Тёмный
No video :(

Babu wanda ya ba mu kudi, mu malamai za mu je mu ga shugaban kasa - Sheikh Daurawa 

DCL Hausa
Подписаться 81 тыс.
Просмотров 8 тыс.
50% 1

Dalilin da ya sa nake son malamai su hadu domin ganin shugaban kasa kan tsadar rayuwa - Sheikh Daurawa

Опубликовано:

 

26 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 25   
@muhamedadamu7752
@muhamedadamu7752 Месяц назад
Dan allah dan allah aduba yanayinda sokoto tagabas takeciki wlh bayaki akeyiba da yan bindiga sojoji ariga ansayiso babo ruwanso da yan bindiga iya mota tazu sukarbe niara 100.200.aman. Wlh baso fada da yanbindiga g
@ibrahimsuleimangmbtv9577
@ibrahimsuleimangmbtv9577 Месяц назад
Gaskiya manyan nigeria azzalumaine basa jin magana ku bari mushi uwarsu kasar tawatse kowama ya resa zamu shi uwarsu wlh
@user-cf9lw9le6g
@user-cf9lw9le6g Месяц назад
Maidai wanda yacucemu Allah yaisa
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 Месяц назад
Gaskiya ne Malam, Allah ya Saka maku da Alheri. Allah ya zaunar da Najeriya da dukkannin Kasashen Musulmi lafiya. Allah ya sa Shugaba Tinubu ya dauki matakin gyara da gaggawa domin kaucewa fitina cikin Kasa.
@MuhammadNadabo
@MuhammadNadabo Месяц назад
Dan Allah malan kudina kokarin saikun fahimtar dasu,zagi suka iya kuma zagi zasu cigaba dayi.mudai kune jagororinmu
@UmarMuhammad-qn7mm
@UmarMuhammad-qn7mm Месяц назад
Allah ya sa mudace duniya da lahira
@sanimusaumar6731
@sanimusaumar6731 Месяц назад
Karya kake wallahi Kuna ansar kudi... Azzalumai kawai
@hamisu-gambo
@hamisu-gambo Месяц назад
Allah sakawa malan da Alkhari
@Ibrahimaat
@Ibrahimaat Месяц назад
Angaida Malam Fada, tunda me kuke jira
@IsmailNasir-kt9nc
@IsmailNasir-kt9nc Месяц назад
Wai idan basaji basugani
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 Месяц назад
Wayannan bangarorin da Malam ya lissafo sunfi ko sanin halin da al'umma suke ciki, amma mutane ne da Kwata-kwata babu Allaah a gaban su, duniya ce kawai ta dame su.
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Месяц назад
Mlm idan Mallamai sun je sun yi mgn akan temporary yunwar duniya to dan Allah su yi magana akan sa hannun da yin aikin mutanen Annabi Lut d/s a hana, abinda matasa yafi kamata su tada jijiyar wuya ba akan wani abincin duniya ne me qarewa ba Mutane mu tuba ga Allah mu dena sa6a masa sai Allah ya bamu shugabbanni nagari ko ya canja halinsu kowa yasan lefin da yake yiwa Allah
@feenasmama2710
@feenasmama2710 Месяц назад
Gobe ma a Baku taliya kuyi zabe.
@maniruadam7203
@maniruadam7203 Месяц назад
😅😅😮😅mmeememnen Em Edeenne😅
@ABBASADAUKI2
@ABBASADAUKI2 Месяц назад
Malam kawai ku kyalemu dasu dan Allah. Muna wahala fa malam, kawai karma su gyara a kyalemu dasu, wallahi tallahi mun nisa bama jin kira malam, masifar tayi masifa, su dawo da farashin kayan abinci irin nada da kudin man petrol da kudin makaranta. Rayuwa tayi sauki, idan bazai iyaba ya sauka kawai, suma "yan majalisa sunfi kowa ma lalacewa, yawancinsu su ake hada baki dasu. Kawai a ruguza tsarin qasar gaba daya, tinubu da sanatoci da wakilai duk su sauka, su sauka kawai tunda sun kasa
@shamsuddeensaleh3935
@shamsuddeensaleh3935 Месяц назад
Ku fada musu su shiga hankalin su saboda an kai mu bango. Idan kuma ba haka ba toh zamu ci uwar su wallahi
@omaruyusufu9866
@omaruyusufu9866 Месяц назад
Yaudara.sunga zanga zanga bazai nassara ba.Darajan su yapadi.sunason a che sune suka hana.Sunga hawsawa da ibo da yan satkiya baza su pito ba.
@africanindustries3708
@africanindustries3708 Месяц назад
Dankwangila. Sauna
@adamkabir6685
@adamkabir6685 Месяц назад
Inde kuna tunanin tinubu zeji maganrku toh kun yaudari kanku.
@user-ur7jf4se9e
@user-ur7jf4se9e Месяц назад
To daman ai da kunyi wajibun ku da hakan batafaru ba tun farko
@aliabubakaralidamalibaba970
@aliabubakaralidamalibaba970 Месяц назад
Karfa kuje a baku kudi a toshe muku baki dan ba karamin aikin ku bane
@shamsuddeensaleh3935
@shamsuddeensaleh3935 Месяц назад
Wallahi haka suke
@adamkabir6685
@adamkabir6685 Месяц назад
Da alama malamai zasi amfani da wannan domin samun damar ganin shugaban kasa. Kuma yakmata malamai su sani wlhy matasa sun fisu san Nigeria, sun fisu wayewa akan abubuan da ke farua a duniya.
@SHAAYAUAHMEDAHMED
@SHAAYAUAHMEDAHMED Месяц назад
To wannan shiya kamata kuma ku gayamusu da zafi zafi karku boyemusu
@almahdialmahdi5545
@almahdialmahdi5545 Месяц назад
تكفرون العلماء والمشايخ والصالحين وتحرمون المظاهرات لأنها قد تؤدي إلى سقوط الهتكم!!!/نيامي عاصمة النيجر
Далее
ЛОВИМ НОВЫХ МОНСТРОВ В LETHAL COMPANY
2:42:22
Garin Da'if Tare da Manyan Malamai
37:17
Просмотров 55 тыс.
Yadda Yaran Uba Sani Suka Ci Zarafina Kan El-Rufa'i
9:55
Bawa Direba (Dr. Mamman Shata)
10:22
Просмотров 540 тыс.