Тёмный

Wata Sabuwa: Yanzu_Yanzu Adam Ashaka (Soja) Yacire Tsoro Ya Bayyana Gaskiya Bayan Korar Seaman Abbas 

Daga Malaman Mu
Подписаться 75 тыс.
Просмотров 14 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

12 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 47   
@Sadiyamk
@Sadiyamk 13 часов назад
Wallahi bana barin yayana shiga aikin soja, musamman dana, Abdul, dayake burin shiga aikin soja, ai gara ya mutu daya shiga aikin soja, faya subhanallah, aikin da babu addini, ai bala'i ne, ya Allah ka kiyaye mana imanin mu Ameen
@IndoAbdullahi
@IndoAbdullahi 13 часов назад
Ashe kau babu ranar da zabar yaki a Duniya alkur'an
@muhammadyasiru6167
@muhammadyasiru6167 13 часов назад
Wlh sainayi sallah inbanyi sallah mezanyi ko mezancewa Allah
@خديجه-ق1م
@خديجه-ق1م 5 часов назад
Subah Nala allah ya kwa ta
@inuwamuhammad8802
@inuwamuhammad8802 2 часа назад
Aiki ðamara a Nigeria allah ya tsare ahalina dasu
@A1sha.636
@A1sha.636 3 часа назад
Toh Allah yamana tsari da aikin soja
@nsrshehu
@nsrshehu 6 часов назад
Free last corprl Galadima...... Allah ya saka masa
@AbubakarUmar-jn7xx
@AbubakarUmar-jn7xx 7 часов назад
ALLAH yakawo karshen azzalumai aduk inda suke
@HassanYakubu-kp7ei
@HassanYakubu-kp7ei 11 часов назад
Alhamdulillahi nagodewa Allah da yasa halicceka amusulunci musulmi Mai tsoron Allah Kuma Mai fadin gaskiya kome dacinta Allah ya sakawa iyayensa da alheri Kuma Allah kareka da sharrin halitta bijahi Muhammadu rasulillahi saw Masha Allah
@RokiaOsman-c1x
@RokiaOsman-c1x 4 часа назад
Allah ya isa
@jallabafaruk
@jallabafaruk 9 часов назад
Allah yasakamaka dagidan aljanna dakabaiyanagaskiya sukuma dasukaboyegaskiya Allah ya,isah
@Fatma-tr2im
@Fatma-tr2im 2 часа назад
Tsarki ya tabbata ga allah ❤
@AbdulaziziGabassa
@AbdulaziziGabassa 7 часов назад
Allhumma ajurni fi musibati Allah ya shiryar da su
@MUSASALIHU-hk7nk
@MUSASALIHU-hk7nk 23 минуты назад
Duk wanda ya dogara ga AllAH zaibashi mafita
@ibrahimashiru9904
@ibrahimashiru9904 3 часа назад
Allah Ya isa😢
@ZaharaddiniSani-zy4cv
@ZaharaddiniSani-zy4cv 8 часов назад
Allah ya tsiwa aikin soja
@bilalidris8304
@bilalidris8304 8 часов назад
To kaje barkatai family ka samawa shi galadiman yanci mana ashaka
@Najjou
@Najjou 9 часов назад
Allah to ya rabamu da duk abinda zai hanamu ibadah
@abdulazizabubakar6539
@abdulazizabubakar6539 13 часов назад
Allah ya isa mana
@Trendingnewschannel99
@Trendingnewschannel99 13 часов назад
Tohhhh Allah ya kyauta 😢😢
@sagirsaminu2561
@sagirsaminu2561 11 часов назад
Alhamdulillah da ban karasa ba
@KhadijahRabiuAliyu
@KhadijahRabiuAliyu 11 часов назад
Allah wadaran wanga aiki yasin
@RabiuMikail-nz1ty
@RabiuMikail-nz1ty 36 минут назад
Masifa gidan SOJA
@AbdussamadNaiye
@AbdussamadNaiye 13 часов назад
Lahaulah walaquwwata illah billah
@IndoAbdullahi
@IndoAbdullahi 13 часов назад
Inna lillahi wa inna ilaihin raji'un 😭 Astagafurla 😭 Astagafurla 😭 Astagafurla 😭 Astagafurla 😭
@saifullahisuleman22
@saifullahisuleman22 8 часов назад
Subhanallah kace duka kun kafirce bamu saniba sbd ba uzuri a sallah a gun Allah
@daga_malamanmu
@daga_malamanmu 7 часов назад
Allah Ta'ala Ya Yafe Ma 😂😂🤣
@MohammedAbubakar-cf2wi
@MohammedAbubakar-cf2wi 13 часов назад
Allah yasaka da alheri
@safiyamusa5670
@safiyamusa5670 2 часа назад
حسبنا الله ونعم الوكيل 😭😭😭😭😭
@ZAINABMUHAMMADYUSUF-x8h
@ZAINABMUHAMMADYUSUF-x8h 13 часов назад
Uhmm chab Allah ya tasemu da wanan akin kama karyar
@saidousountalma4263
@saidousountalma4263 9 часов назад
Assalamoualaykoumewarahmatoulahiwabarakatouhou,allah,sarkiy,guasskiya,yakamata,malammay,da,wa,inssou,Massou,Fadi,aji,anajeria,souyi,maguana,akan,Hana,Salla,aguidan,soja,agueara,koundin,soja,Assa,Salla,atshikin,koundin,soja,kouma,moussoulmay,koushigua,aiykin,soja,saboda,,walakaytshinda,
@tahirmuhammadsoba
@tahirmuhammadsoba 6 часов назад
Aiko danayi aikin soja gwara na zauna bani da sa'a
@ابويزيد-ي1م
@ابويزيد-ي1م 4 часа назад
لا حول ولاقوة الابالله العلي العظيم
@BintuBulamaGaltema
@BintuBulamaGaltema 12 часов назад
Wallahi bai isa yahana karatun alquranii , jahilin soja kenan
@asmautukur6976
@asmautukur6976 9 часов назад
Wannan aiki bana musulmi bane shi esa ake barin sa da wuri kenan.wai ina manyan musulmam mune da zasu bari hakan na faruwa? Su basa kishin addinin sune haba da Allah.
@nasiryakasaishuaibu6063
@nasiryakasaishuaibu6063 13 часов назад
Ai kuwa dole a daina aikin soja dan muzo mu koyi self defence mu koyawa yaranmu bindiga wallahi bazamu bari wasu suyi mana sanadin wuta ba
@UmarRabe-k5z
@UmarRabe-k5z 12 часов назад
TO JAMA.A YARAGE NAKU KO DAI ALJANNAH KO WUTA KAZABI ALLAH KO SHAIDAN YARAGE NAKU NADAI BAZANYIBA
@aminujakara3632
@aminujakara3632 13 часов назад
Lallai kuwa Akwai kura acikin aikin nan chabbijan
@LawalDalla-c8k
@LawalDalla-c8k 12 часов назад
Wanan gaskiya ne
@YusufTarazu
@YusufTarazu 9 часов назад
Tabb lallai kam🤔🤔🤔🤔
@DrKhalidAbubakar
@DrKhalidAbubakar 12 часов назад
*A bar musu kayan su* 😂
@nasiryakasaishuaibu6063
@nasiryakasaishuaibu6063 13 часов назад
Abar musu kayansu
@musaahmadogiri7767
@musaahmadogiri7767 13 часов назад
#breketefamily
@musaahmadogiri7767
@musaahmadogiri7767 13 часов назад
#breketefamily, a taimaka a Duba labarin wannan limamin da shima Yana kulle 4years. Ordinary Ahmad Allah ya baka Aljannah, domin Kai ne hope din Mila Mila mutane yanzu
@Trendingnewschannel99
@Trendingnewschannel99 13 часов назад
Tohhhh Allah ya kyauta 😢😢
@Trendingnewschannel99
@Trendingnewschannel99 13 часов назад
Tohhhh Allah ya kyauta 😢😢
Далее
Gwaska Sabon Salo- Episode 8 (Web Series) Season 01
41:14
Авто уровни Happy Glass level 604 - 606
00:49
Уезжаю в лагерь
17:57
Просмотров 351 тыс.
GIDAN SARAUTA SEASON 3 EPISODE 1
1:09:06
Просмотров 272 тыс.
MANYAN MATA SEASON 3 TRAILER
4:19
Просмотров 6 тыс.
LABARINA SEASON 10 EPISODE 11
1:20:32
Просмотров 758 тыс.
Авто уровни Happy Glass level 604 - 606
00:49