Masha'Allah tibarikallah Allahu'Akkubar Allahamdulillah malam Allah yakarawa rayuwarka Albarkah Allah yajikan magabatanmu ameen ya Rabbil Alameen 🤲🤲🤲 wlh nakaru sosai dajin wannan wa'azin medimbun tarin Albarkah ❤❤❤❤❤❤ malam Allah yakaraka nisan kwana da tsoron Allah 🤲🤲🤲🤲🤲
Assalamou allaikoum malan allah ya kara tsoron allah ya kara ilimi hukumci zakka nayi kassuwa nasamou alkhairi ya tsantsaci yan hidda zakka kai tsayè koko sai shekara ta cika allah ya bad a lafiya da nisan kwana daga Nijar
Assalamu alaikum Malam ni sunana Yusuf kuma Dan kofar wambaini. Na nemi auren yar baba sale mai 'yan mari zaren tudu sharifai 2013. bansamu aurentab wannan yasa na samu matsala dasu. Sai sukaimin sihiri nabar gida yanzu kimanin shekara goma sha daya. Nayi duk kokari nanemi wani auren amma sai sulalata.sun cedani badai nayi aureba saidai nayi zina wato saidai naje gida ashawo. Har kirista ma nemi aurenta sunshiga sun bata lallai saidai nanemi karuwai. kuma duk inda nawuce ko nake mu'amala sai sun batani sosuke suganni nikadai kamar Maye ba mai yi mini magan. to malam gashi zuwa wajen boka haraminne to Wane mataki yakamat na dauka.Don wallahi na tsananin son nayi aure.na gode Allah yasaka da alkhairi malam
Kayi ta addu'a, addua bata bar komai ba kuma rayuwar ka ba a hannusu take ba rayuwar ka tana hannun ALLAH idan lokacin auren ka yayi ba Wanda ya isa ya hanaka..karki yarda da abunda suke cewa akan ka kayi imani da ALLAH kawai
Salamou Malan .ni kouwa Matata ..n'a toura faranca to yanzou ta Farah juin dadi faranca..Malan tâche in sake ta .ba wata massala ni da ita ..wallahi Malan tâche ita tasakeni..iya yenta sounyi magana abin yafi sou karfin sountche in tu hakouri..ta sapi douniya..chin matche n'a sakan mijinta