Тёмный

A karshe Abu Salma ya tuba daga zanga zanga ya fadi dalilansa. 

Al-FurQan wal huda TV
Подписаться 189 тыс.
Просмотров 11 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

27 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 75   
@nabilaabdullahi6365
@nabilaabdullahi6365 Месяц назад
Ká kyauta Allah ya karamana iklasi a dukkanin aiyukan mu haka akeso duk mutumin Kirki in ya gane kuskuren shi ya gyara Allah ya yafemana dukkanin kurakuren mu da rahamarsa da tausayinsa
@SalisuSahaza
@SalisuSahaza Месяц назад
Ameen ya rabb 🤲🤲🤲
@tukurmuhammed905
@tukurmuhammed905 Месяц назад
wallahi wallahi wallahi Mafi yawan Malaman Najeriya azzalumaine wallahi masifar zaluncin shuwagabanni batakai ta malamai ba dan su kansu shuwagabanni suna sauraron malamai idan malamai suka saitu akan hanyar Allah duk al'umma ta saitu idan malamai suka bace sukan batar da duk mai raunin imani
@shuaibmuhammad4036
@shuaibmuhammad4036 Месяц назад
Anyimaka barazana kenan gaskiya Nigeria sai Allah malamai ma sunfara bada mamaki
@nasirhusaini5451
@nasirhusaini5451 Месяц назад
Allah sarki rayuwa sun masa 👈 barazana wlh
@ibsnomaa
@ibsnomaa Месяц назад
Ita ce wallahi
@sanikarami2407
@sanikarami2407 Месяц назад
Mai yasa bazasuyi magana Akan Abinda ake taiwa Talakawa ba ba tausayi ba jinkai ba kunya ba tsoron ALLAH sun zabi KUDI akan Jagorancin da MANZAN Allah ya basu Tirrrr... da malamai masu ci da Addini Allah kai mana nesa da
@umarahmadadam672
@umarahmadadam672 Месяц назад
Gaskiya dai akwai tambaya suwane jagororin yin zanga zanga nan
@Rahamanuhu-vv3fu
@Rahamanuhu-vv3fu Месяц назад
Allah ya kyauta
@A.T.M4731
@A.T.M4731 Месяц назад
Wlh tlh blh abu Salma kaji tsoran Allah wlh kaji kunya zakayi bayani yauma tubulassara,ir kamar yaune kabiyewa azzaluman Malaman Nigeria
@AnasibnSani
@AnasibnSani Месяц назад
Kaima kaji tsoron Allah Kaima azzalumin ne ai
@AyubaIsah-he8gx
@AyubaIsah-he8gx Месяц назад
ماشاءالله
@ibsnomaa
@ibsnomaa Месяц назад
To mudai ba zamu janye ba wallahi
@zakiyajmuhammadzakiyajmuha3444
@zakiyajmuhammadzakiyajmuha3444 Месяц назад
Dan allah abu raud Salma karka janye dan allah wlh wasu malaman karya sukeyi Kuma wlh idan ba a fita zanga zanga ba tofa babu ranar canzawar yan arewa mudai muna cikin masifa
@sanikarami2407
@sanikarami2407 Месяц назад
Gaskiya Malamai suna Cin Amanar Manzan Allah sun shiga cikin Rigar sa da zumman zasu koyar da Mutane Yadda tsakani da Allah amman kashhhh Aljihun su kawai suke ma basajin Kunyah suna cin Amanar Al umma
@gamboharou9400
@gamboharou9400 Месяц назад
Subahanahu wa ta'ala Sallallahu alaihi wasallama Wa'alaikum salam
@bellooperagombe8999
@bellooperagombe8999 Месяц назад
Daman ba Dan kai za'ayiba. Zanga zanga No going back.
@Yusuf-oz6he
@Yusuf-oz6he Месяц назад
Wallahi in sha allah zanga zanga sai munyi
@ishaqhabib7800
@ishaqhabib7800 Месяц назад
Allaah yakarimu da sharrin Shi'a mafi yawancin masu za'gi masu sun ayi zanga zanga duk , yan"Shi'a ne
@AnasibnSani
@AnasibnSani Месяц назад
Amin
@innagana7344
@innagana7344 Месяц назад
Wallahi gaskiyane nima inaso nadawo yarana marayu nazauna cikin su ammo innazo ina tsoron halin da zamu shiga da yarana don ni nake daukan dawainiyarsu
@auwalabubakar5614
@auwalabubakar5614 Месяц назад
Gomnati bala ice har tayi maganin sa
@ibsnomaa
@ibsnomaa Месяц назад
😂😂
@ibsnomaa
@ibsnomaa Месяц назад
An gama dakai, gwamnati bala'i ce. Wannan ya sare
@nuraaminu2331
@nuraaminu2331 Месяц назад
Allah ya yi.ma albarka
@naziruabdurahman
@naziruabdurahman Месяц назад
Jazakallahu khairan
@maazoukazza-yz9mt
@maazoukazza-yz9mt Месяц назад
Abu salma ma karyacin banza ma tsoracin banza
@IsmailNasir-kt9nc
@IsmailNasir-kt9nc Месяц назад
Wlh wlh malan kagayawa malamai wlh wlh suji zozon Allah
@bachirbachir-tu8fbNiger
@bachirbachir-tu8fbNiger Месяц назад
❤❤❤
@NassirAli-dc1st
@NassirAli-dc1st Месяц назад
Ma sha allah da kyau abu salma ❤
@AnasibnSani
@AnasibnSani Месяц назад
Bakkhill bakkhill👍
@BaseruAbubakare
@BaseruAbubakare Месяц назад
Kayma anbaka nakakaeu
@AbdulhadiHalilu-gq2tq
@AbdulhadiHalilu-gq2tq Месяц назад
Zanganmu sune majalisan mu kuman sune damusu kyranye mesukeyi mana
@appapp2264
@appapp2264 Месяц назад
السلام عليكم و رحمة الله وبركته ❤iyan ouwana Na Nigeria Allah kawomana saukin wanan rayuwa و الله تالله بالله ayanzu haka Ina cikin zubda Hawa ye Ni Dan Niger né 🇳🇪Amma abu- Salma gaskiya yake kokarin gayi Allah Gani gareka Allah Mun tuba😭😭😭😭
@OkashaabdullahAlfauzan
@OkashaabdullahAlfauzan Месяц назад
Gaskiya banji daɗi ba,,,,,😢😢😢😢😢😢
@SiradjiTsalha-mt4mz
@SiradjiTsalha-mt4mz Месяц назад
Aslm alkm yane ya labarin hamas ne
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 Месяц назад
Dan Allah kurinka gurmama juna yaza ai kace yane yalabarin hamas yane kamar wani staranka haba mana
@ashiruidris8285
@ashiruidris8285 Месяц назад
Ashe Kai qaramin maraskunyane ko Kuma an sayeka da million goma sha shidda 16000000
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 Месяц назад
😂😂😂😂😂😂
@hauwagarbashehu3689
@hauwagarbashehu3689 Месяц назад
Ah haba abu salma anmaka barazana
@adamkabiru6669
@adamkabiru6669 Месяц назад
Yayi amai yalashe ba hujja amaganarka kai bincikemana
@auwalmuhammad9414
@auwalmuhammad9414 Месяц назад
Dama Muna Fukine Bakomiba Uwar Shi Badan Al Umma Yakeyiba
@AlhayatAlhayat-jr8wq
@AlhayatAlhayat-jr8wq Месяц назад
Allahyatemakeka inkagane domin yanadagacin sherin media kanayin hankali agaba karkasakenhaka yarokanNazari
@MuhammadMuhammad-wt7yb
@MuhammadMuhammad-wt7yb Месяц назад
Dama badon magananka zamu fita ba acikin kayan Miya kawaye kaje kaduba bayani Al,bani zariya akan zanga zanga malam gsky kenan
@auwalurabiu4071
@auwalurabiu4071 Месяц назад
Wacce gaskiya malaman suke fa mayaudara banza
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 Месяц назад
Kukama Wanda yayiwannan Abun zaiwan keku kumayazama gargadi gawanda yayihaka dameshirin yinhakan agaba
@IsmailNasir-kt9nc
@IsmailNasir-kt9nc Месяц назад
Sunzoratashi sun Mai barazana saidai kayi hakuri
@mohammadusman8481
@mohammadusman8481 Месяц назад
Malam Allah yasakama da alkairi,
@AlhayatAlhayat-jr8wq
@AlhayatAlhayat-jr8wq Месяц назад
Allahyatemakeka dakagane domin yanadagacin sherin media kanayin hankali agaba karkasakenhaka yarokanNazari
@AdamMusah-tn7iu
@AdamMusah-tn7iu Месяц назад
Kai karyakake
@Hamid.mHamid.m-un6ju
@Hamid.mHamid.m-un6ju Месяц назад
To kaima kudi anka baka katuba 😂😂😂😂
@ahmadisa1855
@ahmadisa1855 Месяц назад
Abu salma maganar da kake yi game da shaksiyya malamai kaje karanta matsayin malamai da alakarsu da Addini har yanzu baka yarda da kuskuran da kayi ba
@AdaAdam-ho5gr
@AdaAdam-ho5gr Месяц назад
Masu fitsara akan mimbari da sunan malamai kada su yaudare ka.
@fatimamuhammadkeraukerau8338
@fatimamuhammadkeraukerau8338 Месяц назад
Allah tazama gatanmu, Yan'uwanmu dasuke wajen yan bindiga,Allah yakubuto manadasu,Allah kadeshine katanmu
@awwalzakari6599
@awwalzakari6599 Месяц назад
Malam kayi kuskure yakamata ka tuba. Malaman mu su sukasa ni nayi zaɓen APC.
@lawantajudeen2583
@lawantajudeen2583 Месяц назад
Amma naji bekici jenyer ka da ina tare dakai amma yanzu najuya bekamata ka sorota
@user-si6ju1yj8z
@user-si6ju1yj8z Месяц назад
Kuji shirme ai awannan lokacin kowa shugaban kansa ne idan yaza kungiya sai akiramu da sunan ƴan ta,adda sabida mun wareing kanmu yazama ba kowa abin yashafa ba kenan kawai munayin zanga zanga ne dan ra,ayinmu sabida mu tada hankalin mutane wannan gamaganar taka abu salman yazama hauka kuma wallahi sai mun fada malaman mu munafukai ne suncu amarmu bamu yafe ba
@AbbasHusseni-su1hr
@AbbasHusseni-su1hr Месяц назад
Naka wasane
@IshaqHaroon-ux1nm
@IshaqHaroon-ux1nm Месяц назад
Ma sha Allah. ❤ Allah shi qara maka albarka. Gaskiya nayi farin ciki da wannan apologizing da kayi akan maganganunka.
@AdamMusah-tn7iu
@AdamMusah-tn7iu Месяц назад
Anbaka kudiko kaima Rufebakinka Baza Ajanyeba
@malanusmanmalanusman6626
@malanusmanmalanusman6626 Месяц назад
Kashi anba ka kudin
@abdullahimanchok6539
@abdullahimanchok6539 Месяц назад
Ina fatan sun Dan lasa Maka wani abo. Muma a Dan lasa Mana.
@SAaduAliyu-zg7mh
@SAaduAliyu-zg7mh Месяц назад
Ai munafuki ne Shima Allah ya isar mana wlhi bazamu yafebah GA Duk Wanda Baya son cigaban arewa munafukai Wai miye yasa amfi Samun munafukai a cikin hausawa ummm munafukai baza kawai
@alisaidusani8274
@alisaidusani8274 Месяц назад
Kaidin banza ,Kai kasa mu jahili bakwai ba
@yunusamuhammad6531
@yunusamuhammad6531 Месяц назад
😂alert!!!
@usmannasiru3794
@usmannasiru3794 Месяц назад
Kace bakaji ko Dan nema
@yusufabdullahi4776
@yusufabdullahi4776 Месяц назад
Allah ya kyuta
@garbashehu-gf4bn
@garbashehu-gf4bn Месяц назад
Kaima ka karbe nawa aka baka?!
@kaddiei6196
@kaddiei6196 Месяц назад
Idan rai ya baci a dunga sanin me za’a fadi MATASA Ko a sha kunyar janyewa😂
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 Месяц назад
😂😂😂😂
@user-yu4bh8ok8e
@user-yu4bh8ok8e Месяц назад
Matsala anbasu kudi sinki gaskiya Idan akayi zanga zanga wlh za ajiku milki saida jamaâ wlh bazasu geraba sai anyi foto nafito dasu Idan kuka chiru gobema hakane TSORO YASA MIN KASA TINKARA MATSALARMU😅😅🤣🤣😂
@user-tw6dw9br8v
@user-tw6dw9br8v Месяц назад
Wannan gaskiya ne
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 Месяц назад
Allah ya kyauta
@auwalurabiu4071
@auwalurabiu4071 Месяц назад
Wacce gaskiya malaman suke fa mayaudara banza
Далее
sateh nding kairama episode 49
36:58
Просмотров 52 тыс.
Wife habit 😂 #shorts
00:16
Просмотров 61 млн
🛑самое грустное видео
00:10
Просмотров 85 тыс.
C’est qui le plus fort 😂
00:18
Просмотров 9 млн
Muhimman bayanai kan  yakin pilasdin..
20:04
Просмотров 23 тыс.
Raddin Imam Abulfathi ga Karen Wahabiyawa Ibnu Hazim
28:26
Wife habit 😂 #shorts
00:16
Просмотров 61 млн