Тёмный

Aisha Humaira tayi abun bajinta/Soyayya da kirista ta zama rigima/ Hisba Da kwamishina da matar aure 

Tsakar Gida
Подписаться 572 тыс.
Просмотров 14 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

24 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 72   
@nusaibaabdulhadialiyu9660
@nusaibaabdulhadialiyu9660 21 час назад
Alllah yayi ma aminu j town Al barka 😂😂😂
@زيتزيت-د6ع
@زيتزيت-د6ع 11 часов назад
Aishahu maira allah yasakamiki da alhkairi
@ayishatabbas2402
@ayishatabbas2402 18 часов назад
Alhamdulillah❤ Ma sha a ALLAH❤
@sadiyafarouk5026
@sadiyafarouk5026 22 часа назад
Masha Allah, Amma dai d ta koma gida ta nemi gafaran mahainta ta Kuma yi yadda yakeso tayi aure d sai a kyautatawa yafi akan Wanda takeyi yanzu . Y Allah ka kara shiryar d mu, iyalanmu , zuriyanmu d yanuwa musulmai Ameen
@SherifNajat
@SherifNajat 22 часа назад
Macha hallah Allah yabiyata jidan arjana❤❤❤❤❤❤❤
@HafsatIsahIbrahim
@HafsatIsahIbrahim День назад
😢😢😢my brother nasan eh na fada kana kulla ni wlh Dan Allah atai Maka a bamu mutallab da Heedayah da wuri my brother Dan Allah Dan annabi 😢
@ummusahal-hx8di
@ummusahal-hx8di День назад
Masha Allah aisha Allah ya baki ladan taimakon da kikeyi
@WebWene
@WebWene День назад
Masha Allahu wlh Aisha kin.kyuta Allah yasakamiki da alheri
@FrdoosSrdoose
@FrdoosSrdoose День назад
Yayya Umar barka ina fatan kana lafiya ❤
@زيتزيت-د6ع
@زيتزيت-د6ع 11 часов назад
Aminu jetau allah yasakamaka da alkhairi ai indai dagaskene bashir baikyautamanaba mu musulmai duk yammata musulmai basu isa yaduba wacce yakeso yaauraba sai yar kirista dabamuji dadin hakaba
@AminaMarouTawaye
@AminaMarouTawaye 23 часа назад
Ma sha Allah Aïcha
@Fateema33
@Fateema33 День назад
Humaira Allah yasaka da alkairi
@SaudatuUsman-u7o
@SaudatuUsman-u7o День назад
Mash Allah Aisha
@morganam3210
@morganam3210 16 часов назад
Masha Allah Aisha Allah yabada lada muma Allah yasa wata rana muyi irin haka Aminu kayimin daidai wlh😂
@SaiBar-r6s
@SaiBar-r6s День назад
Wlh aminu nikaina na tsani wanan zage zagen na mallamai A tskaninsu sumaida addini Kamar wasan ball Ina dalilin haka mtsss
@usainamusatwins1110
@usainamusatwins1110 23 часа назад
Nima dai nayi mamaki Yaya Dan siyasa zaije kango duk kudin sa Allah dai ya bawa me gaskiya hakkinsa
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p День назад
Makaryatan Banza basuda ilimi suce zasuyiwa addininmu karya Wai a alqur'ani ance a kashe a ta Ina? Aminu abinda ka fada Gsky ne mlm man mu na arewa yanzu sun koma raddi kawai gungiyanci kawai ake ba addini ba in kanaso kaji karatu saidai ka kunna tsohon kasent😢
@hauwwamustapha729
@hauwwamustapha729 День назад
Allah yasa mu wanye da duniya lafiya 😢💔😭
@MdKmdsy
@MdKmdsy День назад
❤❤❤❤
@zainababubakar9030
@zainababubakar9030 День назад
Ambaliyar ruwa ne sanadi😅 Tabitha da Bashir🤝
@JamilaADAMOU-e7x
@JamilaADAMOU-e7x День назад
Masha Allah ❤❤❤
@MabdMomn
@MabdMomn 12 часов назад
Abin tambaya a ina tassamu kudi mitayi tasamesu
@FatimaAa-t5l
@FatimaAa-t5l 14 часов назад
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@SaiBar-r6s
@SaiBar-r6s День назад
Oh my god to su hisba basuga kuloliba ne a,motar ai kulolin Abincin,ne shi ya sama da zata Gudu dan kar abinccin ya lalace fa sau ran bayani kuma A barwa allah mai kowa mai komai yana nan a madakata
@HarunaFatima-k6l
@HarunaFatima-k6l 17 часов назад
😂😂😂
@abubakarharuna2714
@abubakarharuna2714 22 часа назад
Aminu j town Kai jarumine, ka burgeni gaskiya.
@hauwamagansy4931
@hauwamagansy4931 День назад
Allah yasaka Mata da alkhairi ya Kuma saka a muzaninta na lada
@salisusalisudaura8861
@salisusalisudaura8861 День назад
Allah ina rokonka kayiwa duk zuriyarmu tsari da aikin lawyer.
@HarunaFatima-k6l
@HarunaFatima-k6l 17 часов назад
Ameen ya rabi
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 12 часов назад
@@salisusalisudaura8861 ameen dai
@SamiraYusuf94
@SamiraYusuf94 21 час назад
Hmmmm hauka nake nayi Aikin lawyer
@M.sani.shuaib1
@M.sani.shuaib1 День назад
Allah ya kya'u ta
@FatimaAa-t5l
@FatimaAa-t5l 8 часов назад
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@barrysnija
@barrysnija День назад
Idan zasuji shawara suyi aure kawai data gama iddah...
@nusaibaabdulhadialiyu9660
@nusaibaabdulhadialiyu9660 21 час назад
Aminu j town ya burge ni wallahi 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@dbgvv4057
@dbgvv4057 18 часов назад
😍😍😍
@khadeejahuthman99
@khadeejahuthman99 20 часов назад
Ji qarya da Neman canza mgn kuna nufin hukumar hizba qarya tayimata
@Basirubasi-g7c
@Basirubasi-g7c 20 часов назад
Hhhhhhh gaskiYane wlh jtwon Allah yayi maka albarka
@LovelyBocce-es4jt
@LovelyBocce-es4jt День назад
ما شاء الله ابوي
@SulaimanDauda-nz7mo
@SulaimanDauda-nz7mo День назад
To ita Aisha humaira a ina ta samo wannan kudin Wanda babantama yaki karba shine tarasa yadda zatayi da kudin shine ta kaiwa marayu humaira Allah ya shirya Kuma kije kishirya da iyayenki
@SaiBar-r6s
@SaiBar-r6s День назад
Kai Kai inda ranka ka Sha kallo 😂😂😂😂
@MurjanatuMurjanatu-z9z
@MurjanatuMurjanatu-z9z 13 часов назад
❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@faridaalimadinah1689
@faridaalimadinah1689 День назад
🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🤭Kai Najeriya wai akan kidine hakan allah yarabamu da san zuciya
@HarunaFatima-k6l
@HarunaFatima-k6l 17 часов назад
Ameen
@KhadijaJibril-r8z
@KhadijaJibril-r8z День назад
Allah ya bata ladan
@NuhuMuhammadu-hi2gn
@NuhuMuhammadu-hi2gn День назад
Aisha ga shawara kyauta kije kishirya da mahaifinki
@محمدمحمد-ي8س8ن
@محمدمحمد-ي8س8ن 20 часов назад
Bazasu sauke hakkin matansu da Allah ya daura musu ba sun bar matansu suna ciyar da kansu da yayansu sanan kuce kuna so kuga dai dai baka sauke hakkin Allah da ya daura maka ba har kana tunani miji ne kai a wajen mace majority na maza sun lalace da mutuwar zuciya kamar su sukafi kowa talauci majority matan yanzu suna gidan aure suna ci da kansu wai mijinsu bashi da shi shi namiji ya kasa samu amma matarsa idan ta tafita zata samu sai matanku sun lalace kuzo ku ishemu bayan ku kuka basu kofar lalacewa tun farko shirme kawai
@SafaAbdulwahab-q3c
@SafaAbdulwahab-q3c День назад
Umar mai sanyi dan allah kar a manta da heedayer
@adsdsadsdzasadds635
@adsdsadsdzasadds635 День назад
AaAA❤❤❤❤❤❤❤A🤲🤲🤲🤲🤲
@sumyvolgssumaiyaayuba2389
@sumyvolgssumaiyaayuba2389 День назад
Pls novel Dan Allah
@musasanusialiyu9525
@musasanusialiyu9525 День назад
A.U hajji tunda ya tsayawa murja na hane sai ahankali
@SulaimanDauda-nz7mo
@SulaimanDauda-nz7mo День назад
Ita fa Aisha humaira babanta Yana nemanta ya mata aure
@officialabz5397
@officialabz5397 День назад
Nima inason abunci
@sheikhsaliso2785
@sheikhsaliso2785 19 часов назад
Allah ya taimaka Nigeria wata sha'a sai lahira
@mondaybobby-e1u
@mondaybobby-e1u День назад
lauyoyi kuji tsoran Allah munafukan banza
@jameelahabbah67
@jameelahabbah67 День назад
Shegu tsinnanu masu kare fasiqanci
@mondaybobby-e1u
@mondaybobby-e1u День назад
ko jahili yasan wannan tatsunniyya ce
@sanusimakurdi4316
@sanusimakurdi4316 День назад
Yayana lbr muke jira
@Habibina75
@Habibina75 День назад
Haka kuma duk wanda ba Kirista bane Kafiri ne kuma Arne ne kamar ka.
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p День назад
@@Habibina75 😂🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 12 часов назад
Lallai Arna... Amma ba laifinku bane Bashir ne ya jawo mana da ya rasa wacce zai ce ta birge shi sai ƙazama wacce ko kashi tayi sai dai ta goge bata san tsarki ba
@Habibina75
@Habibina75 12 часов назад
@@ummuabdullaah7823 Allah ya raba mu da tsarkin wanke takashi da ruwa kawai amma zuciya tana nan Bakikkirin. Kafirci baiyi ba.
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 12 часов назад
@@ummuabdullaah7823 ni wlh Abinma dariya yaban sai naji banbara kawai namiji da suna hajara Wai kafiri arne me bautawa dan Adam kamarshi ke cewa musilmi arne kai jamaa🤣
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 12 часов назад
@@Habibina75 Gsky gara ku zauna takashin da Kashi zuciyar Kuma a kulle da duhu Kai abin tautsayi
@KhadidjaMohammad
@KhadidjaMohammad День назад
❤❤❤
@MuhammadUmar-sk5qi
@MuhammadUmar-sk5qi 15 часов назад
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Далее
Three NEW MAPS in Update 0.31.0 Nightmare | Standoff 2
01:48
Cool Wrap! My Book is OUT 🥳
00:27
Просмотров 2,3 млн
LiL AFNAN. pride of arewa
3:33
Просмотров 61 тыс.
DARASI SEASON 2 EPISODE 2 VIDEO
57:05
Просмотров 49 тыс.
ALIYA SEASON 4 EPISODE 1
42:42
Просмотров 31 тыс.