Тёмный

Autan mamman munyi hira Akan Garkuwar cindo Sarkin yan Dambe February 16, 2020 

Musbahu Kano
Подписаться 79 тыс.
Просмотров 49 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

11 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 34   
@saniabubakarmashaallah7240
@saniabubakarmashaallah7240 2 года назад
Autaman manman cikin yan'dambe kadaine nakeso a rayuwata, kuma ina rokon allah yacikama burinka na alkhairi alfarmar fiyayyen halitta Muhammadur rasulallahi s a w 🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@safiyanuabdullahikt3817
@safiyanuabdullahikt3817 4 года назад
Hmmm wayyo Allah sarki autan mamman Allah yabaka abunyi insha Allah Allah zaibaka abunyi insha Allah
@muhammadumarmuhammed6308
@muhammadumarmuhammed6308 4 года назад
Allah sarki autan mamman Allah yarabaka dama haifiyarka lfy Allah yakawomaka sana a kabardanbe kasamudamar kulada mahaifiyarka
@idehamidouzakoudole2539
@idehamidouzakoudole2539 4 года назад
Yaro Man kaza in Rana tayita narche kamutu garkuwa Allah Yana tarada kai
@stanleymoney7087
@stanleymoney7087 4 года назад
Allah sarki,, Allah tabaraka wata'ala ya baka sana'ar da tafi damben, Allah kuma ya cika maka burin ka na Alkhairi.
@hauwashaibu4147
@hauwashaibu4147 3 года назад
Allah ya baka
@mamanaliysf3349
@mamanaliysf3349 4 года назад
Allaha sarki to allah ya baka
@samaillasaddomoustapha3892
@samaillasaddomoustapha3892 3 года назад
allah yacikama burinka auta mammam
@abdulkareemabdulkareem5410
@abdulkareemabdulkareem5410 4 года назад
Masha Allah autan mamman Allah yatemakama
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 4 года назад
Uhmmm masha Allah, Allah yabaka sa'ar cika alkawarin da kaiwa mahaifiyarka inde da gaske kake, amma ni bakudene ba burgeni kakeba uhmmm amma banama bakin ciki ko munmunan fata ina maka addu'ar cikawa mahaifiyarka burinta
@musbahukano353
@musbahukano353 4 года назад
Rabiu kwana Biyu Bana jinka
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 4 года назад
@@musbahukano353 wallahi inanan kuma ina kallon shirye-shirye koda yaushe
@mansurmalumfashi611
@mansurmalumfashi611 4 года назад
Don allah katora mani lambar auta
@suoleymanezakari765
@suoleymanezakari765 3 года назад
Masha Allah
@يننيركحح
@يننيركحح 4 года назад
Agaskiya yakamata kakoyi aiki jarida yakamata katambayehi dan inane yabada tarishihi
@abubakarahmadillela294
@abubakarahmadillela294 4 года назад
Allah ya cika burin ka Atan mamman
@shafiumustapha319
@shafiumustapha319 4 года назад
Allah ya cika burinka auta Allah ya qara zafin hannu
@saadusaeedu1447
@saadusaeedu1447 2 года назад
Musubahu kano
@lawrettaomeh3384
@lawrettaomeh3384 4 года назад
Allah ya cimma maka burin ka su Danliti a rage cuta.
@usmanalhajithegreat8775
@usmanalhajithegreat8775 4 года назад
Duk dadai ni bakudene amma kaban tausayi
@salisuibrahim5980
@salisuibrahim5980 4 года назад
Allah yabadasaa
@yusufumar8976
@yusufumar8976 4 года назад
Allah ya baka Dakar cika alkawarin daka dauka amen
@Muryar_Arewa
@Muryar_Arewa 4 года назад
Allah ya hurima Albarka Annabi Mohammad s.a.w
@musbahukano353
@musbahukano353 4 года назад
Malam Habibu bangane maganar kaba mikace
@Muryar_Arewa
@Muryar_Arewa 4 года назад
@@musbahukano353 naci Allah Yakara taimakonsa yakara taimaka Babarsa
@Muryar_Arewa
@Muryar_Arewa 4 года назад
@@musbahukano353 duk da niba Dan Arewa bani gurumada ni ni amma sai naji INA son wanan Yaron yanzu
@almustaphamusabilbis9693
@almustaphamusabilbis9693 4 года назад
@@musbahukano353 Assalamu alaikum. Da Allah ya za ayi na samu damar magana da Autan mamman kayi Mani qoqarin yanda hakan zata kasance. Ina godya musbahu kano.
@harunmd7193
@harunmd7193 4 года назад
Allah yakarama nasara Auta,ameeen. Malam Musbahu kataimakaminda lambar Auta
@musbahukano353
@musbahukano353 4 года назад
Babu wallahi
@suoleymanezakari765
@suoleymanezakari765 3 года назад
Masha Allah
@harunmd7193
@harunmd7193 4 года назад
Gsky Dan liti bayayiwa yandanbe adalci. Yadade yana cutuwar yandambe
@musbahukano353
@musbahukano353 4 года назад
Gaskiya fa
Далее
BRUTAL STREET FIGHT KNOCK OUT
00:20
Просмотров 1,3 млн
Hasan shagon sojan kello dambe makuwa
1:38
Wata muguwar muhawara Akan Dambe Gurumada da Bakude
16:37