Тёмный

An yi ta cewa mu jefa ɗanmu a kogi zai tafi ya bi ƴan'uwansa iskokai' 

BBC News Hausa
Подписаться 616 тыс.
Просмотров 24 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

27 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 122   
@zeezeebo
@zeezeebo 21 день назад
Mazan mu na arewa are nothing close to this. You’re one of a kind great father. Allah saka maka the alkhairi. May Allah give shifa to both your son and wife
@mandegandi3068
@mandegandi3068 21 день назад
Shi wannan namijin gabas ne?
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 20 дней назад
​​@@mandegandi3068maganar ta Gsky ce
@hausaversion2023
@hausaversion2023 17 дней назад
Wlh mijina ma yana kokari sosai munada yaro mai Autism kuma wlh duk inda zai sama masa cigaba ko nawa zai kashe wlh yana kan kashewa hasali ma ko gidan kamu mun kasa gamawa saboda kashewa yaran nan kudi
@LifeInHisPresenceRecovery
@LifeInHisPresenceRecovery 21 день назад
You are a hero! Our Arewa pride!! Let all those uneducated arewa people learn from you!! I am so so so proud of you. God bless you and bless your family. Rawuwa ko sai Allah ya tamaimu. Gaskiya that’s why we need to appreciate Komai da Allah. Mu daina sa yara na bara, na fama, Allah zai tambaye mu, duk muna zunubi muna cewa don Annabi, don musuluci. Zan zu kan duk Wanda bai gane ba wuta center. God bless you our HERO.
@SadiyaBello-xg9bj
@SadiyaBello-xg9bj 22 дня назад
Allah sarki rayuwa,insha Allahu .Allah bazai taba bari ku tozartaba,km muna fata wannan jarabawa zata zama silar shigarku aljannah
@maryambalarabe3394
@maryambalarabe3394 20 дней назад
Allahu Akbar, Allah Ya qarama Dr. Hamza lafiya. I lost my sister too at the age of 38 but Alhamdulillah itama ta samu kula. We really miss her 😢
@hananzacksajibu1798
@hananzacksajibu1798 19 дней назад
Allah karama imani,najin jinama ya Allah ka azurtamu da maza irinka, Allah yasa sauran maza suyikoyi da kai Allah yakarawa rayuwa albarka
@abdulhadiadam9421
@abdulhadiadam9421 22 дня назад
Wallahi yasani hawaye.qur'ani ai rayuwane gaskiya❤
@mukhtarmuhammed2789
@mukhtarmuhammed2789 22 дня назад
Wallahi Nima haka
@haleemaameenu839
@haleemaameenu839 15 дней назад
Ubangiji Allah ya bawa Dr Hamza lafiya, babanshi Allah ya saka mishi da mafificin alkhairi ya qara mishi karfin zuciyan kulawa da shi,Allahu Akbar
@hawwayusufkaitah8059
@hawwayusufkaitah8059 20 дней назад
Allah sarki Allah yabashi lpy,nima inada bby ynz 3yrs,6mnth.sai ynz tafara tafia nima long labour nayi saidai c.s akai mn.tana 8mnth muka gane bata wasa.muka kai ta asibity ama ynz Alhmdllh tafara iya mgn kadan kadan.ina kai ta therapy har ynz.Allah yaba Maman hamza lpy.
@RabiatuAhmadHabib
@RabiatuAhmadHabib 13 дней назад
Allah sarki Allah yabasu lafiya
@hawwayusufkaitah8059
@hawwayusufkaitah8059 12 дней назад
@@RabiatuAhmadHabib Ameen y rabb
@zainabyakubu9657
@zainabyakubu9657 19 дней назад
Allahu Akhbar Allah ya basu lafiya Allah yasa kaffara ne Allah ya Taya mu rike amanar da Allah ya Dora mana
@Myko27
@Myko27 16 дней назад
Allah Mai girma Mai yadda yaso Babu halittar da yayi mummuna Allah ya bashi lafiya
@HasanaIsa-q2j
@HasanaIsa-q2j 22 дня назад
Allah yabashi lpy dan alfarmar annabi alaihis salam Allah yasa hakan yazama kaffara
@Maryam_654
@Maryam_654 22 дня назад
Allah yana jarabtar ka, Allah ya baka ikon cin jarabawa😢😢😢
@mustaphahamza7328
@mustaphahamza7328 21 день назад
Allah sarki😢 Wish him a quick and speedy recovery 😢
@hamisuzangohamisuzango5448
@hamisuzangohamisuzango5448 17 дней назад
Allah sarki allah ubangiji ya bashi lafiya tare da mamansa
@FirdausiBaturesani-lh6ho
@FirdausiBaturesani-lh6ho 17 дней назад
Ameen
@yaganaabubakar9178
@yaganaabubakar9178 20 дней назад
Maa shaa Allah, Allah yayi maku Albarka yayi maka sakaiya da gidan Aljannah dama rayuwa jarrabace Allah yasa muci 🙏🙏🙏
@FirdausiBaturesani-lh6ho
@FirdausiBaturesani-lh6ho 17 дней назад
Allah ya bashi lfy, muma matsalolinmu Allah ya yaye mana
@umarmusaabdulmumini3328
@umarmusaabdulmumini3328 19 дней назад
Ma sha Allah . Allah ya kara lafiya
@zakariyauabdulrasheed3139
@zakariyauabdulrasheed3139 21 день назад
Alhamdulillah Masha Allah Allah ya Kara mana lafiya da zaman lafiya ameen Allah ya sa mudace fid dunya wal akhira ameen Allah ya saka maka da alkhairi firdausi ameen Jarrabawa ce Allah ya bala ikon ci ameen HasbuNallah wa ni'imal Wakeel
@MASS.R2
@MASS.R2 17 дней назад
Allah ya bashi lafiya,ya hayu ya gyaiyum
@appapp2264
@appapp2264 16 дней назад
لا حول ولا قوته إلا بالله 😭😭😭 allah yabashi lafiya wly kai kacika mutin wly Allah sa shine mafi karfin shiganku aljannah Firdausi ❤❤❤❤
@rukayyaibrahimibrahim7612
@rukayyaibrahimibrahim7612 20 дней назад
Allah yasaka maka da alkairi wannan yatuna mun da mahafinmu baya nuna banbanci da mai lfy da mara lfy ,Allah yakara ma mahafiyata lfy da zataci gaba da kula da dan uwana tabbas akwai jarabawa acikin haka,Allah yabada ikon cin jarabawa Ameen 😢
@UmarFarooq-u6l5b
@UmarFarooq-u6l5b 15 дней назад
Allah maigirma gaskiya kanada tawakkali
@zainabmuhammad8102
@zainabmuhammad8102 21 день назад
Allah sarki,wlh kayi kokari sosai Akwai wata Dana sani haka she is my very good frnd,tana da San karatun Alkurani itama ga sanyin sallah.Allah ya bani iKon kawo muku ziyara Nasarawa.
@Maryam_654
@Maryam_654 22 дня назад
Allah sarki kuma yaron yayi kama da uban, Allah ya bashi lafiya
@abdulabbakarahmad1158
@abdulabbakarahmad1158 17 дней назад
Allah yasa mudace allah ya basa Lapia
@fatimamatori8457
@fatimamatori8457 22 дня назад
Allah ya baka ikon cin jarabawa, Allah ya bawa Maman da Hamza lafiya
@hussainiusman7410
@hussainiusman7410 22 дня назад
Allah ya bashi lfy amen
@mmnalameen232
@mmnalameen232 13 дней назад
😢😢 Allah ya bashi lfy
@mardiyyahsuleiman8848
@mardiyyahsuleiman8848 21 день назад
Allah sarki,Allah ya bashi lfy
@IBRAHIMISAH-uw3wl
@IBRAHIMISAH-uw3wl 21 день назад
Allahu Akbar Allah yabasa lfy
@DjOtaTvLyrics
@DjOtaTvLyrics 20 дней назад
Allah yabashi lapiya
@aminaabdu8337
@aminaabdu8337 15 дней назад
Allah zai bashi lfy,hk yake son sa
@saadahamza6651
@saadahamza6651 20 дней назад
a very strong man 😢 Allah ya shiga lamuranku
@FirdausiBaturesani-lh6ho
@FirdausiBaturesani-lh6ho 17 дней назад
Ameen
@usezeenaira
@usezeenaira 22 дня назад
Allah sarki Allah yabaka lada shikuma Allah yabasa lafiya 😢😢
@fatimaabdullahi7525
@fatimaabdullahi7525 22 дня назад
Allah yasa wannan shine hanyar ku na samun rahamar Allah
@taibatkyautaisiaka2267
@taibatkyautaisiaka2267 21 день назад
Allah hakem Allah yabashe lafiya Allah yabaki ikon kuladashe
@fatimazaraabdulkadir7683
@fatimazaraabdulkadir7683 20 дней назад
Allah sarki Allah ya baka iKon cin jarabawan nan
@aishamansur2845
@aishamansur2845 21 день назад
Allah sarki Allah ya Bashi lfy 😢😢😢
@FateemahMuhammad-bs2kl
@FateemahMuhammad-bs2kl 20 дней назад
Allah ya basu lfy daga shi har mahaifiyar shi
@MuhammadSani-q2y
@MuhammadSani-q2y 22 дня назад
Allah ya sakama da aljanna shikuma allah ya bashi lfy
@carolmccallum1772
@carolmccallum1772 21 день назад
Allah yasakamaka da alkairi
@Musakwai
@Musakwai 21 день назад
Allah ya bashi lfy Kai Kuma Allah ya ta yaka riko
@MamanKadija-kl5yj
@MamanKadija-kl5yj 21 день назад
MashaAllah
@AdamuamuhammadMuhammad
@AdamuamuhammadMuhammad 21 день назад
Mallam ga shawar wlh mallam wanna yaron bai da magani sai alquraani ayi ta Karantamasa Allah zai bashi lafiya inshallah.
@MurjanatuMuhammadsambo
@MurjanatuMuhammadsambo 21 день назад
Allah sarki uba na gari
@MASS.R2
@MASS.R2 17 дней назад
Allah ya taimaka
@aminatoukarim2458
@aminatoukarim2458 21 день назад
Allahu Akbar
@fareedabalamohd6037
@fareedabalamohd6037 21 день назад
Allah yasa kaci jarabawan wan ameen 😢
@shamsiyyahamisu6479
@shamsiyyahamisu6479 20 дней назад
Allah sarki tabbas kai uba nagari ne allah yasaka da aljanna
@FirdausiBaturesani-lh6ho
@FirdausiBaturesani-lh6ho 17 дней назад
Ameen
@FATIMAABDULLAHI-yb1cm
@FATIMAABDULLAHI-yb1cm 21 день назад
Allahu Akbar 😢😢
@MuhammadMaaji-w9q
@MuhammadMaaji-w9q 21 день назад
Allah Sarki Allah ya baku lada kula da shi 🥺🥺
@UmmySuddais
@UmmySuddais 21 день назад
Allah sarki allah ya shiga lamarin mu, allah ya dafa muku😢😢😢😢
@BALABELLOHASSAN
@BALABELLOHASSAN 21 день назад
Allah y bashi lpy
@AbubakarAdm
@AbubakarAdm 22 дня назад
Bawan Allah sannu da kokari Allah ya saka maka da alkairi
@NafisaMuhammad-y6y
@NafisaMuhammad-y6y 22 дня назад
Allah ya bashi fly don alfarmar Annabin rahama
@Habiba-u2k
@Habiba-u2k 22 дня назад
Gaskiya Allah yajarabceka Allah yabaka ikon cinyewa
@Biba-v6o
@Biba-v6o 10 дней назад
Allayabiyaka
@hadizasani6073
@hadizasani6073 21 день назад
Allah ya bashi lafiya
@marymchcn4066
@marymchcn4066 21 день назад
allah sarki
@adamuadamuabubakar6539
@adamuadamuabubakar6539 22 дня назад
😢😢😢 Allah sarki
@AmadouToudounmori
@AmadouToudounmori 22 дня назад
Ya Allah kaba bawan ka lafiya dan arhoir ma Annabi Muhammadu Rasulullah SAW
@HafsatAhmadRufai-k3e
@HafsatAhmadRufai-k3e 21 день назад
Allah sarki wllh kai Dan halak ne kahaihu Allah yacigaba da dafa maka Allah kuma yabasu lafiya maido rewa😭😭
@FirdausiBaturesani-lh6ho
@FirdausiBaturesani-lh6ho 17 дней назад
Ameen muma Allah ya yaye mana matsalolinmu
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 20 дней назад
Ashe ana samun hausawan mu suna kula da irin yaranan yawanci Wann sai turawa kaga ko wanne irin halinta da Allah ya basu suna so mu nan saidai a tura su bara
@OumarouFatchima5-yh5dh
@OumarouFatchima5-yh5dh 22 дня назад
Allah yabachi lfy
@AboubacarHannafi
@AboubacarHannafi 21 день назад
Allah ya bashi lafiya 😢
@mubarakrufai7706
@mubarakrufai7706 21 день назад
Nikam zan bada sha warwari akan Wannan cutar, in shaa Allah
@KoleKole-s4j
@KoleKole-s4j 20 дней назад
YaAllah 😭🤲
@MaryamMuhammadzakari
@MaryamMuhammadzakari 21 день назад
Allah ya basu lafiya ya baka ladan jijya. Allah ya jarantan bayin sa da yake so ne
@usmanaliyu1912
@usmanaliyu1912 19 дней назад
Innalillahi Wa inna ilaihi raju un
@AishaRabiu-jg3lr
@AishaRabiu-jg3lr 22 дня назад
Allah yabata lfy ya Raya maku danku
@MamansaniMamansani-jt3qf
@MamansaniMamansani-jt3qf 14 дней назад
Allah ya bada lafiya
@UmmitaUmar-qk9bf
@UmmitaUmar-qk9bf 22 дня назад
Allah ya yaye mashi wannan lalura
@whatlurksbeneath1.....
@whatlurksbeneath1..... 22 дня назад
Ubangiji Allah Ya kara shiga cikin al'amarin Ka.Allah Ya basu lafia amin Ya Hayyu Ya Qayyum.
@SarkisunusiZaki-i9w
@SarkisunusiZaki-i9w 22 дня назад
No karyane sukeyi wlh Allah ya sakamaka da alkhairi
@SaudatAbubakar-gl8cw
@SaudatAbubakar-gl8cw 22 дня назад
Allah ya basu lfy 😢
@zahrayusuf-uy4zn
@zahrayusuf-uy4zn 21 день назад
Aljannah bata samuwa ta sauki sai an shiga jarrabawa me yawa Allah yayi maka sakamako da aljannatul Fridaus
@MurjanatuMuhammadsambo
@MurjanatuMuhammadsambo 21 день назад
Allah yayi maka albarka wannan uba jarumi ne
@marymam8079
@marymam8079 21 день назад
اسال الله العظيم رب العرش العظيم ان يشفيه
@ContentAlpineVillage-js7tv
@ContentAlpineVillage-js7tv 22 дня назад
Allah yayimuku albarka
@wafakitchen8815
@wafakitchen8815 22 дня назад
Dazasuce a kaishi ruwa ai bacikin ruwa za asashiba kawai da zarar ya ga ruwan in dai daruwane toh zai tashi da kansa ya shiga ruwan toh mamansa ta taba bi tacikin ruwane da cikinsa ? Koma wanna baiyi kama da Dan ruwaba Allah ya bashi lafiya
@AdamAwal-rp1pj
@AdamAwal-rp1pj 22 дня назад
Allah bashi lafya
@MurjanatuMuhammadsambo
@MurjanatuMuhammadsambo 21 день назад
Allah biya ka
@أمريحان-ن9د
@أمريحان-ن9د 22 дня назад
Se da na zubar da hawaye Allah ya kara muku karfin guiwar kula dashi. Allah ya rufa muku asiri.
@lobiyyalobiyya5288
@lobiyyalobiyya5288 22 дня назад
Allah yabaka halin daukar dawainiyarsu
@naibijameel8044
@naibijameel8044 21 день назад
Allah yabaki lafiya
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 20 дней назад
Allah Sarki wllh hk ake cewa wai yan ruwa idan akajje su a bakin ruwa zasu dauke abin su ,ashe baa nan garin danake kadai ake fadan hk ba 🤔
@MouhamedAkilou
@MouhamedAkilou 21 день назад
❤❤❤❤
@oumoulhayraloumar4124
@oumoulhayraloumar4124 22 дня назад
Allah ya kara maka karfin kula dashi
@akumediatv2869
@akumediatv2869 21 день назад
Mutumin nan jarumi ne
@ukuk8307
@ukuk8307 21 день назад
Allahu Akbar 🤍🤍🤍
@MaharazuAbbasDankwara
@MaharazuAbbasDankwara 20 дней назад
😭😭😭😭😭😭😭
@Frdoes
@Frdoes 21 день назад
Ubangiji Allah yemaka sakayya dagidan aljannar Firdausi
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 22 дня назад
Dan uwa, Allaah yayi maka jagoranci kuma Allaah yayi maka sakamako da al-Jannah akan wannan Tauheedi da hakuri kuma Allaah yaba Hamza da matan ka lafiya. A'ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum!
@Mamman-gv5lj
@Mamman-gv5lj 22 дня назад
Allah ya ba su lafiya
@BashirSulaiman-d9r
@BashirSulaiman-d9r 21 день назад
😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
@taibatkyautaisiaka2267
@taibatkyautaisiaka2267 21 день назад
Allah yabata lafiya😢
@SaadouMahamadou-el8wh
@SaadouMahamadou-el8wh 22 дня назад
😢😢😢🙏🙏🙏
@Amirah272
@Amirah272 21 день назад
😢😢😢😢
@sadiasulaiman1309
@sadiasulaiman1309 16 дней назад
Shiyasa larabawa suke birgeni sunfi ji da yayan su masu irin larura hk
@dabouguiasaratou283
@dabouguiasaratou283 22 дня назад
Ikon Allah baban Hamza Allah ya baka lada sukuma Allah ya basu lafiya amine Inada yarinya ta da Bata da lafiya Amman ita da damanta
@mukhtarmuhammed2789
@mukhtarmuhammed2789 22 дня назад
😭
Далее
Wait for it 😂
00:19
Просмотров 4,5 млн
...Daga Bakin Mai Ita tare da Sha'awa ta Daɗin Kowa
5:32
...Daga Bakin Mai Ita tare da Salisu S. Fulani
7:09
Просмотров 15 тыс.
Mahangar Zamani tare da Alhan Islam
30:19
Просмотров 24 тыс.
WANI KWARTO EPISODE 3 HAUSA SERIES DRAMA
22:34
Просмотров 923 тыс.
Cikakken Tarihin Dan'wasan Hausa Sani Dan'gwari
10:07
Просмотров 308 тыс.
Wait for it 😂
00:19
Просмотров 4,5 млн