Тёмный

8 September 2024 Aiki ja Magana Daga Bakin Shugaban Guramada Na Kasa Ga Bayanin Sa 

Musbahu Kano
Подписаться 77 тыс.
Просмотров 7 тыс.
50% 1

#damben mazaje# African Dambe# Duniyar Dambe# Al Ameen sokoto tv# mazaje trado# Gidan Damben Ali Zuma tv# Kebbi Dambe tv# Dambe unlimited # Dan sokoto tv# Ramadan# Autan mamman# Autan kudawa# Zazu# kaddara# Abuja# Lagos# katsina#Ali Ramos tv#Dambe on live tv# izzarso# Ali nuhu# Abale# Kick boxing # matatar gaskiya# JAMASH Dambe tv# Dambe Abkar tv# Dan Gulbi tv# Damben gargajiya tv# Horo# D MALAM tv# Shago# Katsina# kano# Abuja# Bambarewa tv#Dambe sport tv# Horo# Alasan# Bahagon Ali kawoji# Autan mamman # Zinariya# Bakori tv# Arewa tv# ebola# Garkuwar cindo# wrestling # Gargajiya # Maitakwasa # Ali kanin bello# Arewa 24#

Опубликовано:

 

18 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 40   
@HafizAbubakar-jd1zz
@HafizAbubakar-jd1zz 10 дней назад
Gaskyi ne wanna Allah ya Kara LFY
@BashirAdamu-q5s
@BashirAdamu-q5s 10 дней назад
Bashir Dan Master
@DahiruCouchgulumbe
@DahiruCouchgulumbe 10 дней назад
Gaskiyarmaganakenan maigida gabadai gabadai gabadai gurumada Baku badambe anageria wallahi
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 10 дней назад
Wallahi gurmada tsoron Dambe da Alasan Ogan Boye Suke
@AbdumutallabMakera
@AbdumutallabMakera 10 дней назад
Wan Nan bakadawata hujja wallahi tsorone
@muhammadadam4995
@muhammadadam4995 10 дней назад
Musbahu ykmta ka dinga tsagaitawa gurin tambaya
@AbubakarAltine-y1n
@AbubakarAltine-y1n 8 дней назад
Musbahu dama bakason gurumada
@mubarakbadamasi5846
@mubarakbadamasi5846 10 дней назад
shi Allah idan duka duniya makiyakani inyaci kaini to kaini
@alimusabachirawakano2708
@alimusabachirawakano2708 10 дней назад
A gaskiya Wannan shugaban Mutumin kirki ne kuma yasan aikin shugabanci
@basharumarnakeji1481
@basharumarnakeji1481 10 дней назад
Kasar da Alasan ya debo a jahar kebbi idan tana wajensa ya ajiyeta da kyau zamozo karbarta insha allahu
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 10 дней назад
Gurmaɗa ba Maza sai mata wallahi gurmada Daman neman rabuwar dambe suke da Alasan saboda yazama karfen kafa a garesu
@basharumarnakeji1481
@basharumarnakeji1481 10 дней назад
@@harunasulaiman3783 Hhhhhhhhh kace wallahi
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 10 дней назад
@@basharumarnakeji1481 kullum kashi Akeba Gurmaɗa ai yanzu Gurmaɗa ba Dambe sai neman tara
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 10 дней назад
@@basharumarnakeji1481 Yau Damben Yar maga da Autan na A'isha sau biyu Autan na Aisha Yana riƙewa yar mage hannun dambe Inda ace Gurmaɗa akayiwa haka da tuni sun nemi a basu tarar 200,000
@basharumarnakeji1481
@basharumarnakeji1481 10 дней назад
@@harunasulaiman3783 kasan dama autan na aisha bai iya damben hagu ba
@kamalyusif-zo5tc
@kamalyusif-zo5tc 10 дней назад
Muna godiya musubahu
@IbrahimAbdulkadir-k9c
@IbrahimAbdulkadir-k9c 10 дней назад
Fatan alkairi
@AbkarTv
@AbkarTv 10 дней назад
Muna godiya Yaran Dan liti 🤣😂
@bashiridrisgandi6584
@bashiridrisgandi6584 10 дней назад
Musbahu katambaye shi mi yassa basuje Kano ba har yanzu ba duk da sunje basuda matsala da danliti
@basharumarnakeji1481
@basharumarnakeji1481 10 дней назад
@@bashiridrisgandi6584 miyasa da Dan liti yaje gidan boss jahar kebbi ya baro daya a chan ramadan ko Alasan a koya musu damben.
@abubakaryusuftsibiri9135
@abubakaryusuftsibiri9135 9 дней назад
agaskiya gurumada kunbani kunya
@HafizAbubakar-jd1zz
@HafizAbubakar-jd1zz 10 дней назад
Gurumada bawa sa
@ShariffShariff-j3l
@ShariffShariff-j3l 10 дней назад
Musbahu Kano wan nan mutumin bashida gaskiya sai kame kame kawai yake
@AhmadBuwai
@AhmadBuwai 10 дней назад
Ta tabbata cewa Musbahu kai Jamus ne
@AbkarTv
@AbkarTv 10 дней назад
Gaskia Misbahu wannna Maganganu naka ka nuna kamar Aikenka akayi tambayama sai yayima gyara? Wannna sulhu ake nema bawai ka nuna bangaranciba aiba hakan katamabayi Danliti ba
@ShariffShariff-j3l
@ShariffShariff-j3l 10 дней назад
Lallai bakason gaskiya
@basharumarnakeji1481
@basharumarnakeji1481 10 дней назад
@@AbkarTv Dama mu yan kallo mu muka aikeshi mana naji dadin zancen sosai wallahi ni gurumada ne dan jahar kebbi ne ina zaune a ibadan
@MahamadoMahamado-rl2kq
@MahamadoMahamado-rl2kq 10 дней назад
Kajimaganrri gasikiya
@AbdulazeezHameed
@AbdulazeezHameed 10 дней назад
To dama iey yaran dan litene
@KabiruAliyuyole
@KabiruAliyuyole 3 дня назад
Labara
@AbakarUmar-gq5xb
@AbakarUmar-gq5xb 10 дней назад
musubahu kano barka da iki bafban bakwu barkazuwa
@HaleefaUmar
@HaleefaUmar 10 дней назад
Suzo Kano sutafi dakasar
@Ibrahim15056
@Ibrahim15056 10 дней назад
Yan jarida kunzam yaran dan liti
@iPHONE-hm7kg
@iPHONE-hm7kg 10 дней назад
Koh
@MukhtarUsman-zl3wh
@MukhtarUsman-zl3wh 10 дней назад
Allah yajikan Al-Amin sokoto ba Dan ya mutu ba Da shine da kaji interview
@Ibrahim15056
@Ibrahim15056 10 дней назад
@@iPHONE-hm7kg wallahi farko Musbahu da Jamash Basu bangaranci amma yanzu Sun koma arewa shi dan jarida kowane bangare nashi ne
@sojasani6485
@sojasani6485 10 дней назад
Gaskiya ada musbahu ya iya shira amma yanzu Al ameen yafi
@hassanmbuba1581
@hassanmbuba1581 10 дней назад
Shifa Al-Ameen sokoto yayi karatun aikin jarida ba dan taka haye bane amma ko rantsuwa nayi bazanyi kaffara ba musbahu da ALIYU kawai taka haye sukayi
Далее
Kasar Spain Garin Kurdubah: 02
14:10
Просмотров 136
One-On-One With Nyesom Wike | Politics Today
54:19
Просмотров 245 тыс.
LABARINA SEASON 10 EPISODE 7
1:14:05
Просмотров 785 тыс.
8 September 2024
12:28
Просмотров 4,9 тыс.