الحمدلله جزاكم الله خيرا wannan movement din yayi kyau sosai Allah yakara karfa muku,yakuma taimaka muku wajen Kara bayyana gaskiya Allah yatabbatar daku damu akan tafarki madaidaici, inarokon Allah subhahu wata'ala yakara mana irin su malam Rabi'u alkanawi Allah yasaka da mafificin alkairi Allah yasa muyi kyakkyawan karshe