Amma ni banji dadi inda kafurta kadena son fadila domin da ka rance mata kome wuya kana tare da ita kuma kayi maganan shanji don Allah kar kushanja Fadila har film nan yakare kuma gaskiya film di ya burgeni sosai amma kuyi hakuri ban iya hausa pa sosai I'm your fan from Cameroon nagode kuma muna jira shiga ba film