Malama Dillaliya. Kina Burgeni Wallahi. Daga Ganinki Anga Ba Fulatana Kamar Dangin Mama Ta. Cigaba Da Yin Kolliyarki. Halayar Mutanen Mu Hausa/Fulani Na Najeriya Da Afirka Baki Daya Haka Yake. Ba Sa Son Suga Mutum Mai Shaikaru Da Girma Mai Kolliya Da Rike Jikinsa Yadda Ya Kamata. Amaryar Kamaye Cigaba Da Yin Kollyarki. Allah Ya Qara Taimako Da Daukaka.
Inasan ki Hajiya kyauta bani labarki dan Allah i love You Hajiya kyauta ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️