Tab lalle inna kinshiga uku gurin matar danki sai abun da kika gani ai kintakura mata da yawa gashinan ai takai ki gurin boka kinsata a hanya duk da kawace tasata a hanya amma kema naki laifin ai ki hana duk matar da danki ya auro kin hanasu zama maye ribarki gashin anfara saki wanki saura gugar kaya hhhhhh su inna yar wanki da guga