أتق الله ياهذا في هذا الوقت الذي يملأ الحزن سماء نيجيريا وأرضها من كثرة الابتلاء والفقر والأوبئة وأنت تتكلم عن السياحة فهذا مجون وخرم المروءة وتبذير الأموال فهناك وراءك من يموتون جوعا وأنت وأمثالك من السفهاء تجارالدين (قاتلهم الله )دفعتكم الحكومة لتغطية الفضيحة وإشغال الناس بحكايات ألف ليلة وليلة فلا ردكم الله سالمين بحق الله لا إله الاهو !!!/نيامي عاصمة النيجر
Mun gode da ka nuna mana adireshin ka. Dama kowa ana gane shi waye daga maganar sa. Amma abinda zan fada maka shine har a gaban Allah sai an mana hisabi kan wannan zagi da ka yi mana. Zaka fada wa Allah cewa mu tsinannu ne ko a'a. Zaka biya mu hakkin wannan zagi a kotun da ba'a zalunci. Gaban alkalin da ba'a bashi cin hanci, balle ya juya hukunci. Don haka ka shirya wa wannan case. Ka Tanadi amsar da zaka gamsar da Allah cewa mun cancanci tsinuwa.
Alha 32:39 32:39 32:39 32:39 32:39 mdulillah Allah yayayima MalanAlbarka munagodiya, Albishirika Malam Sakonka Yana isa fiyedayaddakakedamani Allah yabaka lada Amin Yahaiyu yakayum,
Alhamdulillah Allah yayima Malam Albarka mungode, Albishirika Malam Sakonka Yana isa fiyedayaddakakedamani Allah yaka larka Allah Yajikanmahaifanka kodasunaraye,Amin,