Hakane amma yafi alkhairy kai shiru d bakinka saboda kasan yanzu muna wani lokaci da mutane zalunci yay musu yawa kada aimaka wani makircin ta hanyan sihirinda zai zama ya cutar d rayuwarka kana matashi a lkcn daya kamata ace kana qoqarin gina rayuwa shiyasa nabaka shawara d kazama mai kama bakinka akan yawan magana irin haka