Тёмный

PRE-MUQABALAN BAUCHI: Ustaz Habib Imam Danbatta 

Jibwis Worldwide TV
Подписаться 3,7 тыс.
Просмотров 147
50% 1

Karatun ranar Jumu'ah daga Masallacin Jumu'ah na Kasuwan Shanu BAUCHI, Jibwis Nhqs Jos wanda aka shirya ta musamman domin Shirin Muqabala da za'a yi da Dr. Idris Abdul-Aziz Dutsen Tanshi bisa bidi'antar da wasu sunnoni da mabiya mashabar Imam Malik suke dabbakawa.
Kalaman Dr. Idris sun janyo cece-kuce cikin al'ummah, musamman Yan Kungiyar mu ta Jibwis Nhqs Jos. Ya kira Malluma mu da Jahilan Banza kuma ya kushe Mashabar Malikiyya. Hakan ya janyo matasan Mallamai cikin kungiyar suka aika foron gayyatan Dr. Idris da yazo ayi Muqabala kan wadannan mas'aloli.
‎@jibwistvnhqjosmubi5333 ‎@JibwisNHQJos-bv4qs @IslamicCommunity
#jibwisnigeria #funnyvideos2022 #muqabala

Опубликовано:

 

20 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии    
Далее
Huɗubar Juma'a Tare Da Dr Idris Abduaziz Dutsen Tanshi
1:07:22
Cryptocurrency In Islam
17:29
Просмотров 30
Babban Masallacin Cologne Central Mosque Germany
16:35
Kusan Malamanku Tareda Ustaz Aliyu Rasheed Makarfi
9:25