Тёмный
MI3 Novels
MI3 Novels
MI3 Novels
Подписаться
Barka Da Zuwa
Mi3 Novel zata dinga kawo muku labarai kan jaruman kannywood, Yan Siyasa, da sauran labarai kan fittatu a fadin duniya

Harma da sharyi kan fitattu musamman bayani kan dukiyarsu da wasu abubuwan su da yake bayyane

Welcome to
Mi3 novel will bring news about a kannywood Actor an actress and other Fim Actor and Actress, politicains and news about famous around the world

Also Mi3 novel will discuss on about the famious net worth
Комментарии
@MuhammadMusa-y8f
@MuhammadMusa-y8f 4 часа назад
😭😭😭
@umarlimanchi8268
@umarlimanchi8268 4 часа назад
Tunda Nan fata tafi laushi Ba Ai rijiar lemu Nan yayi fatali Da summerch dinda anka Aikamasa.
@mustaphakabirsharu7678
@mustaphakabirsharu7678 5 часов назад
Don allah kudaina mayar da abin hanyoyin naiman abincin ku wlh wlh wlh bana raayin sunusi amma baiyai wannan abin ba domin yataka sunan annabi kuyai masa adalci karku mai da abin siyasa annabi bawasa bane
@BabaganaLawan-f7i
@BabaganaLawan-f7i 8 часов назад
Gaskiyane a libya akoi arahan Fetur
@MaryamAlhassan-ju1bq
@MaryamAlhassan-ju1bq 19 часов назад
Makaryaciyar banza naga hukuman hizba sunkamata kwanaki sunyi warning dinta tace tagoge komi shine zata renawa mutane hkl tace yafi shekara biyu dayi?
@maazou5257
@maazou5257 День назад
Litafin yartalla
@maazou5257
@maazou5257 День назад
Dan Allah ina wakar alkawarin aure
@umarlimanchi8268
@umarlimanchi8268 День назад
Karshen turji abune Mai sauki wadanda sunka tura Shi sune zasu dakarta shi.
@hassanmaiyaki6372
@hassanmaiyaki6372 День назад
✅🙏🏿🙏🏿🙏🏿🙏🏿💪👏👏👍🙏🏿🙏🏿🙏🏿
@AbubakarAliyu-i7h
@AbubakarAliyu-i7h День назад
To ku bayyana inda yake kuna cece ku cece
@AbdullahiUmar-b6z
@AbdullahiUmar-b6z День назад
Good job,Allah ya taimakeku ya kuma tsare
@AminuAbdullahi-h4h
@AminuAbdullahi-h4h День назад
Masha Allah, Abba Kabir yusif, Allah yasaka ma da alkhairi 🙏
@islamusman1120
@islamusman1120 День назад
Allah ya warware wannan matsalar ya kwatowa mai mai gaskia gaskiar sa. Allah ya bata lpia.
@Mohamed-d6t5h
@Mohamed-d6t5h 2 дня назад
Wai baba tununu dama yanada da namiji😂😂😂😂
@GumsuMohammed
@GumsuMohammed 2 дня назад
Masha Allah Tabarakallah Jazakallahu Khairan shukuran Ubangiji Allah yabashi Lafiya wayandsuka Temaka Mishi Dakuma Matarsa Da Tayi Kailawa Ubangiji Allah Yakara Basira alfarman Annabi Muhammadu sallahu allaihi wasalam Ameen Yahayyu Yaqayum Masha Allah ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@ibrahimhauwa6597
@ibrahimhauwa6597 2 дня назад
Sunyi u turn. Almighty God will judge you
@RukaiyaHAbdullahi
@RukaiyaHAbdullahi 2 дня назад
Allah yatashi kafadun hussaina Na tausayamata
@RukaiyaHAbdullahi
@RukaiyaHAbdullahi 2 дня назад
Allah yasa mudace Allah yashiga tsakaninmu DA mugaye
@IbrahimAbubakar-o7d
@IbrahimAbubakar-o7d 2 дня назад
Masha Allah
@HaouaouMuhammadlamin
@HaouaouMuhammadlamin 2 дня назад
Ya Salam oh allh kabata lafiya wallahi ko muma munciga damuwa saboda kasancewar ganin yaruwa tanacikin matsala
@saidousountalma4263
@saidousountalma4263 2 дня назад
Assalamoualaykoumewarahmatoulahiwabarakatou,guasskiya,Wannan,jarrabawa,da,ta,samoun,abasse,ya,zamo,waazi,gua,doukkanin,sojoji,dan,haka,Kowa,yashigua,taytayinshi,
@SalehMuhammed-pp9hf
@SalehMuhammed-pp9hf 2 дня назад
Allah ubangiji katsinewa laananniyar uwar da tahaifi bakin kafiri m s adamu albarka duniya da lahira Amin summa Amin
@HAMZAZIBO
@HAMZAZIBO 2 дня назад
Gaskiya ba kyauta ma abbas
@WASILAIBRAHIM-sg1bn
@WASILAIBRAHIM-sg1bn 3 дня назад
Ka amshi wayar hannunta tadaina Jin abinda yakefaruwa dan tarage damuwa
@sulaimankhairan5480
@sulaimankhairan5480 3 дня назад
ita husaina kuyi mata uzuri tana cikin damuwa wlh
@hassanmayaki5563
@hassanmayaki5563 3 дня назад
✅🤦🙇‍♂️🤲🤲🤲✅☝️☝️☝️✅🕋🕋🕋✅
@ZAINABAliyu-ys4iv
@ZAINABAliyu-ys4iv 3 дня назад
Allah yabatalfy,amin
@MamiAbba
@MamiAbba 3 дня назад
Allah yabata lfy yasa data da mijinnata cikin kushin lfy
@jamilamuhammad9416
@jamilamuhammad9416 3 дня назад
Free Abbas
@mohammedzuwairatubako2399
@mohammedzuwairatubako2399 3 дня назад
Allah yabatalifiya
@MohaYuusuf-zw9pt
@MohaYuusuf-zw9pt 3 дня назад
Doeur ri eirttei siieosoappeiriue ellwoeiir sllzei wiiekksoa
@Antyzainab
@Antyzainab 3 дня назад
Allah ya bata lfy
@AbubakarAliyu-i7h
@AbubakarAliyu-i7h 3 дня назад
Allah y dafama jamian staronmu
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 3 дня назад
Allah yabata lafiya
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 3 дня назад
Zaluncin shugaban nin Nigeria yafi na kafiran baya wlh bema kamata Musulmai suyi aikin soja ba Indai babu Lokacin Sallah acikin aikin wlh gara gwamnonin mu su dauke su aikin bawa yankunan mu tsaro tunda Nigeria ba kasa daya bace agurin inyamurai da yarbawa mune yan Arewa muke hauka
@HusseiniMuhammed-q8b
@HusseiniMuhammed-q8b 3 дня назад
🎉😢😅
@hassanmayaki5563
@hassanmayaki5563 4 дня назад
✅🤙🤲🤲🤲✅🕋🕋🕋✅☝️☝️☝️✅
@siddoassoumane625
@siddoassoumane625 4 дня назад
Amine ya hayyu ya qayyum 🤲🤲🤲
@stormssss109
@stormssss109 4 дня назад
Idan haka ne Abbas bayada laifi don Babu wani dalilii da zaka ba ma wani binduga da kayi sighing ka dauka saida ya bada order ga Abbas ya je yayi submitting rifle a amory yads ya daukota
@khamisuadamu7457
@khamisuadamu7457 4 дня назад
Kai makaryacin banza wanda hotonma dakasa na Navy din ba ABBAS bane sannan maganar dakakeyi bahaka zancen yakeba dan bura uba makaryacin banza jahilin bakin jaki dan neman suna da comment banzaye Yan durun uwa
@hafsamuhammadrabiu8759
@hafsamuhammadrabiu8759 4 дня назад
Alhamdulilla
@Ikeesgraphics
@Ikeesgraphics 4 дня назад
Amman akwai mamaki da cewa sai bayan sekara 6 zasu sake wannan video din dukan su nada laifi wlh, haba kunsan baida laifi kukayi shuru for 6 yrs😢😢😭
@nurayahaya2972
@nurayahaya2972 4 дня назад
Ai Wasu Yaran Basuda Zuchiya Yan Iskane
@ahmadibrahim-in4nx
@ahmadibrahim-in4nx 4 дня назад
Amma m s adamu Allah ya tsine maka
@MahamaduAbuzaidi
@MahamaduAbuzaidi 4 дня назад
Tayaya suka yanke bidiyo sun nuna inda suke tunanin za a basu gaskiya ne
@Abdulkadir-zp9vx
@Abdulkadir-zp9vx 4 дня назад
gaskiya indan ya riga ya nunawa ogan alaman zai iya harbin shi, ba yarda za a jira shi ya kai bindiga armoury dole a kwace
@MahamaduAbuzaidi
@MahamaduAbuzaidi 4 дня назад
Hhhhh miyasa bai harbeshi ba tun kafin yac akwace mai bindiga miyasa suka yanke bidiyo ai sun nuna inda suke tunanin za abasu gaskiya ne
@RuqayyamuhdYusuf
@RuqayyamuhdYusuf 4 дня назад
Allah dai ya tamakeku yayi muku shamaki da duk wani azalumi yayi ruko da hanun ku yan uwa
@AbdulrasheedBalaAhmad
@AbdulrasheedBalaAhmad 4 дня назад
Allāhumma Aameen 🤲
@IbrahimAyuba-c1l
@IbrahimAyuba-c1l 5 дней назад
Allah y saka ma sa
@NasiruAbdullahi-q8b
@NasiruAbdullahi-q8b 5 дней назад
Wanna labarin munjishi tu farko ,kawo wani sabo inkanadashi Kuma stohon video ne,munayisa addua Allah dai yafitardashi😢
@mjboy8555
@mjboy8555 5 дней назад
Is lie 🤥