Тёмный

Za'a maka Sarkin Kano a kotu kan taka sunan Annabi, Kotu tayi Hukunci kan Kyarar korar Ganduje 

MI3 Novels
Подписаться 80 тыс.
Просмотров 949
50% 1

Zamu dauki matakin shari'a akan Sanusi Lamido Sanusi - Zangina.
We will take legal action against Sanusi Lamido Sanusi - Zangina
Babbar Kotun Tarayya ta kori ƙarar da aka shigar gabanta na neman ta tsige tsohon Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje, daga kujerar Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa.
The Federal High Court dismissed the case filed before it seeking to impeach the former Governor of Kano, Abdullahi Ganduje, from the position of National Chairman of the All Progressives Congress (APC).
_____________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

Опубликовано:

 

23 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 3   
@mustaphakabirsharu7678
@mustaphakabirsharu7678 3 часа назад
Don allah kudaina mayar da abin hanyoyin naiman abincin ku wlh wlh wlh bana raayin sunusi amma baiyai wannan abin ba domin yataka sunan annabi kuyai masa adalci karku mai da abin siyasa annabi bawasa bane
@umarlimanchi8268
@umarlimanchi8268 3 часа назад
Tunda Nan fata tafi laushi Ba Ai rijiar lemu Nan yayi fatali Da summerch dinda anka Aikamasa.
@MuhammadMusa-y8f
@MuhammadMusa-y8f 2 часа назад
😭😭😭
Далее
TURKEY | A Muslim Superpower?
13:52
Просмотров 83 тыс.
Ozoda - Lada (Official Music Video)
06:07
Просмотров 5 млн
The Renters’ Rights Bill Explained
8:36
Просмотров 98 тыс.
Cikakken Tarihin Masarautar Kano
15:15
Просмотров 81 тыс.
Edo Gov Poll Sees Low Young Voter Turnout - Itodo
29:47
Who Controls Egypt? The Untold Details
13:31
Просмотров 103 тыс.