiSomi-up1bl
@SomiSomi-up1bl 4 года назад
كمنمطورتايخق🎃
@hadizamuhamadelawan4936
@hadizamuhamadelawan4936 4 года назад
Masha Allah
@lamyaamuhammadnasir9446
@lamyaamuhammadnasir9446 4 года назад
👍🏻👍🏻👍🏻👍🏻
@fatimaasslmumar2775
@fatimaasslmumar2775 4 года назад
Masha Allah 👍
@abdullahishakira9738
@abdullahishakira9738 4 года назад
👌👌👌
@ggttfhhh3109
@ggttfhhh3109 4 года назад
معشاله
@حلوومحب
@حلوومحب 4 года назад
Mashaallah دوذتي
@حلوومحب
@حلوومحب 4 года назад
Mashaallahفقجضسل
@srmtogo1300
@srmtogo1300 4 года назад
♥️♥️♥️♥️♥️
@bifastudios
@bifastudios 4 года назад
❤️❤️❤️
@معاذمحمدفرج-ل7ك
@معاذمحمدفرج-ل7ك 4 года назад
Allah yakara basira
@bifastudios
@bifastudios 4 года назад
Amin
@jhfvfu4133
@jhfvfu4133 4 года назад
Masha Allah
Далее
ZAMAN AURE SERIES S1 EP 13 LATEST HAUSA FILM 2020
30:35
KISHIYATA SEASON 7 EPISODE  5
56:57
Просмотров 69 тыс.
Barno
00:22
Просмотров 619 тыс.
FATAL CHASE 😳 😳
00:19
Просмотров 916 тыс.
ZAMAN AURE SERIES S2 EP 18 LATEST HAUSA FILM 2020
32:03
Rashin Hakuri Latest Hausa short film 2021
15:52
Просмотров 128 тыс.
ZAMAN AURE SERIES S2 EP 15 LATEST HAUSA FILM 2020
29:03
DAN JARIDA SEASON 2 EPISODE 12
56:28
Просмотров 61 тыс.
ZAMAN AURE SERIES S2 EP 25 LATEST HAUSA FILM 2020
27:14
ZAMAN AURE SERIES S2 EP 17 LATEST HAUSA FILM 2020
29:49