Aslm, Ina muku ftn alkhairi gaba daya. Ni sunana Aisha Abubakar. Ina neman alfarmar kuturamin lambar Rahma sidi Ali. Ina jihar kaduna a unguwar dosa. Inada sha'awar shiga film Kuma ita nake son tazama uwar dakina, domin nayaba da hankali da natsuwarta. Allah ya tayar da dukkanin musulmi a fadar MUHAMMAD RASULILLAHI (S. A. W) Ameen ya hayyu ya qayyum yazuljalali Wal ikram.
A gaskiya ahirinku na kyau sosai amma ya fi ku kara da wannan domin mafi ya wancin 'yan kallo suna da bukatar hakan,abin shine,don Allah ku rinka tambayar mutum ya rensa ko kabilarsa,shawarma ce.