Тёмный

Zanga-Zanga: Sakon Shiekh Assadussunnah da Shiekh Ibrahim Aliyu Kaduna ga ƴan Nigeria. 

Karatuttukan Malaman Musulunci
Подписаться 291 тыс.
Просмотров 10 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

25 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 32   
@nashbash5573
@nashbash5573 8 месяцев назад
Allah yasaka da alheri.Allah yabia .
@HamzaAbdullahi-p6r
@HamzaAbdullahi-p6r 8 месяцев назад
Bayan kayi addu'a, mlm sai kayi aiki zanga zanga
@ISTHAKAHASHIMHASHIM
@ISTHAKAHASHIMHASHIM 3 месяца назад
Allah ya sa mudace 🙏
@MamudaKahe
@MamudaKahe 8 месяцев назад
Baku tsoron allah ina maluman dasukaje. nijer da akayi juyi. Milki bumuga sunjewajan tunubu ba su gayamai talakawa nafama da yinwa
@MaryamMaajiabubakar
@MaryamMaajiabubakar 3 месяца назад
Kai malan kuji storon Allah siyasa ba hurumin kubane kubar talakawa suyi zanga zanga saboda baku iya yimusu maganin abonda kedamun su
@adamuibrahim2768
@adamuibrahim2768 8 месяцев назад
Ameen summa Ameen Allah yasaka da Alakiri ma malama
@aliyuyahaya8869
@aliyuyahaya8869 8 месяцев назад
Wasu malamai sune MATSALAR AREWA
@umaribrahim6102
@umaribrahim6102 8 месяцев назад
Ku kuma jahilai ba kune matsalar ba ko
@JamiluMahammad-rs1kw
@JamiluMahammad-rs1kw 2 месяца назад
Jamilumhammad
@HalliruUsman-ku6iu
@HalliruUsman-ku6iu 8 месяцев назад
Kaidaikazaya mukam saimunfitu
@aishamusagmb2792
@aishamusagmb2792 8 месяцев назад
Ameen y hanyu y kayyun
@AbubakarAliyumaikulki-x4t
@AbubakarAliyumaikulki-x4t 3 месяца назад
Malam to kujekuwa tunibu magana
@abbakarannur7659
@abbakarannur7659 8 месяцев назад
Allah yebamu sauki na rayiwa
@AleeyouAdamssani
@AleeyouAdamssani 3 месяца назад
Kai jaki Dan iska malami mara tausaye
@adamukuraku1725
@adamukuraku1725 8 месяцев назад
Dan na iya kenan sarkin karabani
@nnsulaiman6313
@nnsulaiman6313 8 месяцев назад
Masha Allah
@abdoulazizkassoumi4663
@abdoulazizkassoumi4663 8 месяцев назад
Dan Allah yan Nigerya kadada kuyi zanga zanga, talauci da kuncin rayiwa ba garaiku farauba. Mu à Niger ba irin halin da bamu shigaba amma mu kayi hakuri. Dan Allah yan nigeria kuyi hakuri. Kuma mu yan Niger muna rokon Allah ya kawo muku sauqi. Ku ji tausayin tallakawan ku. Bama fatan a qara samun yan gudun hijira.
@peterdanladi2405
@peterdanladi2405 8 месяцев назад
Mallam ka fadi gaskiya ka bar son rai,da kake cewa Hausa da Fulani daya ake.Duk arewancin Nigeria Babu ko bahause guda Wanda ake jí dashi illa Fulani kadai ne mi yasa haka in ba kabilanci irin naku ba
@aliyuyahaya8869
@aliyuyahaya8869 8 месяцев назад
Kai malan kaji tsoron allah kubar mutane su nemu encin su
@nnsulaiman6313
@nnsulaiman6313 8 месяцев назад
Kaimahaka
@yusufababa-jh2lo
@yusufababa-jh2lo 8 месяцев назад
Kuna daka cikin matsalolin mu irin ku.
@brhmsaad
@brhmsaad 3 месяца назад
Illolin zanga zanga. 1. Babu alheri a ciki kamar yadda ba alheri a wannan mulkin. 2. Zaa rufe shaguna kasuwanci ya tsaya chak, kamar yadda tsananin tsada da rashin kudi ya tsayar da kasuwanci chak a yanzu. 3. Zaa balle shaguna a kwashe kaya, kamar yadda samari suke balle shaguna a yanzu. 4. Zaa kashe mutanen da basu ji ba basu gani ba, kamar dai yadda yan taada ke sace mutanen da basu ji basu gani ba su kashe a yanzu. Shin wai menene banbanchin rayuwa a nigeria yau da kasar da ake yaki? Burodi ya fi araha a libya da Syria akan nigeria. Tsaro a Libya, Sudan da Syria yafi na Nigeria a yanzu. Ya kamata mu sani yin zanga zanca na iya sa shugabanni su shiga taitayinsu. Ko ba komai idan rumfar da duk muke ciki ta rikito kowa ya dawo dai dai da kowa ai an yi nasara. Sai kawai a sake zuba wasa wannan karon talaka sa ido a yadda wasan zai kasance kamar dai abinda ya faru a Kenya.
@MusaMuhammad-rs9kr
@MusaMuhammad-rs9kr 3 месяца назад
Kahy ml
@aliyuyahaya8869
@aliyuyahaya8869 8 месяцев назад
Kaduba kasan yarbawa tunda suka fara haryau sunayi
@MamudaKahe
@MamudaKahe 8 месяцев назад
Miyasa Baku Kiran gwamnati tacanza tunananta
@AuduFiliya
@AuduFiliya 3 месяца назад
Malan bakayi maganan nawa salary ma'aikaci govnati a yanzu ba, kuma nawa buhun masara akasuwa, bakakira govnati ta kara salarin ma'aikatan govnati ba
@MamudaKahe
@MamudaKahe 8 месяцев назад
Kuke yaudara talakawa
@alisaidusani8274
@alisaidusani8274 8 месяцев назад
Kuje ku gaya musu su jenye wannan abubuwan
@yahuzasurajoyahuza2633
@yahuzasurajoyahuza2633 8 месяцев назад
Wawane asd yakarya shin meyasa kukecewa ai zabe shimafa haramne yaran demokaradiya idan an zalin ceka mafuta zanga zanga idan bakaiba kana cikin jindadi shine gaskiya idanma kasar Tarabu saime 😮
@yahuzasurajoyahuza2633
@yahuzasurajoyahuza2633 8 месяцев назад
Mutum yafito yace azabeshi haramunne mutum YATAFI kamfen haramne meyasa Baku sokesuba sai talaka yafito Neman yenci zai zanga zanga kuce haramne yaran demokaradiya idan an zalin ceka mafuta zanga zanga Dan dasunajin shawarrar ku datalaka baisamu kansa ahalin da,akeciki Kuma dama lamai ake cutar talaka duk cikinku bawanda bashi dabuhun shinkafa kuzo Kuna talaka karya nemi hakinsa haramne zanga zanga inyamutu dayinwa kuce ana mutuwa dayinwa shin akau limamin jum,ma,ar dayamutu dayinwa himhmhmhm ☠️💥💥💥
@mahmoudabdulkadir8403
@mahmoudabdulkadir8403 8 месяцев назад
Hahahahaha
Далее
LABARINA SEASON 10 EPISODE 13
1:11:11
Просмотров 483 тыс.
Muhadara Goron Sallah:Alkali Abubakar salihu Zaria
52:25
Huɗubar Juma'a tare da Shiekh Sani Rabiu Alkanawi
55:24
Sai Anyi Zanga Zanga Fadar Wasu Malamai.
11:13
Просмотров 2,5 тыс.