Kanku dey akaji,KO sunan Waye,matukar akwai sunan Muhammad to yafi karfi abin takawa dan tawili,ina karyar son annabi taku take?karya ce kawai,kaji kunyi shiru dan munafurci,to da yanzu wani dan izala ne wlay da kunci duniya da ihu
Malam shi ya kawo dalili, kai ka kawo dalili? Na rantse da girman Allah, wannan ba sunan Annabi Muhammdu aka rubuta ba, Sunan Muhammadu Sanusi ne, irin Muhammadu goje, ko Muhammadu Bello. Kai Kuma ka rantse sunan Annabi Muhammadu aka rubuta