Wllh haka yake mai sana'a, 'yan matan yanzu sun saka kwadayi agaba, indai namiji yanada kudi ba'a duba rashin ingancinsa, ko bincikar wasu abubuwa da suka shafi namijin ba
@@maisanaakanotv9309 Je voudrais demander ton numéro mussamisar paquet je suivis ton titre tous les temps supporters ma je t'aime continuer bon courage Merci🤝🤝🤝👍