Masha Allah amma ya kamata Ku kara time da kuke domin shirin yana da fadakarwa amma sai dai a Na wannan satin Barrister ta fadi gaskiya duk hujjojin da akayi amfani dashi wajen kama KAMAL sunyi kadan sannan ya kamata ne su bari sai sun bi duk hanyar da Barrister ta fada kafin su kamashi.