Lallai wannan Muhadara, abin sauraro ne ƙwarai da gaske don tun daga tushen Aure Sheikh Idris ya fara har hikimar yadda za a samu zamantakewa abin sha'awa tsakanin mata da miji.
9 сен 2024