Allah Dan girman Allah Dan izarka Allah dan ikonka Allah dan mulkinka allah dan anmabin ka kabayana mahaifiyar rarara ameen yahayu yakayum ❤❤❤❤🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
Bismillah Muna Kara rokon ubangiji Allah ya fiddo da mama cikin aminci daga hannun wadan cen azzaluman , ya Kuma Kare na gaba , y kawo mana karshen wannan masifar a kasarmu Baki daga
To ke hajia dakikazo kika fallasa labarin gidanku babanku nada hatimi 😂😂 kenan kice gidanku ba hadinkai kuma da kishi ga yanubanci😂😂 kusan ina zakudunga karya da wadda takamata pls
Please help me my aunty humairah aljanna maimasoya dayawa don Allah Don annabi Muhammad s a w ina rokon wata alfarma kiji da Mai nake tafe please don Allah Don annabi rahama my aunty humairah aljanna maimasoya dayawa
Please Don Allah Don annabi rahama my aunty humairah wane lokaci ne ake saka challenge din nan please tell me my aunty humairah aljanna maimasoya dayawa
'Barka' to all the actors in this film especially our Kannywood top actors Ali Nuhu and Adam Zango for acting in this classic film. Bravo to the producer Ali Nuhu for the excellent plot twist; deep suspense creation and very interesting story line!!!!