Тёмный
No video :(

Malam zai nuna mu'ujizar sandarsa akan yan zanga zanga idan suka janyo shi daga mimbari. 

Al-FurQan wal huda TV
Подписаться 189 тыс.
Просмотров 24 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

26 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 92   
@dambam132171
@dambam132171 Месяц назад
Mallam kadena zagi a mimbari Don Allah
@AbaharuAbubakar
@AbaharuAbubakar Месяц назад
Wannan maalamin yasajikina Yayi Sanyi Nayi A anfani dawasu kalamansa Allah Yakawo Mana Kwanciyar hankali
@sulaimankhairan5480
@sulaimankhairan5480 Месяц назад
Masha Allah,muna godiya Allah,ya saka maka da alkhairi amin
@user-ch6cw3sm2g
@user-ch6cw3sm2g Месяц назад
Amin yarabbi 🤲
@user-ch6cw3sm2g
@user-ch6cw3sm2g Месяц назад
Alla yasamoudace yakewtata makomarmou Amin yarabbi yaqarim yassamugama lafiya Amin
@WazobiaKing
@WazobiaKing 25 дней назад
Malam Yaci kudi gomnanti yahaw minbari Yana zage-zage don Allah malam aji soron Allah
@mamanesuleyaman6112
@mamanesuleyaman6112 Месяц назад
Kai dan allah kuyi mu'a abinda zai anfaninmu meye zancen sanda kuwa ina kautata zaton malm ya fusatane kuyi anfani da abinda yafada na kirki ba kuskureba' kuskure kowa zai iya yayi tunda ba maasumi nane
@IDRISSABAWANALLAHIDRISSABAWANA
@IDRISSABAWANALLAHIDRISSABAWANA Месяц назад
Nagode
@Salim-tchadou
@Salim-tchadou Месяц назад
Inama fatan alhiri ❤❤❤❤❤❤❤
@user-bl7ws5st1j
@user-bl7ws5st1j Месяц назад
Allah yasa da alkhari
@AbdulmuminiMustapha-yz3ni
@AbdulmuminiMustapha-yz3ni Месяц назад
😂😂😂😂 zamuga tsafi dai
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo Месяц назад
Da dan dariqa ne shine zasu ce tsafi
@BelloMuhammad-r6j
@BelloMuhammad-r6j Месяц назад
Son zuciya baiba allah ka karemu da makiya wannan maganar da wannan malamin ya fada ta sanda aka masa Uzuri da ace ba tijjane ne ya fada baza masa uzurin ko mai ba sai ace kun ga maganar da muke gaya muku daman matsafa ne. Toh dan allah meye amfanin yin haka in ba son zuciya ba yanke Hukunci babu hujja allah ya sa mudace
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv Месяц назад
hhhh wallahi hakane inda ba dan izala bane da yanzu ana nan ana ta raddi cewa zaayi boka ne.
@tukurmuhammed905
@tukurmuhammed905 Месяц назад
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Ta tabbata yanda yan siyasa suke karfa karfa anan kujerun mulki da karfin bindiga da jami'an tsaro Malamaima sun fara karfa karfa akan mambaransu da karfin tsiya ba da hujja ko ilimiba Wasu Malamai Sunfara tinkafo da ilimin da Allah yabasu wanda ba Allah azukatansu ilimi irin na shaidan Wasu Malaman Najeriya Mushirkaine Matsiyatane Azzalumaine Masu koyi da shaidan
@lainathmama5367
@lainathmama5367 Месяц назад
🙏🙏🙏
@user-ym9nv5lq7b
@user-ym9nv5lq7b Месяц назад
yakamata malamai ace kowana malam Yanada Sana'a Dan kada atuhumesu da cinkudan kwamnati
@fact4420
@fact4420 Месяц назад
Hmm karyar banza ya ke yi, ya je ya yaki yan ta, adda da sandar tasa.
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv Месяц назад
hhhhhh
@aliyujekafadaaliyujekafada9981
@aliyujekafadaaliyujekafada9981 Месяц назад
Haba dan Allah shifah malam bafah yana nufin wani abubane na tsafi ko sishiri a a duk wanda yariki wani makami ahannusa maikuke tunani yayin da makiya sukayo kansah...
@makaranta
@makaranta Месяц назад
Wlh tunjiya da na kalli sanda nake dariya 😅 mayace da anyi sallar gawawwaki 😂😂😂😂😂
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 Месяц назад
Bar shi. Wasu mallaman su suke sakawa ake raina mallamai a kasar nan. Sai su ta magana kaman yan tasha. Allah ya shirye su. Wannan maganan ya yi kama da yan gargajiya ko yan bidi'ah.
@AnasibnSani
@AnasibnSani Месяц назад
Barak Allahu feek
@UsmanSadiq-c2g
@UsmanSadiq-c2g Месяц назад
Allah yakawo mana mafita a nageriya kawaii 😢😢😢😢😢
@AhmadAbdulrasheedBala
@AhmadAbdulrasheedBala Месяц назад
Allāhumma Aameen 🤲
@Fatemh-xn8qk
@Fatemh-xn8qk Месяц назад
Ya salam
@KaraminDawa
@KaraminDawa Месяц назад
Allarahamah.munagodiya.sandarnantaka.kabugataga.turji.mana.yamalam.🙏
@MamanHumaira-xk6sy
@MamanHumaira-xk6sy Месяц назад
Mu rashin hadin kanmune yake jefamu a halin da muke ciki Allah yakawo mana sauki ya Allah😢😢😢
@dausiyakarkarna1811
@dausiyakarkarna1811 Месяц назад
Wllahi malm yafadi gaskiya allah ya saka muku da alkairi ya allah❤❤😢😢
@Muhammadbala014
@Muhammadbala014 Месяц назад
Malam yasan mafi yawancin mutane sunfi tsoro'n sihiri saboda haka yayi wannan barazanar😀😀😀😀😀
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv Месяц назад
hhhh
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv Месяц назад
hhhh
@user-db8ne5hn5p
@user-db8ne5hn5p Месяц назад
Msaha Allah Allah ya
@user-dn9kg2pu3s
@user-dn9kg2pu3s Месяц назад
Malam Allah ya saka da alkhairi,
@aimaniman5607
@aimaniman5607 Месяц назад
Allah yakarawa tasharka albarka tabbas zammaka sheda bakada san zuciya
@SAaduAliyu-zg7mh
@SAaduAliyu-zg7mh Месяц назад
Zai Iya yuwa mayene Kuma tsafi ga Maye Ai bbu laifi
@l-sadiqabubakar470
@l-sadiqabubakar470 Месяц назад
Humm malam kenan kai dai kawai kafidi abinda zaka iya fadi kada ka wuce gona da iri
@user-fe4wf6pm4l
@user-fe4wf6pm4l Месяц назад
Dan Allah Abu uzairu ina neman number ka inason ikiraka ni dan nigeria daga kebbi state amma yanzu ina kasar ghana.
@masaudu-dr9rv
@masaudu-dr9rv Месяц назад
amni 🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@user-mh1bn7ki9o
@user-mh1bn7ki9o Месяц назад
Sakallahu kaiiran
@user-sk5cw5km8f
@user-sk5cw5km8f Месяц назад
Ni dai ina jin kawai dai babu wani abu shidai yana nufin zai yiwa yaro duka da ita ba wai yana nufin wani abu ba n
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv Месяц назад
eh haka yake nufi amma. cewa da yayi sandar ake gani kamr ordinary shine ya bada fahintar cewa ta musammance
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv Месяц назад
sai kuma ambaton mu'ujiza
@user-jy9gx2ht4e
@user-jy9gx2ht4e Месяц назад
Sai anyi sandar ban za
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo Месяц назад
Wllh da malamin dariqa ne ya fada da kunce tsafi zeyi da sandar amma yanzu ana kaman tata da ta annabi Musa a.s
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 Месяц назад
Ameen summa Ameen malam
@user-sz8lv5ki7r
@user-sz8lv5ki7r Месяц назад
Wawan malami makar yaci kawai
@umarmayah
@umarmayah Месяц назад
Kana da sandan Nan ka bari su bello turji su ke kashe mutane kaci amanar mu
@user-hp7ps1od5r
@user-hp7ps1od5r Месяц назад
❤❤❤❤
@WazobiaKing
@WazobiaKing 25 дней назад
Malam mesanda shin wannan sanda shirkune KO ba shirkubane
@MuhammadAbubakar-dx7jo
@MuhammadAbubakar-dx7jo Месяц назад
Ammeen YAA RABBI
@fatimaibrahim8881
@fatimaibrahim8881 Месяц назад
😂😂😂😂 Allah ya bar mana al tahalim tv .darekta.
@youssoufabdouscience3523
@youssoufabdouscience3523 Месяц назад
😂😂😂😂😂
@AliMouhammadu-vc1bp
@AliMouhammadu-vc1bp Месяц назад
Kai ja amma a
@user-uu4ql2er7v
@user-uu4ql2er7v Месяц назад
😂😂😂😂 موضوع العصاية ضحكني كثير
@yahanasubayero312
@yahanasubayero312 Месяц назад
Fatan alheri Abu Aisha🙏
@user-qs5bz2rh2g
@user-qs5bz2rh2g Месяц назад
toh mlm dasandarka tanada mu.izizi daka kagwadata akan su bello turji da sauran yan qidinafi inhar da gaskiya kake kanada mizz kokuma katurama bola sandarka tatsoratashi kotakaaheshi inhar baisausautama talakawaba
@dahiruSamabale
@dahiruSamabale Месяц назад
Malam karyan banja
@AnasibnSani
@AnasibnSani Месяц назад
kaje ka jaraba mana
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 Месяц назад
😮😮😮 mudace duniya da lahira
@user-tb1ix1ui3i
@user-tb1ix1ui3i Месяц назад
❤❤
@ibsnomaa
@ibsnomaa Месяц назад
Malam kai ya kwance
@AnasibnSani
@AnasibnSani Месяц назад
Babn kama kanshi a kwance yake
@salisdanhajiya4544
@salisdanhajiya4544 Месяц назад
Naga vidéo shi jiya nayi dariya sosai sbd nasan mazurai yake yi kar ataboshi matasan abin tsore mln yansan abinda yk tun dare baiyishi ba Yarasa madafa😂😂
@user-mk8jo3he2c
@user-mk8jo3he2c Месяц назад
Wanen malam karya yakeyi matsapine
@auwalmuhammad9414
@auwalmuhammad9414 Месяц назад
Wai Comedy 🎭
@Mahmoudmadayana
@Mahmoudmadayana Месяц назад
Barka
@Musahamza-h2d
@Musahamza-h2d Месяц назад
😅
@user-pq3rs4ey7x
@user-pq3rs4ey7x Месяц назад
Alla muntuba🇳🇪🇳🇬😭
@SmGeneral-l8g
@SmGeneral-l8g Месяц назад
Niger dama muntuba
@RASHA683
@RASHA683 Месяц назад
Duk Wanda ya sawrari magar malam gaskiya ce
@IbrahimSarki-yi6rw
@IbrahimSarki-yi6rw Месяц назад
To wannan Dan tsubbu ne.
@IdrisIdrisIbrahim
@IdrisIdrisIbrahim Месяц назад
😂😅😅
@user-ez8ki5xp6b
@user-ez8ki5xp6b Месяц назад
Wannan gaskiya ne MLM Amma Yakamata araba Nigeria domin samun wadataccen abinci a Arewa suje suci man fetur da gas dinsu tunda Kasancewar ƙasar ahade shiyakesawa suna zaluntar mu kuma idan anraba ƙasar kowa ya tashi yakoma yankinsu bashiga ba fita tsawon shekara goma tukun har se abinci yawadata a Arewa
@user-dn6hh5nh9b
@user-dn6hh5nh9b Месяц назад
😂
@user-oy2bm6wy5z
@user-oy2bm6wy5z Месяц назад
Malam boka
@user-kq9og4eh8o
@user-kq9og4eh8o Месяц назад
To malam wannan sandbar tsafice
@SaminuMuhammedDalhatu
@SaminuMuhammedDalhatu Месяц назад
kaikaitsafin?
@user-hv3oq5kt5x
@user-hv3oq5kt5x Месяц назад
Malaman makwaitane
@fatimahabib3851
@fatimahabib3851 Месяц назад
😂😂❤
@user-qm4lk9wb7h
@user-qm4lk9wb7h Месяц назад
😂😂😂😂😂 😂😂😂😂😂 😂😂😂😂😂 😂😂😂😂😂 😂😂😂😂😂 😂😂😂😂😂
@MuhammadMussadeeq-jc2lx
@MuhammadMussadeeq-jc2lx Месяц назад
😂😂😂
@MurtalaMuhammad-vn4qm
@MurtalaMuhammad-vn4qm Месяц назад
Wallahi indai Irin wannan malaman ne zasuna jagoran tar talakawa wallahi Baza a tabaci gaba ba a Nigeria, haka za aita kashemu yunwa Tana kashemu Su Kuma Suna amfani da malanta Suna cutar mu, Kuma Baza Su iya gayawa Shugaban nin ba ai Idan kun Tashi zakuyi Wani abu Sai ayi amfani dasu😢😢😢
@iliyasumalamsale7365
@iliyasumalamsale7365 Месяц назад
To wanda yace karyane yaje yatabashi kasani ko wuqace cikinta ba zalar sandaba
@user-qs5bz2rh2g
@user-qs5bz2rh2g Месяц назад
😂😂😂
@WazobiaKing
@WazobiaKing 25 дней назад
Malam Yaci kudi gomnanti yahaw minbari Yana zage-zage don Allah malam aji soron Allah
@assoumanealtoibrahim1101
@assoumanealtoibrahim1101 Месяц назад
❤❤❤❤
@auwalmuhammad9414
@auwalmuhammad9414 Месяц назад
Wai Comedy 🎭
@AbdoullahiMoussa-xc3bj
@AbdoullahiMoussa-xc3bj Месяц назад
😂
@user-qn3qo2pv4f
@user-qn3qo2pv4f Месяц назад
😂😂😂😂
@muhammadaliyu7010
@muhammadaliyu7010 Месяц назад
😂😂😂😂
Далее
Raddin Imam Abulfathi ga Karen Wahabiyawa Ibnu Hazim
28:26
Ajdarlar...😅 QVZ 2024
00:39
Просмотров 377 тыс.
Can You Bend This Bar?
01:00
Просмотров 3,9 млн
Ajdarlar...😅 QVZ 2024
00:39
Просмотров 377 тыс.