Тёмный
No video :(

Alhamdu Lillah. Shek Daurawa ya kawo shawara ta Musamman akan mafitar Zanga-zanga 

Sabuwar Mujalla
Подписаться 59 тыс.
Просмотров 75 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

26 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 44   
@IhabBabiker
@IhabBabiker Месяц назад
Wallahi goma agwyii bayan shikh ebrahim dawrawa ya fimoko allkiri kodoba sodan akan borwdi har yanzo sona jikin yagi da rashin abinjii wallahi kobii a hankali ein bakodina wanan shirin za ayi kashy kashy
@asiyayero7113
@asiyayero7113 Месяц назад
Yanzu kai magana, amma da kawai so kuke ayi shiru acigaba da rayuwa ahaka.
@SumayyaYusuf-b2c
@SumayyaYusuf-b2c 29 дней назад
Allah y taimakemu yasa hakan shine mafi Alkhairi a garemu Kuma malamai Allah y kare mana ku sannan kuma ku cigaba da hakuri da koyi da manzon Allah Allah yayi mn jagora baki daya ameen
@issaibrahim3260
@issaibrahim3260 Месяц назад
Allah kawo mana sauki yan uwa
@abubakarmuhammedaliyu3928
@abubakarmuhammedaliyu3928 Месяц назад
Masha Allah barakallah mlm munagodiya Allah biyaka da gidan aljannah
@XainabAliyu
@XainabAliyu 20 дней назад
Allah yakaramaka nisan kwana shiek daurawa allah yala,anchi maitada fitina sbd hk zanga zanga batada anfani
@ZulaihatAbdullahi-bf6ss
@ZulaihatAbdullahi-bf6ss Месяц назад
Masha'Allah mlm shawarama Mai kyau Allah yayi jagorah
@harunasani3983
@harunasani3983 Месяц назад
salaam adawo da palladian man fetur kawai shine mataki na farko bawani labariba
@SurajoUsman-rh1ti
@SurajoUsman-rh1ti Месяц назад
Allah yasa mu dache wlh yakamata aduba lamarinnan
@saidumusa604
@saidumusa604 Месяц назад
Insun sameshi yadawo mana da tallafin mai akasannan
@dahirusaidu-fp2fy
@dahirusaidu-fp2fy Месяц назад
gaskiyane Allah yasakada alheri zanga-zanga babu alheri kawoi adage daaddua insha allahu Allah zaikawo sauqi Allah yasamu dace ameen ya Allah
@MaijiddaAbdulmumin
@MaijiddaAbdulmumin Месяц назад
Amin yahayyulkayum
@LauwaliAbubakar-v3y
@LauwaliAbubakar-v3y Месяц назад
Bazamu samu lafiyaba daga matsaloli sai in murabi da damaquradiyya
@sanialiyu1747
@sanialiyu1747 Месяц назад
Wlh arewa dai Danmu ana kudu kumagar basuyi donhaka mu yan arewa mukiyaye
@sumayyahibrahim4393
@sumayyahibrahim4393 Месяц назад
Malamai suna fada mana gaskia Amma muna zaginsu Wlh akwai masu manufofi dayawa daga kasar har kasashen waje masu jiran irin damarnan su haddasa fitina a nigeria sbd wata manufa tasu
@fatimaAhama
@fatimaAhama Месяц назад
😭😭😭 Sharri bakyau
@adamuyusuf5723
@adamuyusuf5723 Месяц назад
Wannan azzaluman shuwagabanni shegune basa Jin wa'azi basuda tausayi
@abubakarumar4146
@abubakarumar4146 Месяц назад
❤❤❤ ma cha Allah tabarakallah Allah ya shiga lamarin
@BILYAYusuf-gr3cp
@BILYAYusuf-gr3cp Месяц назад
Good❤
@NasuruNasko
@NasuruNasko Месяц назад
Yanzu ku malammai kungansu da bala in da mutane keciki wlh kuji tsoron Allah
@RakiyaMusa-xw4su
@RakiyaMusa-xw4su Месяц назад
Masha Allah Allah Ya wuce mana gaba
@shamsuddeensaleh3935
@shamsuddeensaleh3935 Месяц назад
Munafukan banza da wofi Matasa ku fita kuyi zanga zanga Duk qarya sukeyi muku wai babu kyau Wallahi tallahi qarya sukeyi
@sumayyahibrahim4393
@sumayyahibrahim4393 Месяц назад
In Allah ya hadaka da haka in ga tashin hankali ga fadace fadace da kashe kashe kulum kana boye agida badaman fita neman abinci ga yunwa zakai bayani kuma zaka janye kalamanka akan malamai a sannan zaka godewa azabar Allah bayan yamaka ni imar zaman lapia is butulce
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 Месяц назад
Garadai ai shawarar zaifi danmutalakawa hanjimmu yagama gajiya da yunwa
@stormssss109
@stormssss109 Месяц назад
Kai Mallam Allah ya Kara lafiya walahi wanan gaskiya ka fada Kuma wanan shawara in Allah yaso aka samu aka Yi haka za samu mafita ,walahi Mallam ya Fadi gaskiya ya kamata mu dauki wanan shawara Mai kyau
@edrissousseni9968
@edrissousseni9968 Месяц назад
Lale fitace malami
@TimfaSunday-ff8lu
@TimfaSunday-ff8lu Месяц назад
Hakane
@imranaumar5944
@imranaumar5944 Месяц назад
Good 👍👍
@BasiruBello-yr3tf
@BasiruBello-yr3tf Месяц назад
Goods 😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@sumayyahibrahim4393
@sumayyahibrahim4393 Месяц назад
Zama de lafia yafi zama dan sarki kuma kukan kurciya jawabi ce
@IbrahimHalima-zc6up
@IbrahimHalima-zc6up Месяц назад
Good
@auwalabubakar5614
@auwalabubakar5614 Месяц назад
Ko yanzu munga amfanin matasa da maganar da sukayi
@AishatYahaya-tb4dg
@AishatYahaya-tb4dg Месяц назад
Allah yabamu mafita ya hayyu ya Qayyum
@SamailaIsmail388
@SamailaIsmail388 Месяц назад
Dama kunsan gaskiya ake kaucewa
@SanusiBasiru-iz4rq
@SanusiBasiru-iz4rq Месяц назад
Masha Allah
@babangayougayou1094
@babangayougayou1094 Месяц назад
Wannan gwamnatin bata zoba domin ya yan Najeriya ba ta zone domin gyara wa turawa da makamantansu kune mi yancin ku yan Najeriya daidai ne
@NasuruNasko
@NasuruNasko Месяц назад
Malammai basa mgn sbd kada adaina basu kudi
@user-uh8gy1we9g
@user-uh8gy1we9g Месяц назад
😂😂😂❤❤❤
@sumayyahibrahim4393
@sumayyahibrahim4393 Месяц назад
Wanda be godewa ni imar Allah ba yagodewa azabarsa…kobakomai munada zakan lafia dukda muna famada kidnapping..yanzu inyaki ko fada yakaure semuga ta yadda mutum zai fita yanemi abinda zeci kunga goma da ashirin kenan ga yunwa ga fargaban yanzu ko anjima Zaka its rasa kowa naka
@TukurAhmad-ed7wj
@TukurAhmad-ed7wj Месяц назад
Nifa wallahi na fahimci maganar Shi gaskiya ne Amma qaryar da sukayima Addinin musulumci yasa bazan ta6a Yadda da malamai irin su ba karnikan Yan siyasa masu halasta haram da haramta khalas tir da irin halayanku
@sumayyahibrahim4393
@sumayyahibrahim4393 Месяц назад
Kafadi alkhairi kokai shiru irin maganar nan ga malamai yayi muni..malamanmu ba karnukan siyasa bane insunce muzabi wani Dan siyasa kyautata masa zato yasa sukace haka kaji tsoron Allah kajanye kalamanka don sekayi bayaninsu agaban Allah
@IhabBabiker
@IhabBabiker Месяц назад
Wallahi zanga zanga zako lalata gasar najiriya koma za,a rasa raywkar motany da dama قال رسول الله صلى الله عليه وسلم لا يجوز الخروج على الحاكم وإن كان ظالما إلا أن ترو منه كفراً بواحاً عندكم فيه من الله برهان الحديث فى الصحيحين وقوله صلى الله عليه وسلم إسمع وأطيع للأمير وإن جُلد ظهرك وأخذ مالك أسمع وأطيع راوه مسلم
Далее
HOW DID SHE DECIDE TO DO THIS?!
00:27
Просмотров 7 млн
Wani sirri ya fito fili akan mutuwar Sarkin Gobir
9:23