Тёмный

𝗧𝗔𝗧𝗧𝗔𝗨𝗡𝗔𝗪𝗔 𝗞𝗔𝗜 𝗧𝗦𝗔𝗬𝗘 𝗗𝗔 𝗦𝗛𝗨𝗚𝗔𝗕𝗔 𝗠𝗨𝗛𝗔𝗠𝗠𝗔𝗗𝗨 𝗕𝗨𝗛𝗔𝗥𝗜 

Tambarin Hausa TV
Подписаться 12 тыс.
Просмотров 440 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

26 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 554   
@MuhammadIbrahim-em4yp
@MuhammadIbrahim-em4yp Год назад
Allah ka saa yaji abunda talakawa sunka ji so dariii . In alheri neah zaiji in shaarri neah ma zai ji.
@fatimabuharidogondaji5849
@fatimabuharidogondaji5849 Год назад
Wannan matar data sace kudin gyara wutar nigeria ta gudu ubangiji Allah yasaka mana da ita Allah yasa tayi mutuwar kaskanci ya ubagiji Allah ka wulakantata kafin tabar gidan duniya.ameen ya hayyu ya qayyum.
@anassagir6729
@anassagir6729 Год назад
ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-NS4heUTjdd0.html Xanso ace ki kalli Shirin wacece ni safara'u yy kyau@ABNTV NEWS HAUSA
@abubakarmuhammed4108
@abubakarmuhammed4108 2 года назад
Abin dariya Muhammadu buhari yakasa ba da amsa akan mgnr tsaro sai kame kame yakeyi yakasa bada amsa innalillahi wa'inna ilaihi raju'un dan Allah kuji abin kunya da shugaban Nigeria yayi wani irin shugaba ne wannan yanuna baima san me yayi a mulkinsa ba ya tabbata hoto ne kawai😭😭
@salihuabubakar9545
@salihuabubakar9545 2 года назад
Sai da ka tabbata ka cuci Al ummar Nigeria, gashi mulki kuma yazo karshe, saboda tsabar munafurci, wai yanzu kakeda ta cewa, dukkan tsawon shekaru nan kaki tattaunawa da kowa, amma yanzu tunda zaka dawo cikin Al ummar Nigeria,to bari kasamu yaudarar da zaka shirya musu, to albishirinka Al ummar Nigeria sungama ganoka, shugaban munafukai, inshallah sai ka girbi abinda kashuka ,wawa.
@balanasirumuhammad15
@balanasirumuhammad15 Год назад
Hmmm Allah yakyauta Allah yaka wowa kasatà Nigeria mafita
@bashirmusa266
@bashirmusa266 2 года назад
Wallahi babu wata tambaya da Baba ya'amsa. Ahmed Getso Allah yasakama da Alkhairi
@ishaqyerima2490
@ishaqyerima2490 2 года назад
Rashin iya mulki, rashin ilimi da rashin basira shi ya kawo haka.
@babangidamusa8464
@babangidamusa8464 2 года назад
Wlh kuwa Bai amsa ko dayaba 🤣🤣🤣🤣
@shamsualiyuladan
@shamsualiyuladan Год назад
Gaskiya naji dadin wannan bayani da shugaba buhari yayi wlh yayi magana wadda ta dace
@Abufatima957
@Abufatima957 2 года назад
Baba Buhari gaba Daya wallahi Bai San me yakeba. Allah ya isa tsakaninmu da Kai wallahi
@babangidamusa8464
@babangidamusa8464 2 года назад
Wlh kuwa 🤔🤔 yaci ubanmu daeee ubangiji yayimasa yanda yayi mana a kabarinsa
@abbasaliyu9481
@abbasaliyu9481 Год назад
@@babangidamusa8464 Ameeeeennnnn
@jaffarmohammed5
@jaffarmohammed5 2 месяца назад
Gaskiya Buhari beyiba. Allah ya isa
@abdullamohammed3547
@abdullamohammed3547 Год назад
New tattaunawa da buhari
@sulaimanyasirandyasir3111
@sulaimanyasirandyasir3111 Год назад
Kai gaskiya Allah mungudema.amman kajarabcemu da sheuwgabankasa Marat lissafi
@abubakarlauwali3330
@abubakarlauwali3330 Год назад
ya Allah ya zaba mana shuwagabanni Nagari a 2023 masu kishinmu🤲
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 Год назад
Shugaban mayaudaran Nigeria Azzalumin Shugaba macuci Buhari Allah Ya Isa Tsakaninmu dakai
@MuhammadUsmanumar-me2zy
@MuhammadUsmanumar-me2zy 5 месяцев назад
Thanks muhammadu hari as long time
@salihuabubakar9545
@salihuabubakar9545 2 года назад
Hakika BUHARI yaci amanar Al ummar Nigeria, kuma Allah bazai barshiba, Yana daga cikin mayaudaran da tarihi bazai manta dasu ba, Allah kasa muyi kyakykyawan karshe Ameen.
@alimusa6162
@alimusa6162 2 года назад
Gaskiya ne baba buhari Allah ya bamu zaman lpy dukkan kasar Muslim people
@AbdullahikIdris
@AbdullahikIdris Год назад
Allah ya Kara Maka lfy shugaba Buhari,ya tsare Ka daka Sharrin masu sharri
@nassplease
@nassplease Год назад
Duk amsar da ya bayar kaya yake.. makaryacin shugaba, saka gamu da ALLAH!
@gambokawuibrahim782
@gambokawuibrahim782 2 года назад
Tofa lalle Gani ga wane ya ishi wane tsoron Allah,Ubangiji kakawo mana chanjin shuwagabanni nagari.
@ibrahimsarkinomatv6494
@ibrahimsarkinomatv6494 Год назад
Duj wasu alamomi na munafunchi matsiyachi ka hadasu , ka zaluncemu Allah ya isa, buhari ja sani wallahi saika wula kanta daga nan duni har like tsohon banza
@azamarecord6280
@azamarecord6280 2 года назад
Allah Uban Giji Ya Rufamana Asiri
@aliyu4344
@aliyu4344 2 года назад
ameen
@kabirhussainitafida1235
@kabirhussainitafida1235 2 года назад
Buhari sai ahankali tambaya da ban amsarta da ban
@halimaabubakar2252
@halimaabubakar2252 Год назад
Bawan Allah gsky yana bakin kokarinsa
@anassagir6729
@anassagir6729 Год назад
ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-NS4heUTjdd0.html Kalli Shirin wacece ni safara'u yy kyau@ABNTV NEWS HAUSA
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 Год назад
Azzalumi kawai Macuci
@zakariyyamusa5758
@zakariyyamusa5758 2 года назад
Allah sarki Baba Ina maka fatan Alkhairi amma fa Baba shi mulki nauyi ne! Manzon Allah yace:” shugabanci Hasara ne da Ladama a gobe Alkiyama fa duk wanda ya I son ranshi wajen zartar dashi! Ni shawara ta anan Baba ya zama wajibi akan ka ka rinka bibiyar meke farina a kasar nan tun daga wainda ka Nada har zuwa Talakawa shin wainda ka Nada ya suke tafiyar tar da Nauyin da aka daura musu? Su kuma Talakawa mene ne damuwar su da bukatun su? Kuma shin ya za ayi bukatun su a biya musu har yazo gare su? Domin kai Allah zai tambaya akan duk wanda yake akar kashin ka Allah ba ruwan shi wai ai ka Nada shuwagabanni da su da kai kowa sai Allah ya tambaye su akan amanar Da kuka dauka! A lokacin da kake neman shugabancin kasar nan cewa kayi zaka gyera kasar akan duk yanayin da take ciki ! Bakayi irin wannan bayanin da kayi ba a baya kafin ka zama shugaba! Nidai fata na shine Allah ya kawo mana shuwagabanni masu fada da cikawa. Amma abinda ya baiyana akan Mullins ka shine: 1- rashin bibiyar aiki da manufofi na cigaban kasa da yadda ake zartar su. 2- da kuma Alfarma da tayi yawa akan wannan mulkin ta yadda kowa yana abinda yaga dama. 3- rashin damuwa da daukar mataki mai tsauri gama da masu tayar da kayar baya da ha’intar kasa da rashawa da cin Hanci babu wani mataki mai tsauri da ake dauka akan su shi yasa ga kasar nan kowa yaga dama yayi abinda yake so! Abin takaici kenan
@fatimaadam8972
@fatimaadam8972 Год назад
Gaskiya ne
@aheedibrahim800
@aheedibrahim800 2 года назад
Ban taba ganin shirmen Interview kamar wannan, daga kan shugaban hasar har zuwa masu gabatawar sunyi surutun bana ne. Buhari duk tambayar da akai mai baya bada amsa sai ya fara zancen "gangar mai". Ya maimaita zancen yafi sau biyar a Ina zaman su. Suma yan jaridar nan basu yi aikin su ba. Tsoro ya hanasu yin tambayoyin da ya kamata suyi. Ku bada missalai abubuwan da gwamnatin ta kasa amma kun kasa sai shirmen banza kuke tambaya. Mai isa baku yi mashi zancen mutanen da aka sace a jirgin kasa ba. Me isa baku yi mashi zancen tashin dollar ba. Ko da yace yanzu ana noma, me isa baku fada mashi kudin buhun shikafa nawa ne kafin ya hau Mulki Zuwa yanzu. Gaskiya masu gabatar da shirin nan baku san aikin ku ba sam. Da ace yan kudu ne sukayi interview nan da sun fi tambayar abun da yakamata. Allah ya kyauta.
@saniabdullahi9262
@saniabdullahi9262 2 года назад
Gaskiya ya kamata su tabo abubuwa dayawa
@gremamohammed2954
@gremamohammed2954 2 года назад
Allah ka rabamu da wawan shugaba,mara basira ya Allah, Allah ka saka Mana da shugaba me Ilimi me adalci!!Shekara bakwai sai yanzu za ka zauna da mutane,too late!!buhari bai ma san ma me ya ke faruwa a Nigeria ba,kaito na, Allah sarki Yan Nigeria mun Sha wahalan banza..a cikin alkawari Wanda kayi wa Yan Nigeria wanne ka cika??Har abada Yan Nigeria ba za su manta irin yunwa,talauci,masifa kidnapping,kashe kashe, rashin tsaro,da su ka shiga a zamaninki saboda sakarcinka da shashancinka, Allah ya Issa..A matsayinka shugaba ya kamata a Rika bincike da kanka,ka tabattar kowa Yana aikinsa,sa'anan duk Wanda yayi laifi lalle ka tabattar an hukunta shi,Amma kayi shiru ka bari kowa Yana yin abun da ya ga dama,haka a ke shugabanci???
@hassaneabdallah1596
@hassaneabdallah1596 Год назад
😀😀😀🦠🦠🦠🦠 hahahaha 🤣😂 Allah ya gafarta baba na cikin littafin jiki magayi,
@abbasaliyu9481
@abbasaliyu9481 Год назад
@AMINIYA TV PLUS Gaskiyansa Ya Fada A Matsayinsa Na Dan Kasa, Tsarin mulkinsu Bai Yiba Kota Kota, Sunyi Failing Na Jama'a
@abbasaliyu9481
@abbasaliyu9481 Год назад
Allah Ya biyaka
@ahmedibrahim3708
@ahmedibrahim3708 Год назад
Gaskiya, Grema ban san shekarunka ba bare na Mahaifanka ba. Shekaru kona Bayahude ana girmama su. Shugaban Kasa, Buhari yana jerin Kakanni ne ga mafi yawan Yan'Nigeria, Uba ga wasu kuma Yaya ga masu 60 zuwa sama irinmu. Nidai tarbiyyata da addinina ya hanani zagi. Ga sha'anin Mulki Kasa kuma kamar Nigeria, Gen Buhari ya kokarta sosai amma a nazari na hankali da laakari da lalacewarmu da kuma halayar al'ummar Kasa. Bayanan da yawa amma a dunkule kusan duka yan'kasa basu fitarwa kasar da yan'kasa hakkinsu. Limamai, Sarakuna, 'Yankasuwa , Mata a gida kowa shugaban Kasa. Ka gane fa, mafi yawan masifu kiransu Yan'Nigeria suka yi kuma saidai mu koma ga Allah mu tuba kuma mu chanja halayya. Shugaba Buhari da ake zagi da yasan haka Kasar da Al'ummar suka lalace da fa bazai nemi Shugabanci ba. Allah ya dai ya taimaki Nigeria da al'umma su koma tsoronsa. Allah kuma ya taimakemu da chanja duk halayen mu na Allah wadai tuñ daga cikin gidajenmu har waje don shi tausaya mana.
@babatheone568
@babatheone568 Год назад
Allah yasa mudache" HM
@zainabs.muhammad6833
@zainabs.muhammad6833 Год назад
Bai amsa ba kudin da aka kwace a hanun wanda aka ce sun sata ya akayi dasu
@umabob8924
@umabob8924 2 года назад
Wanan shine Buhari bamutunne ba yana magana kamar ba sine sugaban kasaba yanamagana kamar baruwana. Ya Allah kakawu muna karsensi
@babatheone568
@babatheone568 Год назад
Allah yabaka Ikon Sasuke hakkokin dakekanka, Allah ya karamaka lafiya yakumasaka rabuda Kowa lafiya.
@mujahidnasir4657
@mujahidnasir4657 2 года назад
Nidai abunda na fahimta a wanna hirar shine kudin gangar mai amma inba itaba babu abunda shugaba buhari yabada amsa gamshash shiya wanna shine musalin da anna yabawa aba xar akan mulki allah yabamu shugaba nagari amma wanna ko kadan baisan kalmar shugabanci da Kuma aikinsa
@shamsumidris3915
@shamsumidris3915 Год назад
Allah yakareka baba Allah yasaka da alkhairi Allah yakara maka karfin imani
@Hajistylist
@Hajistylist 2 года назад
Gaskiya munshiga jarabawa Allah muntuba muna masu maida Al amari garika ya Allah kaine zaka fidda mu halin da nigeria take ciki Amma wallahi shugaba munji ajikin mu.
@babangidamusa8464
@babangidamusa8464 2 года назад
Wlh kuwa ya gasamana gyada a hannu
@umaribrahim952
@umaribrahim952 Год назад
Allah ya samaka da alkhairi baba, mutumin kirki
@ahmadshiitu9877
@ahmadshiitu9877 Год назад
Gaskiya baka gyarawa buhari allah dai ya kyauta
@garbadankaka1935
@garbadankaka1935 2 года назад
Gaskiyane baba buhari Allah yakara maka imani yasa kagama lafiya
@shamsuddeenabubakar6851
@shamsuddeenabubakar6851 2 года назад
Allah Kara lfy baba buhari Kuma Allah yasa kagama mulkinnan lfy muna yimaka fatan alkairi
@اااا-ي3و8ه
@اااا-ي3و8ه Год назад
Inji uwarka shege mugu allah ya isa tsohun azzalumi
@usmanusmanibrahim2616
@usmanusmanibrahim2616 2 года назад
Hahaha Wlh PMB Daban ne hirar nan tayimin dadi akwai wasa da maida magana cikin zance tare da suka hakika Getso Yasan aikinsa Allah yabamu Shuwagabanni Nagari Amin.... Anma PMB da alamu bai gane harkan nan ba kam shidai Yabar mawasu kasar suna Wasan Su kawai....
@MuhammadUsmanumar-me2zy
@MuhammadUsmanumar-me2zy 5 месяцев назад
How are you doing
@Official_auta
@Official_auta Год назад
Allah ya bamu nagari bayan la
@kabiruabdullahi7272
@kabiruabdullahi7272 Год назад
Allah ya isa wllh
@baffaburamuhammad1765
@baffaburamuhammad1765 Год назад
Allah Ya Yi Jagora
@muhammadbellosulaiman7289
@muhammadbellosulaiman7289 2 года назад
Subhaanalla! Wannan shirme da yawa yake, ya Allah ka bamu mafita.
@mustaphabello6302
@mustaphabello6302 2 года назад
ka saurara kuwa?
@officialMGtv2008
@officialMGtv2008 Год назад
Please don Allah kayimin subscribe a channel dina
@babatheone568
@babatheone568 Год назад
Ameen
@musaabdulshakur8925
@musaabdulshakur8925 Год назад
Allah ka kawo mana changi na gari
@khadimulquran2581
@khadimulquran2581 2 года назад
Shashasha kawai Allah ya maka abinda kayi mana
@babangidamusa8464
@babangidamusa8464 2 года назад
Warr 🤣🤣🤣🤣
@salihuabubakar9545
@salihuabubakar9545 2 года назад
Wawa ai kamata yayi katuro garba shehu ,uban munafukai, ko shima tun yanzu ya gujeka , shashasha msssss.
@husaininasir655
@husaininasir655 Год назад
Wallahi buhari bai amsa tambaya koh guda ba. Kuma daga gani maganar gangar man fetur haddaceta yayi. Ni da ninayi masa tambayoyi da sai hawan jinjnshi ya tashi saboda baxai iya magana bah
@rahamahtv6609
@rahamahtv6609 Год назад
Allah wadaran naka yalalace
@mohammedmuktar6849
@mohammedmuktar6849 2 года назад
Buhari nan kamar anyimar wonkin kwakwalwa. Saboda duk maganganun sa tun 2015 su yake maimaita wa kamar recording. Kota kota baisan abunda qasar take ciki ba. Allah ya keuta
@Freedom-l1g
@Freedom-l1g 2 года назад
Kwarai kuwa , tun 2015 wannan maganganu su yake mai-mai tawa.....
@ahmadhassandauda490
@ahmadhassandauda490 2 года назад
Amma kunbada takine a manoman daxasuyi noman
@amnantv
@amnantv 2 года назад
Watoh tsohon nan besan halinda Nigeria take cikiba wallahi
@ishaqyerima2490
@ishaqyerima2490 2 года назад
Kwata-kwata bai sani ba.
@sagirabubakar7701
@sagirabubakar7701 2 года назад
Munbarshi da Allah.
@sdtrader6434
@sdtrader6434 2 года назад
Ya sani Rashin iya mulki ne da kuma taurin kai
@yusufalhajiyusuf5030
@yusufalhajiyusuf5030 2 года назад
Nima haka na fahimta
@Ibnu_abihi
@Ibnu_abihi 2 года назад
Gaskiya ne baba 100%
@arewa9548
@arewa9548 2 года назад
Vazaka taba bada ansa dede ba har abada
@yungab2584
@yungab2584 Год назад
Wlh kuwa, ana tmbyar shi yana yin kwana 😥
@hafizabdallah8576
@hafizabdallah8576 2 года назад
Allah ya kara lfy Muh'd Buhari,amma dae a gyara
@mammannurabubakar8224
@mammannurabubakar8224 2 года назад
Allah deh yakeuta, kuma deh dakunsa subtitle da turanci sabida sauran yarurruka ma su fahimche shirme shugaban mu
@yungab2584
@yungab2584 Год назад
Hhhhhhh Wlh man dinnan mugun dan rainin wayo ne
@sadeequsman8697
@sadeequsman8697 2 года назад
Nifa a fahimta ta, Buhari ko local Government Chairman Bai chan chanci rikewa ba. Shirme kawai
@bardeonline
@bardeonline Год назад
Alhamdulillahi mun amsa kira mun koma Gona muna samun arzikin Noma, godiya Baba Buhari.
@officialMGtv2008
@officialMGtv2008 Год назад
Please don Allah kayimin subscribe a channel dina
@aminam.jarmai8466
@aminam.jarmai8466 2 года назад
Allah ya sakawa Yan jaridar nan Amma maganar gsky baba Bai Bada amsar tambayarsa ba
@gmechannel5678
@gmechannel5678 Год назад
Allah kabamu shugaba nagari mai kula da talaka ba irin wannan dan sharholiyarba
@uzairuayuba9214
@uzairuayuba9214 Год назад
Shugabankasa
@anassagir6729
@anassagir6729 Год назад
ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-NS4heUTjdd0.html Kalli Shirin wacece ni safara'u@ABNTV NEWS HAUSA
@shamsuddeensaleh3935
@shamsuddeensaleh3935 2 месяца назад
Shashashan banza da wofi Wallahi mutumin nan qatoton jakki ne
@abdulmudallibumar3889
@abdulmudallibumar3889 Год назад
ALLAH Y isa
@ibrahimadamu993
@ibrahimadamu993 2 года назад
Assalamu alekum Mai girma shugaban kasa baya amsa tambayoyin da akaimashi tambaya kan kudadin da aka karbu a hannun barayin gwamnati. Bashi da gwamnati ke amsuwa,kuma yace Yan ta'adda sun Hana noma can kuma yace kowa yayi noma ko jikinshi ya fadamashi,to ya tifka da warwara? Kuma shugaban kasa ya manta nawane farashin taki daga gwamnati?
@officialMGtv2008
@officialMGtv2008 Год назад
Please don Allah kayimin subscribe a channel dina
@maryamabdullahi4810
@maryamabdullahi4810 Год назад
Kuma sune question din daya kama ya ansa
@ishaqmusa3972
@ishaqmusa3972 2 года назад
Ahmad getso da Kai da Dan uwanka danjarida Allah yasaka muku da mafificin alheri kunyi tambayoyi masu fa ida Amma kodaya baba bai amsaba,yanata kwana.dan haka yarage wa talakawan negeria da susan irin hisabinda zasuyiwa wannan gwamnatin APC a'zaban shekarar dubu biyu da ashirin da uku 2023 🙏
@tambayaibrahim6479
@tambayaibrahim6479 2 года назад
Gaskiya ne ishaq
@Arewatvchannel
@Arewatvchannel 2 года назад
To kaima ka kawo siyasarka nankenan
@babangidamusa8464
@babangidamusa8464 2 года назад
Warr 🤣🤣🤣🤣
@muhammadbuba939
@muhammadbuba939 2 года назад
@@Arewatvchannel nima a ganina tambaya ko daya bai amsaba
@officialMGtv2008
@officialMGtv2008 Год назад
Please don Allah kayimin subscribe a channel dina
@ukashaalkasimadam9055
@ukashaalkasimadam9055 2 года назад
Allah Ya Shirya Mana Kai Allah Yasa Kagane Matsalar Talkawa
@haliroulauwali4292
@haliroulauwali4292 Год назад
Masha Allah baba Buhari Allah yakarah daukaka
@halimayusuf2541
@halimayusuf2541 2 года назад
Masha Allah, shugaba Muhammadu Buhari yayimagana don haka, govnoni dasauran masu mukamai sai kowannenku yafuskanci aikinshi, bawai arinkacewa komai laifin shugaba Muhammadu Buhari ba, hakkin kune kuma kutashi tsaye kuyi aikinku
@faisalbelloaltine5654
@faisalbelloaltine5654 2 года назад
Wlhi Buhari yana da laifi
@isaabubakar8701
@isaabubakar8701 Год назад
Ina goyon bayan baba Buhari
@sanisanyi431
@sanisanyi431 2 года назад
Allahu dai yasan daidai.amma abinda nakega kamar Nigeria wasu suke bata ta ba presents ba.yana iya kokarin sa whi.
@musaahmadabubakar2246
@musaahmadabubakar2246 2 года назад
MUDAI ALLAH YA ISA KAWAI
@babangidamusa8464
@babangidamusa8464 2 года назад
🤣🤣
@musaahmadabubakar2246
@musaahmadabubakar2246 2 года назад
@@babangidamusa8464 🤣🤣
@moubarakpique4832
@moubarakpique4832 2 года назад
kai wlh wlh buhari yarenawa mutane hankali taya za à azaka shugaba kuma kace kowa yagyara hakkinda yake kansa
@samsiyamaazu6209
@samsiyamaazu6209 2 года назад
Allah ne kawai zai mana maganin abinda kasarmu take ciki aman bawai kuba azaluman shuwagabani
@kabiruzubairu3234
@kabiruzubairu3234 Год назад
Allah yabaka damar yimana adalci
@hassanmagaji1792
@hassanmagaji1792 Год назад
Wannan me gabatarwa ya kasa ya fada masa gaskiya. Rashin tsaro, tsadar yaruwa, karayar darajar naira, yajin aikin malamai, da sauransu. Wannan shugaba marar ilimi wanda be san halinda mutanensa suke ciki ba. Allah kada ka maimaita mana shugaba irin wannan.
@boutiquezaki6838
@boutiquezaki6838 2 года назад
Jama´a wlh mufarka muzabi matashi mai jini à jikka dan wanna harda tsufa ya tabashi allah yasa mudace ammeen
@halimayusuf2541
@halimayusuf2541 2 года назад
To ai tsufa a harakar shuwagabanci ba laifi bane, tunda kasanawace aduni tsofaffin sune suke mulki don haka tsufa bamatsala bane, Asamu maijin tsoron Allah shine kawai, kuma duk yan Nigeria sugayra halinsu sukom ga Allah
@aminamala1153
@aminamala1153 Год назад
Baba buhari yayikori Allah yakare mama shi
@mohammedkolo
@mohammedkolo 2 месяца назад
wh,bvew❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@Mohammed-wy6lq
@Mohammed-wy6lq Год назад
Mai karya, Allah ya isar muna.
@surajousman4786
@surajousman4786 Год назад
fir 'auna Buhari munyi damunsani
@musabakanike7098
@musabakanike7098 Год назад
Magana akannoma talaka cikinshi dayinwa zai iyanomane abunda zakajirashi wata 3 mekalaka zaici kafinwata uku
@yusufbalanayaya6086
@yusufbalanayaya6086 2 года назад
Allah Ya dora shugabanninmu a kan daidai
@muhammadbashir9752
@muhammadbashir9752 2 года назад
Baba kenan ALLAH nagani karka damu zai wuce insha ALLAHU
@DejiTeye
@DejiTeye 2 года назад
Ya Allah! Buhari bai san abubuwan da ke faruwa a cikin mulkinsa. Kuma bai san amsoshi na tambayoyin da aka yi masa. Wannan bawa Allah, mutane sun kokarta, sun tabbatar da cewa an ba shi rikon amana. Amma duk ya zubar da amana. Toh fa, Allah ya isa. Mu bar ka da Allah, ranan tashin Alkiyama, kai da mahallicinka. Jama'a, mutanen Najeriya, har dai mutanen Arewa. Ga ku ga Buhari. Ya kasa gyara muku kasa. Kada ku yi kure ku yi zabe akan Addinni ko kuma kabilanci. Wallahi wahala ne za mu cigaba da sha kawai. Ku zabi wanda ya iya aiki, da wanda yake tsoron Allah. Tinubu, barawo ne, kuma gwanatin Amurka sun bada cikkaken rahoto akan cewa babban da kwaya ne mai sai da kwaya. Har yau, ana nemansa a kasar Amurka. Atiku, dan Kasuwa ne. Za ya maida dukan mu gaba daya bayinsa. Da shi da abokansa yan kasuwa, za su tabattar da cewa tallaka ya yi wahala. Obasanjo ya fada muna labarin yawan kudin da Atiku ya sata, kuma 'yan majalisar Amurka sun ba da rahoto na billiyoyin dollar $$ wanda Atiku ya sata. Wadanda suka kewaye shi kuma, yawancinsu barayi ne. Ga shi kuma ya tsufa kamar Buhari. Ina rokon ku, ku zabi Peter Obi da Datti-Baba Ahmed na Jam'iyyar Labour Party. Wadannan mutane, ba barayi ba ne. Kafin duk su fara siyasa, Allah ya albarkacesu da kudi na halal. Kowanensu, matashi ne, kuma ga su da cikkakken ilmi na addinni da na Boko. Saboda Allah, da manzanin Allah, ku zabe su. Ni Bayarbe ne, amma duka albarkan da Allah ya yi min, a nan Arewa na samu. Ina bala'in kishin Arewa da kuma 'Yan Arewa sossai. Ku shiga Jami'yyar Labour Party kuma ku tabbatar da sun ci zabe, kuma ku tabbatar da ku nemi hakin ku wajensu. Allah ya sa dukanmu mu dace. Wassalam.
@abdullahihambali4403
@abdullahihambali4403 Год назад
Allah ya kara lafiya
@anassmuktar8225
@anassmuktar8225 Год назад
Allah ya karawa baba lfy
@hassansaeed1877
@hassansaeed1877 2 года назад
thank you mrs president
@JikanGwarzoKd
@JikanGwarzoKd 2 года назад
Insha Allah, i will like to watch the whole this talks, But from what i observed i learnt that this man is completely not deserved to became the leader of even 2 group of people talkless of Nigeria as a nation. Following the first minutes of the talks, all he's words depicted that he lack leadership skills at all. Kawae dai wallahi ƴan Nigeria Allah dai ya Jarrabe Mu. However, wallahi we have nothing right now rather than to repent and keep repenting. Lots of Sinful acts was made by Nigerians, during he's campaigns for the presidency, without noticed now we're reaping what we sawed. Allah Mungode. I will also like to have a question, wai dama "Yankin Borno" ne kaɗai Nigeria? Mai wakiltar Nigeria as Nation, which include "Yankin Borno" within it, at max the whole Borno state won't take more than 10% portion of this Nigeria, but here is our President in a Public speaking like this depending he's governance to whole 100% portions of the country for only that 10%.😂😂🤣 A country which has 36 states within it, but from the first 10-15mins out of whole 45:52mins of he's talks, he only talked about some part of single state (Borno), and only testified the good governance of Borno State governance. A president of a Nation whom a simple question was been posted to and end replied with "Ba Nigeria din kenan ba". 🤔😳 Tap,🤔 Allah Muna Tuba🤲, Ka yafe Mana. Allah ya Gyara Lamura su Gyaru.
@MagajiDankasimTofaTv1
@MagajiDankasimTofaTv1 2 года назад
Amin
@ahmedibrahim3708
@ahmedibrahim3708 Год назад
What do you expect him to say, is it not the Nigerian factor ? It is democracy not Military regime. The issue of security is collective responsibity not the Head alone. The Ministers, National Assembly members, Governors, the so- call Traditional and Community leaders as well as all the Citizentry must give input. Ofcourse, Borno must be repeated , repeated and repeated because the Governor and people did their Best as their Citizentry obligations. Try to understand, the insecurity in the North west is like caused by the people within and almost nobody care to address the fueling fluid the stage we found ourselves. Our Mallams and ignorant individuals only do talks no action. Do you believe FG must be guided by the affected State Govts and Citizens before it can achieve any serious return to peace. It is after all, the saying, what the people call is what they see. Generally, if people worship corruption, insecurity tendencies and laziness we will remain for a longer time. Dialoque if you believe in peace and security is material and desirable especially in the so call borrowed democracy. Buhari only said he did his part and others failed or refused though he doughed the Q of forgiving Dariye and the Taraba man. That was also a deep Nigerian factor
@JikanGwarzoKd
@JikanGwarzoKd Год назад
@@ahmedibrahim3708 I didn't tried to directed all these to him alone, that's why throughout my written i had been mentioned that we made 'lots of Sinful acts' and we need to repent and keeps repenting. I knew that solutions to issues like that are far beyond his power alone its a polylemma kind. Zamani ne wannan wanda ke cike da mutane masu son Zuciya matuƙa. But to be sincere with other, you knew that Buhari didn't deserved to be a leader at all !!!
@abbasaliyu9481
@abbasaliyu9481 Год назад
@@JikanGwarzoKd Your right Bro
@zahrababaidris708
@zahrababaidris708 Год назад
Hahhaha sai baba ni wlh nakasa fahimtar Mai yake cewa Kai Nigeria sai addua wai ayabawa gwamnanatinsa tayaya Kai Allah yakyauta mudai muta addua Allah kawo mana sassauci
@yungab2584
@yungab2584 Год назад
Wai ana tambayar shi yana fada mana zancen wata gangar mai 🙄🙄 Na bi gangar.........😡😡😠😠
@its_ab_tech
@its_ab_tech 2 года назад
Allah yasa mudace
@officialMGtv2008
@officialMGtv2008 Год назад
Please don Allah kayimin subscribe a channel dina
@NSGaya
@NSGaya 2 года назад
Gaskiya wannan tattaunawar baa yi ta da kyau ba. Hira kuka je yi kawai wannan
@auwaluumarnuhutv60
@auwaluumarnuhutv60 2 года назад
Sai maimaita magana yake saboda bashida salon iya Mulki Allah ya kyauta
@usamabashiru2354
@usamabashiru2354 2 года назад
Karya kakay maci amana aisa
@abdulladifahmad873
@abdulladifahmad873 Год назад
Muhammad Buhari tohm da gyara a lamarinka
@CalmFlower-qt4yq
@CalmFlower-qt4yq 2 месяца назад
Idan sunje kamfai zasuyima tallakawa kuka saboda azabhesu subiyu bakinsu dhaya su suka kashe kasarmu Allah yakawo muna masu tawsayin tallakawa🤲
@sagirabubakar7701
@sagirabubakar7701 2 года назад
Wnn Mae tmby Allah yasaka maka da gidan aljannar firdaus.
@amnantv
@amnantv 2 года назад
Wallahi Allah muntuba tsohon nan kwata kwata besan menene shugabanci ba
@ishaqyerima2490
@ishaqyerima2490 2 года назад
Kwata-kwata bai sani ba, shi yasa muke cikin halin da muke ciki, saboda rashin iya shugabanci.
@halimayusuf2541
@halimayusuf2541 2 года назад
Ko?
@abubakarmuhammed4108
@abubakarmuhammed4108 2 года назад
Me ke damun shugaba buhari ne wllhy yakasa amsa duk tambayar da akayi mishi sai kame kame kawai gskya akwai matsala ynx de kowa yaji yagani ba abinda wani xai fada mana ya ya tabbata poster ne?
@rabiuahmadbalarabe7046
@rabiuahmadbalarabe7046 Год назад
Masha Allah, gaskiya yakamata muriqa yiwa kanmu adalci wajan magana don mukubuta a wajan Allah
@hassaneabdallah1596
@hassaneabdallah1596 Год назад
😀😀😀🦠🦠🦠🦠 hahahaha 🤣😂 Allah ya gafarta baba na cikin littafin jiki magayi,
Далее
Tattaunawar Shugaba Buhari Kan Ziyararsa A Amurka
11:09
WANI KWARTO EPISODE 3 HAUSA SERIES DRAMA
22:34
Просмотров 917 тыс.
Tarihin Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto
36:32
Просмотров 130 тыс.
Tarihin Janar Sani Abacha: Shugaban Najeriya #10
20:04
Просмотров 285 тыс.
Yadda Buhari ya yi wa Shagari Juyin Mulki
20:17
Просмотров 117 тыс.