Ah gaskiya wannan sati abu yayi kyau sosai saide inada wata yar tambaya da bayan kwana biyu ake sako mana shi amma yanxu bai lokaci sai rada muka ganshi ya haka
Gaskiya sadiya kin cancanci saki.. Da ace nine mijin.. saboda zaki iya sake buga wani wasan karshe kija masa bugun zuciya ya mutu Kinga ke baki da asara saide inna tai kukanta mai isarta tai shuru😀 Fata alkhairi bifa pictures ✊🏾
Masha allah amma fa sadiya bazata taba tuba ba akwai wani game din a gaba idan kadaka ta inna to sadiya sai ta talautaka ko tasaka a cikin wani bala'in ko wata masifar idan kunne yaji to jiki ya tsira ta kara gaba kawai kakawo wata sabuwar matar ko a sasanta da tsohowar matar ka ta da tafi ladabi da biyayya amna sai da basa shiri da inna duk da laifin na inna ne masha allah allah ya kara basira da daukaka daga baku garba laba sudan