Тёмный

Abduljabbar da 'dan'uwan sa 'Karibullah sun samu babban sabanin fahimta 

Kundin shahara
Подписаться 192 тыс.
Просмотров 28 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

20 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 21   
@badoul6882
@badoul6882 3 года назад
Shiekh Dr Abdul jabbar shiekh Muhammad nasiru kabara Allah ya saka da alheyri mungodé 🤲🤲🤲
@mariumusman4609
@mariumusman4609 3 года назад
ALLAH yadafamaka mlm Abduljabbar,yakiyayeka da kiyayewarsa
@danmameajamagana
@danmameajamagana 3 года назад
Allah yasaka da alkairi
@usmanmuhammad6658
@usmanmuhammad6658 3 года назад
Allah yarufa mana asiri duniya da lahira.
@thequidnunc4255
@thequidnunc4255 3 года назад
Inã ƙirã ga wannan tashã suyi focusing akan harkan finã-finai dasuka sãbã suguji shigã harkokin addini dõmin watarana zãkuyi dãnãsani. Allah shi kyauta.
@Nawaimkstv323
@Nawaimkstv323 3 года назад
Kayi bayani mai ma'ana ɗan uwa
@yobeaddaawahtv8109
@yobeaddaawahtv8109 3 года назад
Sahihin hankali shine mai fahimtar karatu ,wannan hadith yana girmama sayyadi Ali radiyallahu anhu ,ga misali .Allah ya kirashi da cewa masu imani ,sannan kuma angirmamashi da ya wuce yaja sallah ,kuma yazama sanadin saukar ayah ,wannan a takaice knn ,amma masu kafirci ko munafacci ko jahilci ko son zcy bazasu gane ba ,kuma anyi sabani mai yasa baidauki bangaren Abdurrahaman ba ,tunda ruwaya taxo ko shine ???,Abduljabbar Allah ya isa ,Allah ya shiryeke idan zaishiryu ,inkuma angaddaramaka wuta Allah katsaremana imanunmu ,
@thequidnunc4255
@thequidnunc4255 3 года назад
Mãsu ihūnnan sūnē cikakkun jãhilai.
@mustaphasolari2775
@mustaphasolari2775 3 года назад
Gaskiya munada gurguwar fahimta bakuji ance lokacin ba haramta shan giyar ba har kuna kiran musulmai yan uwanku wahabiyawa. Allah ya sa mugane
@koyunfalakiasaukitv1754
@koyunfalakiasaukitv1754 3 года назад
yanzu kai idan nace ubanka yataba shan giya ko yataba yin zina ko yataba yin kafirce amma gada baya yatuba.kuma alhali wannan labarin da nabayar qaryane.to Yaya zakaji aranka.dan wallahi wannan hadisin qaryane anqirqireshine don abata sayyidi علي رضي الله عنه wannan ko Kaji ance annabi yafadi wannan hadisin.idan annabine yafada to kawomana lafazin annabi akan wannan hadisin.to saura kuma kace mini dan shi.a domin Ku babu Wanda zai kare gidan annabi sai kunce masa dan shi.a. saboda yahudawa sun riga sun juye tunaninku da hadisai na qarya. ai ko bakomai yanada kyau idan Kaji anfadi wata magana akan iyalan gidan annabi Wanda ba Allah ne yafadi haka acikin alqur.ani Kaji zuciyarka tabuga.
@lmankabiru8180
@lmankabiru8180 3 года назад
Wauyo Allah
@ado3185
@ado3185 3 года назад
Wawa sa kare
@nafiunafson1140
@nafiunafson1140 3 года назад
Wallahi sayyadi baitaba shangiyaba qarya kukeyi wahabiya
@thequidnunc4255
@thequidnunc4255 3 года назад
Yãkamãta kuma anãcika maganganun mãluma bã clip bã.
@harunaabdulkarim5193
@harunaabdulkarim5193 3 года назад
,
@hafsatbabba9740
@hafsatbabba9740 3 года назад
Bai taba shan giya ba wannan malam kasa ke dubawa,baka duba daidai
@mariumusman4609
@mariumusman4609 3 года назад
Ke saikiduba,fi a tulbagiya,duk wanda yaci mutunci imamu Ali,wlh yaci mutuncin ANNABI
@koyunfalakiasaukitv1754
@koyunfalakiasaukitv1754 3 года назад
yanzu ke zakiji dadi.idan nace ada ubanki yataba shan giya ko yataba yin zina.ko kafirine.kafin ya tuba.kuma yakasance wannan labarin danabayar yazama qaryane.to Yaya zakiji aranki.wannan hadisin qaryane qirqiranshi akayi don abata sayyidi علي رضي الله عنه don haka wallahi ki iya bakinki.
@fatimanasir5141
@fatimanasir5141 3 года назад
Hmmm. Tabbbb🤔
@amadouadamadamamadou8315
@amadouadamadamamadou8315 3 года назад
Gida
@alhamdulillah2702
@alhamdulillah2702 3 года назад
Haka ake So
Далее
Huɗubar Juma'a Tare Da Dr Idris Abduaziz Dutsen Tanshi
1:07:22
How to split your drink
00:45
Просмотров 815 тыс.
Kai jama'a!!! Ga wani tsagwaron rashin i'mani nan kuma
13:01
Sheikh Bello yabo
5:57
Просмотров 2,4 тыс.
LABARINA SEASON 10 EPISODE 8
1:16:30
Просмотров 483 тыс.
TSAKANIN DR ABDULJABBAR DA DAURAWA
22:39
Просмотров 24 тыс.
MUQABALA | 01 | ABDULJABBAR  TARE DA MALAMAI
26:00
Просмотров 25 тыс.