Тёмный
No video :(

Wajibi a bar matasa su yi zanga-zanga a Nijeriya - Naja'atu Muhammad 

DCL Hausa
Подписаться 81 тыс.
Просмотров 71 тыс.
50% 1

Wajibi a bar matasa su yi zanga-zangar adawa da halin da Nijeriya ke ciki - Naja'atu Muhammad

Опубликовано:

 

26 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 280   
@muhammadauwal2554
@muhammadauwal2554 Месяц назад
Gaba ɗaya Nigeria babu wanda yakai Hajiya naja tsarge gaskiya, we love you more mama naja❤
@AbdulMalikKuchi
@AbdulMalikKuchi Месяц назад
Allah ya karawa rayuwa albarka da Nissan kwana wallahi Na dade innason inji albarkacin bakin hajiya najaatu ❤❤❤❤❤❤
@user-ch7hw7fr8r
@user-ch7hw7fr8r Месяц назад
Ya ubangiji kqara kawo mana sauki cikin wannan kasa tamu aminee 🙌😢😢🇳🇬
@user-mq9ui6zt8u
@user-mq9ui6zt8u Месяц назад
matama zasu fito??
@DoumachiGambo-cr7wk
@DoumachiGambo-cr7wk Месяц назад
Hadjia adinga tamna Magana Sanna firtata,Malulai magadan annabawané, Soransu Sun wucthé néman MATSAYI a Gwamnatin Nigeria!!!!
@AbuubaidaIsahmaigayya
@AbuubaidaIsahmaigayya Месяц назад
Wannan gaskiyane mama wlh wlh ina matukar kaunarki Allah y kareki
@NouraTahirou-zb7pt
@NouraTahirou-zb7pt Месяц назад
Yan uwan mu yan nigeria allah yakayo muku mafita 😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
@aishamuhammad1149
@aishamuhammad1149 Месяц назад
Amin ya Allah, thank you
@musaibrahim5436
@musaibrahim5436 Месяц назад
Allah yabarmana ke antimmu muna godiya❤❤❤❤❤
@mountarioumarou4649
@mountarioumarou4649 Месяц назад
Allah ya kare ke Hajiya naja samun irinki yana da wahala❤❤❤❤❤❤
@ibsnomaa
@ibsnomaa Месяц назад
Uwa ma ba Ɗa mama. Kallabi tsakanin rawuna. Allah ubangiji ya kara maki lafiya da nisan kwana mai albarka Mama Naja. Ubangiji ya saka maki da mafificin alkhairinsa. I don't even know what to say. ❤❤✊✊✊
@doctordodo3742
@doctordodo3742 Месяц назад
Hajiya Naja'atu Allah Yayi Miki Albarka. Da Arewa Tana Da Mutane Ashirin Rak Kamanki Wallahi Duk Wannan Wahala Da Ake Gani A Arewa Za Amagance Shi Cikin Sauki.
@Ummitaaaaa
@Ummitaaaaa Месяц назад
Allah ya kareki mama 🥰
@maigamohammed5064
@maigamohammed5064 Месяц назад
This Hajiya Najiatu she no dey old Hajiya u are beautiful I love you ❤❤❤
@knxwlegdetv
@knxwlegdetv Месяц назад
Wato lokaci yayi da zamu gane bamu da makiya irin malaman nan na campaign a arewa
@aliyuauwal7297
@aliyuauwal7297 Месяц назад
Indai aharkar siyasa ne wallahi naja.atu tafi kaf malan Nigeria
@kntgaramiyya2435
@kntgaramiyya2435 Месяц назад
Allah Ya Saka Miki Da Alkhairi Mace Mai Kaman Maza
@user-oj9qm8kh5m
@user-oj9qm8kh5m 18 дней назад
Allah ya kara illimi mai amfani hajiya naja atu
@zaifma
@zaifma Месяц назад
Allah ya saka miki da alheri ya tsareki daga sharrin duniya da lahira mun gode
@sahabello8739
@sahabello8739 Месяц назад
Mummy you are right 100% may almighty Allah guide us and help us bring back our country to the right path,,,,break our evils one's down Ameen Ameen thanks mummy more grace and respect 🙏
@mansuryari1982
@mansuryari1982 27 дней назад
Allah yaqaramaki lfy Hajia naja,atu Allah yaqaramana irinki a wannan Kasa. Kaikuma Zaraddeen Allah ya shiryeka idan kanada rabo
@daudagado5879
@daudagado5879 Месяц назад
JAZAKALLAHU KHAIRAN HAJIYA GASKIYA HAKANE AMEEN YAHAIYU YAQAYUM
@sulaimannuhu6339
@sulaimannuhu6339 Месяц назад
Allahu akbar allah sarki Hajiya ya allah uban giji ya saka miki da alkhairi. wllh duk abinda kika fada gaskiya ne ba san zuciya. Su Kuma wa dan nan shugabannin namu ya allah uban giji ya jefasu acikin matsananciyar rayuwa kamar yadda suka samu allah ya bi mana haqqin mu
@jjj-yg2sz
@jjj-yg2sz Месяц назад
Allah yakare mana Hajia, matan nan duk abunda take fada gaskia kuma cikin hikima da ilimi. I miss her on somany occasion. Zaharradeen mun gode .
@zaharaddinisanidumawa3867
@zaharaddinisanidumawa3867 26 дней назад
Allah yasameki da alkhari
@HussainiYusuf-ky7oj
@HussainiYusuf-ky7oj Месяц назад
Allah yasaka miki da gidan Aljannah uwa Goya Mara,u.
@Muhammadmukhtar-fl1zw
@Muhammadmukhtar-fl1zw Месяц назад
Allah ya albarkachi rayuwarku keda zuri'a rki
@AbaharuAbubakar
@AbaharuAbubakar Месяц назад
Allah Sakamiki da alkairi Kifadi da muwar Arewa
@generalbello9114
@generalbello9114 Месяц назад
Merci Mme
@UKASHAABDULRAHMAN-z8m
@UKASHAABDULRAHMAN-z8m Месяц назад
Hajiya ALLAH ya kara lafiya da nisan kwana. ALLAH ya sa faɗan gaskiyar ki ya dore kar Daga baya ki karɓo cin hanci ki bar fada musu good askiya
@Ummitaaaaa
@Ummitaaaaa Месяц назад
…And her scarf is indication for Palestine 🇵🇸❤️‍🩹😍 Allah ya bamu zaman lafiya a kasashen muslimai.Amin
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 Месяц назад
It might just be a coincidence
@Ummitaaaaa
@Ummitaaaaa Месяц назад
@@d.bcooper2271 no way
@Footballquiz1972
@Footballquiz1972 Месяц назад
I just love this woman
@SDBHAUSATV
@SDBHAUSATV Месяц назад
Allah ya kara tsare mutuncinki da imaninki
@DalaAlhijadala
@DalaAlhijadala Месяц назад
Uwar marayu Allah yayiwa rayiwa albarka
@adamuyusuf5723
@adamuyusuf5723 Месяц назад
ALLAH ya Kara Baki lapiya naja'atu,muna sonki sosai
@BadamasiNafiu-hc5qk
@BadamasiNafiu-hc5qk Месяц назад
Allah yasanya Alkairi uwa ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ badamasi Kano State kabo garo
@IbrahimAuwal-b9m
@IbrahimAuwal-b9m Месяц назад
Kowa ya san wadanda suka lalata mana kasa suka raba kanmu Allah ya kawo mana karshen wannan masifar ta demokradiyya mu dawo mulkin soja
@aishamuhammad1149
@aishamuhammad1149 Месяц назад
Sojojin ynz Suma BA irin na da bane ne,.Allah dai ya kawo mana mafita kawai.
@user-lr2mv4gw5p
@user-lr2mv4gw5p Месяц назад
Amin
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 Месяц назад
Su waye?
@AhamadAminu-n4u
@AhamadAminu-n4u Месяц назад
❤ Masha Allah
@JamilaUsman-eu7ps
@JamilaUsman-eu7ps Месяц назад
Allah kara basira hajiya
@gambomuhammed267
@gambomuhammed267 Месяц назад
Allah yesaka da alheri hajiya 🙏
@naziradam655
@naziradam655 Месяц назад
Allah y Kara maki lpy, hajiya, Ubangiji Allah y yimaki tukwici da gidan aljanna, Hakika damuwar al'umah ce a gabankii
@MuhammadMussadeeq-jc2lx
@MuhammadMussadeeq-jc2lx Месяц назад
Wallahi kinfi daurawa daraja da kima a ido na hajiya naja atu 🎉🎉🎉🎉🎉
@auwalsabiu2231
@auwalsabiu2231 Месяц назад
Baka kyautama kankaba gaskia, Yanzu duk alkhairansa na baya duk ka manta dasu, sai Yanzu da yayi wannan Kuskuren, Arika adalcin zance mana
@NouraTahirou-zb7pt
@NouraTahirou-zb7pt Месяц назад
❤❤❤❤❤❤❤​@@auwalsabiu2231
@NouraTahirou-zb7pt
@NouraTahirou-zb7pt Месяц назад
😢😢😢
@nurayunusasalihu3732
@nurayunusasalihu3732 Месяц назад
Allah yasaka Miki da alkhairi.macan datafi wasu maxaje💪
@user-cu3ix5qg6e
@user-cu3ix5qg6e Месяц назад
مشاءالله تبارك ♥
@habibullahabdulkarim2494
@habibullahabdulkarim2494 Месяц назад
Naja'atu Allah ya sakamiki da alkairi
@AbdullahiAhmad-v8g
@AbdullahiAhmad-v8g Месяц назад
Hajiya Najaatu kina burgeni wallahi
@ABUBAKARBabasadik
@ABUBAKARBabasadik Месяц назад
Allah Ya tsaka miki da alheri ❤
@user-ug4qv2ls5t
@user-ug4qv2ls5t Месяц назад
Hakayake Allah ya raya zuri,Allah ya kara Nisan kwana
@user-zd7zn6tp8l
@user-zd7zn6tp8l Месяц назад
Masha Allahu Hajiya Naja Allah ya qara lfy da Nisan kwana Mai Albarka
@user-vu5bg2xx6u
@user-vu5bg2xx6u 24 дня назад
This is the full trust, Allah yasa maki da alkhair
@mustaphakhalidahmad898
@mustaphakhalidahmad898 Месяц назад
Allah y qara lpy da nisan kwana Hajiya mama
@maryamaliyu5625
@maryamaliyu5625 28 дней назад
Masha Allah ❤ Allah yasaka miki
@UzairuMamudu-yy1dv
@UzairuMamudu-yy1dv Месяц назад
Hakane mama Allah ya Batmana ke ❤
@AbubakarAbdullah-df8nv
@AbubakarAbdullah-df8nv Месяц назад
Allah ya saka da alkairi
@AbdulYasarDayyabu
@AbdulYasarDayyabu Месяц назад
Hmmm Allah yasa mugane kaji wasu nakushe matarnan Banda rashin sanin ciyonkai
@Footballquiz1972
@Footballquiz1972 Месяц назад
Iya gaskiyan kenan beautiful speech
@halimaabdullahi6934
@halimaabdullahi6934 Месяц назад
Wannan gaskia ne hjy Allah ya biya ya saka mana yn Nigeria
@leaderofnow
@leaderofnow 28 дней назад
I love her dressing ma Sha Allah❤
@IshakausmanUsman
@IshakausmanUsman Месяц назад
Allah yakaremuna hajjiya naja,atu Dan albarkacin annabi mhmmd s,a,w munagodiya👍👍
@bashirabdullahi3269
@bashirabdullahi3269 Месяц назад
Hja allah yakara basira
@MuhammadSani-n3s
@MuhammadSani-n3s Месяц назад
Allah ya qara lfy mama
@dahiruzarewa1874
@dahiruzarewa1874 Месяц назад
Allah ya saka miki da alkhairi
@user-ep7yl5ie7o
@user-ep7yl5ie7o Месяц назад
God bless you our mother ❤
@rukayyaibrahim5079
@rukayyaibrahim5079 Месяц назад
Wallahi gaskiya muna cikin wani hali
@MusaMAbdulrahman
@MusaMAbdulrahman Месяц назад
Allah yakara lfy mama
@rabiaadamuumar9545
@rabiaadamuumar9545 Месяц назад
Allah ya saka miki da Alkhairi
@user-vu5bg2xx6u
@user-vu5bg2xx6u 24 дня назад
Allah yayi mana sakayya
@ahmadusman571
@ahmadusman571 Месяц назад
I really appreciate the positive contribution you always render to us, may Allah continue to protect you ameen, and we are always with you momy...
@baharilawali3478
@baharilawali3478 Месяц назад
Allah ya kareki maman yasama rawuwa albarka
@FatimaYunusa-j6c
@FatimaYunusa-j6c Месяц назад
ALLAH ya shiga lamarain
@user-oj9qm8kh5m
@user-oj9qm8kh5m 18 дней назад
Nice hajiya wlh
@AbubakarAbdullah-df8nv
@AbubakarAbdullah-df8nv Месяц назад
Allah ya saka da alkairi wani abum mamaki na yen siyasa tummuna Yara anata abu Dan ya Kalmar nan yaw itace gobema itace
@MuhammadMussadeeq-jc2lx
@MuhammadMussadeeq-jc2lx Месяц назад
Allah yayi miki albarka kinfi daurawa
@HussainAli-ys2rr
@HussainAli-ys2rr Месяц назад
Allah ya kareki hajiya
@MdAli-e8d
@MdAli-e8d Месяц назад
Gaskiyarki mama Allah yasaka miki
@sabiouali
@sabiouali Месяц назад
أنا من النيجر.؟. هذا كلام جميل جدا و شكرا
@IbrahimAdamu-dr5lo
@IbrahimAdamu-dr5lo Месяц назад
ماذاهب أجمل الكلام
@IbrahimAdamu-dr5lo
@IbrahimAdamu-dr5lo Месяц назад
ما أجمل الكلام
@Ibrahimdesigner3919
@Ibrahimdesigner3919 Месяц назад
Allah yakara lfy
@UsmanMalamUmar
@UsmanMalamUmar Месяц назад
Masha allah
@SalahudeenBadaru
@SalahudeenBadaru Месяц назад
I like you so much my hajiya
@aminuabubakaraminu3691
@aminuabubakaraminu3691 Месяц назад
This is the perfect true honest woman
@KWAKWAFTV
@KWAKWAFTV Месяц назад
Yes
@babangidakazaure4389
@babangidakazaure4389 23 дня назад
Allah ya kara lfy
@user-ey7le1mz4l
@user-ey7le1mz4l 18 дней назад
كلام جميل جداً
@abubakaribrahim4285
@abubakaribrahim4285 Месяц назад
abinda yakamata aduba akwai malami akwai maici da aduni akwai Dan maula akwai bakiin kafuri Mai yaudarar addini sabida haka kuyi duba da maganar hajiiya
@SagirHabibuhassan
@SagirHabibuhassan 22 дня назад
Allah yakaralafiya mama
@user-th7me8ck1t
@user-th7me8ck1t Месяц назад
اللهم بارك لهاذه السيدالمناضلة ونصرنانصراعزيزا وحميهابحمايتك
@UsmanHaruna-m4x
@UsmanHaruna-m4x Месяц назад
❤Allah yakara lfy
@ibrahimaliyu4610
@ibrahimaliyu4610 Месяц назад
Jzkallah bi khair hajia naja'atu
@MusaUsman-od1fb
@MusaUsman-od1fb Месяц назад
The only we have in North may Allah bless u
@abubakarhussaini2926
@abubakarhussaini2926 Месяц назад
i salute hajiya Najaa, tell them. the truth is bitter.
@basiruyusuf7273
@basiruyusuf7273 Месяц назад
Allah Yakara Lafiya HAJIYA Naja,atu🙏😍
@AbbaMalla-mx5qq
@AbbaMalla-mx5qq Месяц назад
Allah ya yakareki uwar marayu
@user-cf3eg9eb6x
@user-cf3eg9eb6x Месяц назад
Allah yajikan musulmi Allah yataimaki hajiya NAJA'ATU
@ArmiAtto-hf1ho
@ArmiAtto-hf1ho Месяц назад
Gaskiyane mama tayi gaskiya
@UsmanSadiq-c2g
@UsmanSadiq-c2g Месяц назад
Muna roqon allah yakawo mana mafita a nageriya kawaii
@mdkvshhsbsksk5203
@mdkvshhsbsksk5203 Месяц назад
Allah Allah kakawo mana mafita a qasar mu Nigeria 😢
@maharazoumoussa4331
@maharazoumoussa4331 Месяц назад
N'a yarda naja tu me Gaskiya 💯❤❤❤
@MansurMarafa
@MansurMarafa Месяц назад
Allah yabiyaki mama
@user-ch7hw7fr8r
@user-ch7hw7fr8r Месяц назад
Allah save blessings my country 🙌😢🇳🇬
@ZbsbbsHHs
@ZbsbbsHHs Месяц назад
Allah ya karamiki basira haj. Kinfi mallm.gomnati mungode
@user-xd4hb5hg4e
@user-xd4hb5hg4e Месяц назад
Hajiya najja allah miki albarka
@user-lx4pu3kv5u
@user-lx4pu3kv5u Месяц назад
Allah yakaralafiy hajiy
@TanimuYusuf-v3j
@TanimuYusuf-v3j 23 дня назад
Allah ya kara albarka
@sulaimanahmed9059
@sulaimanahmed9059 Месяц назад
Gaskiya ne hajiya ina ruwan dan lahira da mutuwa Allah muke roqo yakawo mana mafita a Qasarmu 😢😢
Далее
APC ba su iya mulki ba - Atiku Abubakar
24:56
Просмотров 38 тыс.
Yadda Yaran Uba Sani Suka Ci Zarafina Kan El-Rufa'i
9:55
Ina Muka Dosa  Hajiya Naja’atu  Muhammad
57:11
Просмотров 46 тыс.
Asiri ya tonu: ya shirya garkuwa da makwabcinsa
7:32
Wata sabuwa! Dan Bello ya gargadi APCn Kano
24:38
Просмотров 27 тыс.