Тёмный

An Samu Wata Kishiya Ta Cakawa Dan Kishiyan Kusa Akai Yan Sanda Sun Kamata Fauziyya D Sulaiman Ta... 

AL-Ishara TV
Подписаться 111 тыс.
Просмотров 12 тыс.
50% 1

Subscribe AL-Ishara TV

Опубликовано:

 

13 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 18   
@PrincessFeenarh-xb4tv
@PrincessFeenarh-xb4tv 2 дня назад
Innalillahi wainnailaihi rajiun 😭 Allah ya tsare mana imaninmu ya dawwamar damu akan ya'yanmu
@TidjaniHamani
@TidjaniHamani 3 дня назад
Allah ya karemuna zuri'armu
@Frdoes
@Frdoes 3 дня назад
Wllh wan nan batada imani Allah yasa in munyi aure yasa muyi hakori da mazajanmu wllh masu irin wan nan halan kuji tsoran Allah Allah zaitabbayemu akan amanarda Allah yabamu kodabamu muka haifesuba.kawai ahukuntata wllh 😭😭😭😭😭😭
@maryamabdulllahi5316
@maryamabdulllahi5316 15 часов назад
Shegiya wai a yafe mata duk wada ya yafe mata Allah ya isa
@ladidialasan7441
@ladidialasan7441 День назад
Allah yakyauta
@auwaluibrahimhusaini2796
@auwaluibrahimhusaini2796 3 дня назад
Kawai itama abugga mattah qusa aka taji yadda akkeji
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 2 дня назад
Inna Lillahi wa Inna Ilaihi rajiun. Dole muga masifun rayuwa
@ridwanattajiri359
@ridwanattajiri359 День назад
Don girman Allah a hukunta ta.
@MusaAhmad-tw5xu
@MusaAhmad-tw5xu 3 дня назад
Jami an yansada ahukkuntata
@زيتزيت-د6ع
@زيتزيت-د6ع 3 дня назад
Yan Wanda Allah yasakamuku daalhkairi kucigaba da aikinku duk Wanda Kuka kama karkumai sas sauci adinga hukuntawa in kunayin hukunci sunagani tozasu kiyaye Amma imbaa hukunci toh bazasudainaba
@djamilasalifou1055
@djamilasalifou1055 18 часов назад
Ai ki barmata yayanta kawai,
@AishaAhmaddulle
@AishaAhmaddulle 3 дня назад
Allah ya kare mana zuri'a
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 3 дня назад
Innalillahi wainna ilaihi rajiun Allah yabashi lafiya
@SouleymanaMasta
@SouleymanaMasta 2 дня назад
😭😭😭😭😭
@MusaAhmad-tw5xu
@MusaAhmad-tw5xu 3 дня назад
Harda iskanci idan ana hukuntasu dajankune zasu kiyaye
@abdouhalilou-r8x
@abdouhalilou-r8x 3 дня назад
Iallai mata kunzamo abin tsoro yanzu kuma duk yanda suka lauya ƙarya sai kowa ya yarda da abinda suka faɗa 🤔
@MusaAhmad-tw5xu
@MusaAhmad-tw5xu 3 дня назад
Human Rait takar ba wayara hakinsu shima uban yara anaimeshi donnada laifi yafison matarsa akan yaransa
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 3 дня назад
Abatasu takashesu amayarda yara wajan mamansu taje prison
Далее
Gwaska Sabon Salo- Episode 8 (Web Series) Season 01
41:14
MATA KO YA 3&4 LATEST HAUSA FILM 2019
35:16
Просмотров 117 тыс.