Тёмный
No video :(

Abulfatahi ya aika zazzafan martani akan malaman da suke hana Zanga-zanga 

Sabuwar Mujalla
Подписаться 59 тыс.
Просмотров 40 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

26 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 37   
@mohammadadam7599
@mohammadadam7599 Месяц назад
Allah subhanahu Wata’alah yasaka maka da Alkhairi sheikh Abdul-fatahi. Wallahi tallahi malaman mu suna da rawar da yakamata ace sun taka sosai akan wadannan matsaloli. Amma basuyi yunqurin suyi wani abu bah sai kawai sun dinga cewa zanga zanga ba kyau.
@UmarAli-f5g
@UmarAli-f5g 29 дней назад
Allah kasakamana owaye don ubansaa
@user-nm1ey3pd6h
@user-nm1ey3pd6h Месяц назад
Masha Allah yaudai kafadi gaskiy
@ShafiuLawanMusa
@ShafiuLawanMusa Месяц назад
Wannan Magana Ta Idris Dutsen Tanshi Shine Magana 👌
@yahyaomarsafyu
@yahyaomarsafyu Месяц назад
Allah ya Baku zaman lafiya Nigeria Allah ya shiryeku maluman da shiwagabani ku na Nigeria
@user-mq9ui6zt8u
@user-mq9ui6zt8u Месяц назад
kuduba duk malaman dasukecewa kar ayi zanga zanga , bulbul dasu basusan anayunwa ba wllh sai munfito zanga zanga
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 Месяц назад
Duk malamin dayache ayi zanga zanga wlh yaudarar mutane yayi
@IsahSaid-yt9po
@IsahSaid-yt9po Месяц назад
Allah yasakada alkairi
@IshaqAdam-f5y
@IshaqAdam-f5y 27 дней назад
Nice
@abdourrahmanedoudou8629
@abdourrahmanedoudou8629 Месяц назад
kubayyanar Damuwarku amma karkuyi bar na dan allah saboda allah bayason ma barnata
@hamzababaabubakar8240
@hamzababaabubakar8240 22 дня назад
Assalamualaikum, Daman Mallam Aminu kano ya fada duk randa Mallamai suka hada kai da yan Siyasa, Toh Talakawa sun shiga uku, Allah ya kyauta.
@mukhtarabdullahi4224
@mukhtarabdullahi4224 Месяц назад
malami gaskiya zaifada mu saurare Shi idan yaki gaskiya ba my ba shi
@ousmanabarke941
@ousmanabarke941 Месяц назад
Zanga zanga sai anyi dan ubanku
@ousmanabarke941
@ousmanabarke941 Месяц назад
Shi zalumci da akeyi a Nigeria adalcine
@MalamGarba-uo9jt
@MalamGarba-uo9jt Месяц назад
Ansiyasuni. Kama yeda. Aka. Seyi. SeneTorci. Asadar. Rauwya. Da. Ake. Cigiyenzo. Ba. Sento. Da. Ya. Yimgana
@abdallahmoussa7167
@abdallahmoussa7167 Месяц назад
Merci maitre
@DahiruLawalibimbiso
@DahiruLawalibimbiso Месяц назад
😢😢
@AbbayeAbba-si1zi
@AbbayeAbba-si1zi Месяц назад
Kai in najeria kutashi kunemi yencin ku malaman masu gashi amokokoro duk sunayima gwamnatin farauta saboda kar ran mai gidansu yabaci
@DahiruLawalibimbiso
@DahiruLawalibimbiso Месяц назад
Mukan ayi zanga zanga India shine mafita to wallahi ayi
@user-yv7cy4qd4s
@user-yv7cy4qd4s Месяц назад
Gasikiya ne wlh saï Ani fito munafukai kan malam mai
@asmauchalawa1831
@asmauchalawa1831 Месяц назад
Allah dai ya gyarawa gonnati tinubu tarbiya Dan gaskiya wannan gonnati akwai masu lalata mata tarbiya🙆🏃
@user-fh6ff3zq4r
@user-fh6ff3zq4r Месяц назад
Nima n'a yarda ayi zanga zanga d'où malamin da ya hana zanga zanga koturo Chi daga banbari 😮😮😮😮
@HusainiBangaje
@HusainiBangaje Месяц назад
Mala mai sun tara kudi sungina makarantun kudi da wuraren samun kudi Yaya zasu yarda da zanga zanga
@AlfaZazee-h4n
@AlfaZazee-h4n Месяц назад
Gaskiya ne malam
@user-xd6xw3rn4r
@user-xd6xw3rn4r Месяц назад
Wannan gaskiya ne wallahi munacikin wahala
@KWAKWAFTV
@KWAKWAFTV Месяц назад
😅😅😅
@husnabashir5766
@husnabashir5766 Месяц назад
Abul fatahi, kai fa dan tashane marar tarbiya sbd kai wawa ne ai idan ma zasuje din ai ba sanar da kai zasuyiba Sai ka fara me gidanka ra'asul jarima
@user-db1rl8tt3f
@user-db1rl8tt3f Месяц назад
@@husnabashir5766 aidasunje akamusu ferfesu aka ciko musu aljihonsu zasuyi shiri masuci da addini
@LauwaliAbubakar-v3y
@LauwaliAbubakar-v3y Месяц назад
Idan ko malamai bakusan zalinci kamar yada kuka kira matasa kukace ayi musilim musilm to kuhitu kuce abar zalici kama malamai kuji tsuran allah kuya ma gumnati taraba talakawar da yunwar aynzu ko abiyi babu anjeria
@AlhayatAlhayat-jr8wq
@AlhayatAlhayat-jr8wq Месяц назад
Kananu mabiyakolta kujekuyi baribashegiyabane kukoma kutabbayi libiya shugabancifa ba avinbanzabane kusan wanna zamugani gazabi gaduk maihankali dashugabanci tunubu dashugabanci subeloturji wanneneyafi inkun rushe wandakukedashiyanzu
@balarabelawal8019
@balarabelawal8019 Месяц назад
Yayiwar warka ka kace kace dai tunda , Daman ai zawarin uwarkar ne ko ?
@LaminuLaminu-s1o
@LaminuLaminu-s1o Месяц назад
Ai da musillim
Далее
拉了好大一坨#斗罗大陆#唐三小舞#小丑
00:11
А ВЫ УМЕЕТЕ ПЛАВАТЬ?? #shorts
00:21
Просмотров 1,1 млн
拉了好大一坨#斗罗大陆#唐三小舞#小丑
00:11