🔴 𝗠𝘂 𝗗𝘂𝗯𝗮 𝗠𝘂 𝗚𝗮𝗻𝗶 | dimanche 7 juillet 2024 : #ÉDITORIAL ✅️ CEDEAO | 65ème Sommet Ordinaire de la Conférence des Chefs d’État et Gouvernement #mudubamugani #freebazoum
Daman AES din nan Sun dauki wannan ne dan suyi duk abun da suka gadama suyi milki har karshen rayuwar su babu me taka musu birki kuma wallahi karyan su allah baya zalunci
Arrr dan asa rarriya dan karya jaki kamanta da Allah kana wani wata wanda besan mi yakeyi dan ouwarta CEDEAO mi take ba kakaninmu ko ouwayanmu ko mou ko kai dan haway niya tirrrrr allah konaka da hamiya اللهم ءامين 🤲
Inbanda kai munafikina Ai sai kayi magana cewa suma Yan Nigeria ko ya Senegal ko benan suma sai sunyi biza sannan sushiga misali idan kana Mai duguri sai kaje Abuza Anyi Maka biza sannan kadawo kashiga diffa
😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜🤪🤪🤪🤪🤪🤪🤪🤪🤪🤪🤪🤪🤪🤪🤪 kana ruwa munafuki dan asara tsinane banza munafuki shekeyke kana ruwa Allah ya kaushema albarka dan tsinana ka dai fado
Yau ma dai bazan zaqe ka ba domin binsan gaskiyar abinda yake tsakanin ka da ubangijin ka ba, amma dai nasan wannan abin da kake ba daidai bane, kuma ina ma fatan shiriya idan hakan shine mafi alkairi a gare mu