Тёмный

AN SAKI SEAMAN ABBAS, CIGABA DA TATTAUNAWAR KAMO YANSANDA DA SUKA HADA BAKI DA BARAUNIYA SUKA KASHE 

ZUMUNCINMU TV
Подписаться 70 тыс.
Просмотров 21 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

20 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 40   
@user-fb7tx4vv5f
@user-fb7tx4vv5f День назад
Allah yasakugama da duniya lfya allah yaginama gida aljannatul furdus kaida iyayinka
@aliyuisa9367
@aliyuisa9367 День назад
Bawan Allah ubangiji Allah ya daukaka darajar ka yasa kagama da duniya lfy ameen ya hayyu ya qayyum
@ibrahimsule8734
@ibrahimsule8734 День назад
Kai wannan ba ordinary president bane, kaine original president Allah yasa kazama president na Nigeria,Allah ya taimakeka.
@habibaabubakar2499
@habibaabubakar2499 День назад
Allah yamaka Albarka yasa kagama da duniya lafiya
@aliyuisa9367
@aliyuisa9367 День назад
Wlh koni ban San abinda zan maka addua da shi ba amma Allah ya albarkan rayiwarka yasa kagama da duniya lfy
@Souleymane.
@Souleymane. День назад
Ordinary President, qu’Allah te récompense de la meilleure des récompenses ya rabbih ❤
@BintuBulamaGaltema
@BintuBulamaGaltema День назад
Ameen ya hayyu ya qayyum
@AbubakarIssaka-y4b
@AbubakarIssaka-y4b 23 часа назад
Allah ya yiwa rayuwa albarka ameen Suma ameen
@AdakoleEnehiVictoria
@AdakoleEnehiVictoria День назад
Thank you sir ordinary God bless you more
@rabiarabia2596
@rabiarabia2596 19 часов назад
Masha Allah jazakallahu bikhr jaz Allah ya jikan iyaya da rahama Allah ya biyaka da aljanna
@aliumarali6250
@aliumarali6250 21 час назад
Alhamdulillah. Nayi murnar ganin seaman Abbas.
@madamomar6717
@madamomar6717 23 часа назад
Ma cha'Allah Allah ya kara arziki wai wanan ne yaron nan aminu zai zage shi
@aminabako
@aminabako 21 час назад
Ahmada Isah Allah yakara daukaka darajarka fiye data kowa Allah yakara sutura Muna godiya Yan Nigeria
@AbdullahiAmina-r7b
@AbdullahiAmina-r7b 23 часа назад
Amin Amin ya hayyu ya qayyum
@bashirsuleiman9760
@bashirsuleiman9760 День назад
ASL ALM. ORDINARY PRESIDENT, AHMAD ISA, ALLAH YA SAKA MAKA DA ALKHAIRI, YA KARE MANA KAI DAGA DUKKAN MAKIYA DA MAHASSADA AMEEN! MAY ALLAH BLESS YOU AND YOUR ENTIRE FAMILY FOR THE GOOD WORK YOU ARE DOING TO HUMANITY WITHOUT DISCRIMINATION! YOURS BASHIR M. SULEIMAN
@zulaihatallahyamatarahmaib2049
Allah yasaka Maka da Aljannah wlh Kafi tunubu da duk wani Dan siyasar kasarmu ordinary president Allah yakareka daga dukkan wani sharri
@AuwaluAhmed-ww8jj
@AuwaluAhmed-ww8jj 14 часов назад
Dr Isha Allah ya albarkaci
@hamdigardening
@hamdigardening 23 часа назад
Aameen yaa Hayyu yaa Qayyum 🤲🏽
@SakinaSaniYunusa-gj4bd
@SakinaSaniYunusa-gj4bd День назад
Allah ya kara daukaka
@MohammedAbana-j5t
@MohammedAbana-j5t День назад
Ameen suma ameen
@AdamaUmarkabir
@AdamaUmarkabir 20 часов назад
Allah ya sanya Aljanna makomarka da zuri'arka bakidaya
@nouroudinemohammadou8210
@nouroudinemohammadou8210 19 часов назад
Alhamdu LILLAH summal hamdu LILLAH.
@aliumarali6250
@aliumarali6250 21 час назад
Ya Allah ka kara inganta kyakkyawan niyyar ordinary president Ahmad Isah.
@MustaphaMgashiu
@MustaphaMgashiu 22 часа назад
Masha allah
@sadisummuhammed7208
@sadisummuhammed7208 День назад
Slm Allah kara arzigi da albarka Ahmad Isah
@MamanrabiouHima
@MamanrabiouHima День назад
Wai miyasa zallunci a Nigeria yayi yawa Kuma ba hukunce
@salisuaminu5223
@salisuaminu5223 23 часа назад
Wannan video jima a RU-vid baka ganin sojan da ake dagawa 2star gareshi dan allah kudinga yada labarin gaskiya mana.
@ALHABDULKADIRBUHARI
@ALHABDULKADIRBUHARI День назад
But who is sponsorimg this Brekete family pls I want to know
@aalamido
@aalamido День назад
Sponsoring?
@suleimanuthman5396
@suleimanuthman5396 День назад
God
@Islammyfavorite-c3c
@Islammyfavorite-c3c 17 часов назад
Allah
@salisushehuraminkura9194
@salisushehuraminkura9194 16 часов назад
Ahmed
@mukhtarbabagana7160
@mukhtarbabagana7160 12 часов назад
Na time comes
@UguhiDzxy
@UguhiDzxy 35 секунд назад
❤❤❤❤
@ibrahimhamusu413
@ibrahimhamusu413 День назад
Meyasa bakujin kunyar karya
@Ahmedidisumailatv
@Ahmedidisumailatv День назад
Ya Kamata Ka warware Mana Karyar da Suke yi, Domin Ka barmu a Duhu. Rashin bayanin Ka, za Mu dauka Hassada ce, Kuma ANNABIN RAHAMAH yace Mai Hassada zai yabawa Aya Zaki a Kiyamah.
@saratushehu353
@saratushehu353 День назад
Makaryata
@IbrahimMuhammad-qu6bp
@IbrahimMuhammad-qu6bp День назад
Dan Allah me kike nufi da cewa makryata
@suleimanuthman5396
@suleimanuthman5396 День назад
Irrelevant vedio with abbas case. Be careful don't play with our brekete family. Please
@muahammadadamu8947
@muahammadadamu8947 День назад
Ameen ya hayyu ya qayyum
Далее
LABARINA SEASON 10 EPISODE 8
1:16:30
Просмотров 446 тыс.
Hirar Dan Bello da @AREWA24
11:53
Просмотров 35 тыс.
WHO CHANGE THE LAW?? DR. ABEL DAMINA ON HOT AGUMENT
17:18