Тёмный

Alamomin Lalacewar Dan Adam | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa 

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Подписаться 126 тыс.
Просмотров 9 тыс.
50% 1

Tambayoyi
1- Hukuncin Aske Gemu Domin Ya Fito Da Yawa
2- Malam nakan aikata wani sabo, daga baya sai nayi nadama na tuba, sai kuma shaidan ya rinjayeni na sake komawa, sai na kuma tuba nayi nadama, ya hukuncin yin hakan
3- Malam Menene Sharuddan Tuba
4- Rukunan Shiriya
5- Alamomin Lalacewar Dan Adam
6- Malam na siyi wayar hannu ba tare da sanin mahaifiyata ba sai na manta nayi bacci wayar tana kan cikina, da ta shigo ta gani sai ta dauketa, to na kasa yin cigiya. Malam yanzu ya zanyi da ita.
7- Idan mutum yayi hasara, sai yake fadawa jama'a, wannan yana cikin rashin karbar kaddara.?
8- Matakan Istikhara, yadda akeyi da kuma yadda zaka gane idan Allah (S.W.T) yayi maka zabi.
9- Masu yin Rukiyya da rabe-rabensu
10- Yadda za ka kare kanka daga Aljanu da kuma Sihiri

Опубликовано:

 

19 июн 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 7   
@AhmadYau-y9w
@AhmadYau-y9w 17 часов назад
Masha Allah❤❤
@AhmadYau-y9w
@AhmadYau-y9w 17 часов назад
Masha Allah
@SabéMaman
@SabéMaman 4 дня назад
❤❤❤❤❤🎉🎉❤❤
@zakarihumu3172
@zakarihumu3172 19 дней назад
May Allah almighty protect you and your ❤❤❤
@Abdu-m9
@Abdu-m9 19 дней назад
Allah ya saka da alkairi Mallam ya jiƙan magabata da rahama 🤲
@Hussainiusman442
@Hussainiusman442 6 дней назад
Ameeeeeeeeeeen ya Allah 🤲🤲
@user-wb6gn3bf8x
@user-wb6gn3bf8x 19 дней назад
Malan barka an sanllata lafia fatan alkeiri
Далее
Karin Haske kan Fatawar Sheikh Isa Ali Fantami 📿
14:46
AMSA TAMBAYOYI DAGA SHEIKH AMINU DAURAWA AKAN AZUMI
14:54
Hajjatul Wada'a | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
1:32:00
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa || TUSHEN ARZIKI...
56:34
Просмотров 384 тыс.