Тёмный

BAYE FALL TA RIHIN SANE Wannan full length 

SULTANJGN
Подписаться 20 тыс.
Просмотров 14 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

23 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 43   
@nurradeenng2878
@nurradeenng2878 6 месяцев назад
❤ inanka sosai da shirye shiryenka❤
@musty470
@musty470 7 месяцев назад
Gaskiyar magana suna sallah kuma Ni ina zama neh Anan Senegal 🇸🇳🇸🇳🇸🇳 kawai de irin Yan zamanin sune basayi dan Ko Acikin Dariqar Tijjaniyya Awai wanda suke batawa sheikh Ibrahim NIASS suna wanda Akafi sanin su da yan Haqiqa Amma Azahirin gaskiya suna sallah Ko ina Akwai Bata gari Allah yasa mu fahimta Abunda kuma mukayi kuskure Allah ya yafe mana 🙏🇸🇳🇳🇬
@gaskiya_tafi_kwabo
@gaskiya_tafi_kwabo 7 месяцев назад
Wlh baye fall na aynahi. Ci kyakken zaka same shi dogo qato bashida wunwa. Kai da ka ganshi babu tsoro azuqatun su. Sai karfi. Da malamin su ya basu umar ni. Wllh sai sun cika. Kada za'a mutu. Suna da tsantsar biyayya ga malaman su😢😢 sbd dama asalin almajirai ne na babban malamin touba.
@aminumukhtar
@aminumukhtar 6 месяцев назад
Lalle kasan baye fall
@gaskiya_tafi_kwabo
@gaskiya_tafi_kwabo 6 месяцев назад
@@aminumukhtar a cikin garin touba nayi kuruciya ta 😂. Yanzu haka ina cikin garin touba 🤗🥰
@gaskiya_tafi_kwabo
@gaskiya_tafi_kwabo 7 месяцев назад
Wllk ko yanzu ta wata fuskar bay fall barazana ne ga kasa. Basi bin doka. Basa tsoron gwamnati. Suna shan giya. Ko sun kashe mutun ba'a komi wllh. Ni ganau ne. Ba jiyau ba😢😢
@aminumukhtar
@aminumukhtar 6 месяцев назад
Akwai masu Sallah murid baye fall sune basu Sallah basu azumi haka suke fada
@silexmanet8746
@silexmanet8746 5 месяцев назад
Apparemment ils ont consacré toute leur vie à leurs professeurs coraniques
@FaisalYahayawasai
@FaisalYahayawasai 6 месяцев назад
Allah mai iko
@gaskiya_tafi_kwabo
@gaskiya_tafi_kwabo 7 месяцев назад
Amman fa baye fall kala-kala ne. Akwai masu azumi da sallah. Wa'inda basa sallah da azumi. Sunfi tsautsauran ra'ayi😢. Ko sheri sun kayi ma take yanke zasu kashe ka. Kuma gwamnati ba abinda ta iya😢😢
@YusufMamuda-ig9rf
@YusufMamuda-ig9rf 7 месяцев назад
Allah ya sa mudashe 🙏
@zakarahamza2256
@zakarahamza2256 6 месяцев назад
Basa Sallah ina tare dasu a kulun
@HassanejimoDRJ
@HassanejimoDRJ 10 дней назад
Sosai
@BabanGibirima
@BabanGibirima 6 месяцев назад
Inason tarishi shehu ibrahim inyass
@IdrisAlhaji-rn1ju
@IdrisAlhaji-rn1ju 6 месяцев назад
Allah ya saka da alkhairi 🙏
@PANDA_336
@PANDA_336 7 месяцев назад
Baka Bamu tarihin mutanen Shek Ibrahim inyass
@gaskiya_tafi_kwabo
@gaskiya_tafi_kwabo 7 месяцев назад
r t a❤
@gaskiya_tafi_kwabo
@gaskiya_tafi_kwabo 7 месяцев назад
Ya bada saidai ba ci kyakken bane😂
@auwalabubakarAbubakar-bk6od
@auwalabubakarAbubakar-bk6od 7 месяцев назад
Masha Allah
@Issacisse-zn2pl
@Issacisse-zn2pl 7 месяцев назад
Merci namiji ❤❤❤❤❤❤
@OvmarnohNoh
@OvmarnohNoh 6 месяцев назад
L❤❤❤❤❤
@zakarahamza2256
@zakarahamza2256 6 месяцев назад
Ama sunayin juma'a
@aminumukhtar
@aminumukhtar 6 месяцев назад
In Sunga dama suna zuwa jumaa Sallah baya damesu ba su shehunansu ne damuwarsu
@adamumansur118
@adamumansur118 7 месяцев назад
Please sultan nazo kano yau inaso na ganka in kana da lokc ina RAYHAAN hotels ngd
@sanoussiKolloma
@sanoussiKolloma 7 месяцев назад
Duniya kenan
@Yackson_mx
@Yackson_mx 6 месяцев назад
Lailahaillahi
@mahamanfatima320
@mahamanfatima320 7 месяцев назад
Allah sa mu dace
@Yacouba1
@Yacouba1 7 месяцев назад
Tofa kaji wata sabuwa ko
@IbrahimTamake
@IbrahimTamake 6 месяцев назад
Gaskiya saura suna salla saura basayi
@gaskiya_tafi_kwabo
@gaskiya_tafi_kwabo 7 месяцев назад
Eh. Basa azumi basa sallah. Amman kullun m. Cikin hidimar malaman su suke. 😂😂
@aminumukhtar
@aminumukhtar 6 месяцев назад
Akwai bada hadiya duk sati
@mubarakrasheed6787
@mubarakrasheed6787 7 месяцев назад
Kai bincikenka baiyi ba domin Google bazai baka bayani akansuba sosai kanemi masujin yaren garin kayi hira dasu akwaisu a 9ja har a Kano akwaisu musulmaine na kwarai kuma yan Qadiriyyane
@STYrap.haussa
@STYrap.haussa 7 месяцев назад
Ni a Senegal nake nasansu 1:09
@suleimangane8175
@suleimangane8175 7 месяцев назад
Tastuniya kenan😂😂😅😅 dukkansu haukan banzane kawai. Idan zasubar shegun shehunai subi annabi, dayafimusu.
@mahamatmahamst5628
@mahamatmahamst5628 7 месяцев назад
Nagode
@HassanUsaini-en4xv
@HassanUsaini-en4xv 7 месяцев назад
🎉🎉🎉
@adamumansur118
@adamumansur118 7 месяцев назад
Please sultan nazo kano yau inaso na ganka in kana da lokc ina RAYHAAN hotels ngd
@adamumansur118
@adamumansur118 7 месяцев назад
Please sultan nazo kano yau inaso na ganka in kana da lokc ina RAYHAAN hotels ngd
@sultanjgn
@sultanjgn 6 месяцев назад
Kai min dm. A TikTok
@adamumansur118
@adamumansur118 7 месяцев назад
Please sultan nazo kano yau inaso na ganka in kana da lokc ina RAYHAAN hotels ngd
@sultanjgn
@sultanjgn 7 месяцев назад
Kaimin mgn a tiktok ko Instagram
@adamumansur118
@adamumansur118 6 месяцев назад
Ok
Далее
Part 3 muammar GADDAFI
4:32
Просмотров 20 тыс.
Messi zarginsa da ake da kungiyar asiri!
3:28
Просмотров 19 тыс.
Never skip this muscle !! 😱😱
00:13
Просмотров 994 тыс.
Innalillahi sojan da aka kora wato suleiman s …..
3:42
Shirin Ra'ayin Malamai kan fadar Isra'ila da Hezbollah
30:31
Rema part2#nigeria #hausa #viralvideo #sultanjgn
2:01
Never skip this muscle !! 😱😱
00:13
Просмотров 994 тыс.