BBC Hausa RU-vid: Dandali ne na yada labaran bidiyo da BBC Hausa ke wallafa wa a shafinsa na intanet wato www.bbchausa.com. Tunatarwa: Banda Zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. Tambari da Sunan BBC mallakar kamfanin ne. Jama'a basu da izinin yin amfani da su. Hakan zai kai ga daukar matakin doka. BBC Hausa - Sama da Shekaru 50 na Labaran Duniya da Rahotannin da suka Shafi Rayuwar ku
BBC Hausa muna godiya,munakira ga gwannati niger ta majalisar ceton kasar da ta kula da yan' kasar ta dasuke kasar libiya,idan kamasu aturasu zuwa niger abar ajesu cikin gidan kaso libiya,daga Ali Abubakari dan maradi mazaunin kasar libiya.