Masha Allah shirin yana yin kyau yana da kyau ku dan karo wasu gidajan ba waje daya ba kullum misali a ce idan wanan gidan ba a samun jituwa a tsakanin ma aurata toh sai a nuno mana wani gidan ana samun jituwa da fahimtar juna sanan kuma a samu wani gidan matar mai biyayya mijin kuma fitinane toh sai shirin ya kara kyau sosai