Wannan Channel an kirkire shi ne domin ya'da da'awah ta Sunnah, musamman a mahangar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah mai shelkwata a Garin Jos, Tarayyar Nijeriya, assawar Marigayi Sheikh Isma'ila Idris Ibn Zakariyya His. Ku biyo mu a wannan Channel domin samun karatuttukan manyan Maluman Sunnah, daga ciki da wajen Nijeriya tare da labarai da dumi-dumin su.
اللهم صل على محمد وعلى ال محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد مجيد اللهم بارك على محمد وعلى ال محمد كما باركت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد مجيد