Тёмный

Da Gaske Ne Malam Yayi Akidar Shi'a.?. | Waye Malam Daurawa 06 

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Подписаться 126 тыс.
Просмотров 84 тыс.
50% 1

Tambayoyi
1. Shin Wani Malami ne ya yiwa Malam Tasirin Da Yasa Ya Canja Salon Da'awarsa.?
2. Shin Malam Yana Da Shaidar Kammala Karatu (Certificate) na Jami'a.
3. Alakar Malam da Wannan Manyan Malamai
Dr. Ahmad Bamba ( BUK )
Mal. Aminuddin
Sheikh Abdulwahab Abdallah
Prof Kabiru MK Yunus ( BUK )
Alaramma Umar Adakawa ( Malam Tsoho )
4. Alakar Malam Da Muslim Brothers
5. Shin Da Gaske Ne Malam Yayi Akidar Shi'a
A wannan shirin zaku kasance tare babban bako Malam Aminu Ibrahim Daurawa, babban malamin addini, kuma shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Najeriya.
Mun tattauna batutuwa masu mahimmmaci da suka shafi rayuwarsa, karatunsa, tsarin aikin da'awarsa da koyarwarsa, aikinsa na hukumar Hisbah, da kuma wasu batutuwa da suka shafi al'umma na yau da kullum. Ku kasance da wannan shafi namu domin samun cikakken shirin.
@rumfarafrica

Опубликовано:

 

22 ноя 2023

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 78   
@adamuyunusa01
@adamuyunusa01 10 дней назад
❤ Masha allah 🙏 ba'rakallahu fikum 🤲
@mahamadboube6470
@mahamadboube6470 5 дней назад
ماشاء الله تبارك الرحمن
@YassineTassiou
@YassineTassiou 6 дней назад
Alahu akbar 🕋
@abdullahiisah5306
@abdullahiisah5306 2 месяца назад
Ma Sha Allah
@hussainiusman7644
@hussainiusman7644 28 дней назад
Masha allahu❤
@Al-hasnaweyTV
@Al-hasnaweyTV Месяц назад
Barakallahu feekum
@abdulmajidyahayamusa4809
@abdulmajidyahayamusa4809 6 месяцев назад
Gaskiya bata buqatar ado🎉.. Ilimi yayii albarka.
@sarahneino2313
@sarahneino2313 7 месяцев назад
Assalam alaikum Malan barka Ina muku fatan alheri wly Malan Idan ina sauraron Ku kamar mahaifina na mini Magana Allah jikan chi da rahama . Koda raina a bace wly Malan Idan na kuna wa'azin Ku saï ijin kamar kuna Magana Dani . Malan Allah saka da alheri Allah kara lafia da nisan kwana domin ina ma Malan kallon mahaifina
@abdul-basidsaadanbantaje5392
@abdul-basidsaadanbantaje5392 7 месяцев назад
Allah mishi rahama
@NafeesaMB-fh3yp
@NafeesaMB-fh3yp 2 месяца назад
Arrahman Arrahim Allah ya jikan shi yasashi a ajjannatul firdaws
@smantv5707
@smantv5707 Месяц назад
hi
@user-qf7ry8up5z
@user-qf7ry8up5z 7 месяцев назад
Masha Allah
@idrissaadoumtahirou
@idrissaadoumtahirou 7 месяцев назад
Masha Allaih malam amonu Ibrahim daurawa Allaih ya Bada basira❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@NAOCOUTURE
@NAOCOUTURE 2 месяца назад
Masha,, Allahou ❤❤❤❤❤
@isahibrahimkantsi7631
@isahibrahimkantsi7631 2 месяца назад
Masha Allah fantan alkairi malam
@UmarHashimNagwandu-px9sq
@UmarHashimNagwandu-px9sq 2 месяца назад
Ma.sha Allah
@aliabdoumoussa2937
@aliabdoumoussa2937 2 месяца назад
Allah ya tsare malam
@abdulrahmanharuna9491
@abdulrahmanharuna9491 7 месяцев назад
Allah ya Karawa Malam lafiya da nisan kwana.
@kassimoumamanesani2622
@kassimoumamanesani2622 7 месяцев назад
𝐌𝐚𝐬𝐡𝐚 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 ❤
@BilkisuMuhammad-oc8fl
@BilkisuMuhammad-oc8fl 2 месяца назад
MashaAllah
@user-nx9oh7cg2h
@user-nx9oh7cg2h 2 месяца назад
Mã shã ALLAH ! ALLAH ya kara taqawa ya sheikh.
@Aoudoualhadjmazou
@Aoudoualhadjmazou 7 месяцев назад
Masha allah❤❤❤❤❤
@user-ss8fy2rh6d
@user-ss8fy2rh6d 2 месяца назад
Macha Allah ❤❤❤
@hajiyajamilasaudiya6957
@hajiyajamilasaudiya6957 2 месяца назад
Allah ya tsare malam Masha allah
@UmmuIdris-cg9qz
@UmmuIdris-cg9qz 7 месяцев назад
Maa shaa Allah 🥰
@IliyasuIsmail-yl6bm
@IliyasuIsmail-yl6bm 7 месяцев назад
Masha Allah Allah ya karawa mln lfy da Nisan kwana
@UmmulkulchumiAhmadBabuba
@UmmulkulchumiAhmadBabuba 2 месяца назад
Masha Allah long Life Mlm Daurawa
@user-zy4cc6yo4d
@user-zy4cc6yo4d 6 месяцев назад
Masha Allah ml.
@hassanmusasada4251
@hassanmusasada4251 7 месяцев назад
Malamin gaskiya kenan❤❤❤
@AdoDabeAminatou-zj6go
@AdoDabeAminatou-zj6go 7 месяцев назад
Allah ya karawa malan shekaru masu Albarka
@kbdjbknx6360
@kbdjbknx6360 7 месяцев назад
Masha allah allah yakarawa rayuwa albarka ❤
@MoayadZaher
@MoayadZaher 24 дня назад
❤❤❤
@ummusalmaabubakarkita2416
@ummusalmaabubakarkita2416 7 месяцев назад
MashAllh❤❤❤
@professormalik37
@professormalik37 2 месяца назад
Khairan
@professormalik37
@professormalik37 2 месяца назад
Ahsan
@HalimaIsahwafa
@HalimaIsahwafa Месяц назад
Ma Sha Allah 🙏 Allah ya sah mu dace🙏🙏
@SwaibaAliyu
@SwaibaAliyu Месяц назад
Dan Allah Ina son lambar malan
@ahmadMuhammadmustapha-oh7pf
@ahmadMuhammadmustapha-oh7pf 2 месяца назад
Allah ya kara lfy yasa a cika d imani
@MOHAMMEDHASSAN-np1sv
@MOHAMMEDHASSAN-np1sv 2 месяца назад
masha allah yaja zamanin malam
@mctomn3833
@mctomn3833 4 месяца назад
Allah yakara ilimi da Nisan kwana mallam allah kara basira da hasken ilimi
@JAMAL_DIARY
@JAMAL_DIARY 2 месяца назад
اللّهُـمَّ بارِكْ الحمد الله
@DahiruIdris-xx3ru
@DahiruIdris-xx3ru 2 месяца назад
Masha Allah Allah ya karawa mln lfy da nisan kwana❤❤❤
@user-fi5eo4qt2o
@user-fi5eo4qt2o 7 месяцев назад
مسا ء الله
@user-fi5eo4qt2o
@user-fi5eo4qt2o 7 месяцев назад
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@haulatuIbarahim
@haulatuIbarahim Месяц назад
❤❤❤❤
@user-nt3uz6in3p
@user-nt3uz6in3p 7 месяцев назад
جزاكم الله خيرا
@AyubaSuleimanLawan
@AyubaSuleimanLawan 2 месяца назад
Allah yakarawa malam lfy
@abdulmalikjdanwata5472
@abdulmalikjdanwata5472 2 месяца назад
A a, Mallam baiyi aqidar Shi'a ba, "brother Muslim" yayi...
@user-ys1wv8tg4j
@user-ys1wv8tg4j 2 месяца назад
Allah sake da alkairi
@hadizamohammadgimba5943
@hadizamohammadgimba5943 7 месяцев назад
Don Allah ina son number din malam daurawa 🤲
@fatimamohammed4026
@fatimamohammed4026 7 месяцев назад
Wh yar uwa nima na dade ina neman number malam amma har yanzu ban samuba wlh ina da wata matsala inaso ya war ware mini ita a taimaka mana don allah 🤲🤲
@ZainabKhalifa-cw9fi
@ZainabKhalifa-cw9fi 28 дней назад
Nima dun ALLAH ataimaka min da number inason intam bayeshi. Dun ALLAH atai makeni dashi inada abunda nakeson ya warware min mungode
@shamsuddeenibraheem6012
@shamsuddeenibraheem6012 25 дней назад
inada ita
@Sulaimankhalil34
@Sulaimankhalil34 2 месяца назад
❤❤
@yahayausman-rz5yl
@yahayausman-rz5yl 7 месяцев назад
Allah kara lafiya
@user-oo1lv9sh7x
@user-oo1lv9sh7x 2 месяца назад
🎉
@AbubakarAdam-ml5vc
@AbubakarAdam-ml5vc 2 месяца назад
Salam mln na kasance masoyinka tunda dewa amma na taba tsanarka saboda kuma na zageka saboda shekarau amma na dade da gane kuskurena har yanzu ina kaunar dan Allah ka yafemin👏 Allah yasa aljannace makomarka❤❤❤
@AhmadAbdulrasheedBala
@AhmadAbdulrasheedBala 2 месяца назад
Allāhumma Aameen
@AhmadAbdulrasheedBala
@AhmadAbdulrasheedBala 2 месяца назад
Allāhumma Aameen 🤲
@adamuyunusa01
@adamuyunusa01 10 дней назад
Ameen ya hayyu ya qayyum 🤲
@KhadijaShuaibu-fz3qy
@KhadijaShuaibu-fz3qy 2 месяца назад
Allahu akabar
@AbubakarHussain-em1ix
@AbubakarHussain-em1ix Месяц назад
Malama
@aminuyahayagora9016
@aminuyahayagora9016 2 месяца назад
Assalamualaikum malam barka da wannan lokaci Allah yakarawa malam lafiya tambayata itace ya akeyin karatun wankan janaba da larabci
@AtmaneIssa
@AtmaneIssa Месяц назад
Assalam aleykum Dan Allah inason lambar malam
@IsaSulaiman-dg3ij
@IsaSulaiman-dg3ij Месяц назад
Ashe girmama mutane muta ne kaima yana burge ka saidai kash! Baka tasirantu da Shaikh Abdulwahab ba.
@nashbash5573
@nashbash5573 7 месяцев назад
Allah yabada niisan kwana sheik Aminu dawrawa
@user-dy3us6cz7z
@user-dy3us6cz7z Месяц назад
Godiya Muke
@FATIMAMUSAALASKA
@FATIMAMUSAALASKA Месяц назад
Interstate
@InspirationalJigsawPuzzl-ih9fc
@InspirationalJigsawPuzzl-ih9fc 2 месяца назад
Aslm
@user-yu5px2rd6p
@user-yu5px2rd6p 7 месяцев назад
Sheikh Daurawa game da Shi,anci ko Burazancidai kayi dungu
@abdullahiismaila8284
@abdullahiismaila8284 Месяц назад
Kaji wai an yaudari Jamiar Azhar ? Wannan wallahi BA gaskiya bane, saboda Malaman da sukayi waccan littattafan sunfi Ka ilimi ta kowane bangare. Saboda haka sai dai Ka yaudari jahilai
@rabiatjiddah6038
@rabiatjiddah6038 2 месяца назад
Masha Allah
@BilkisuMuhammad-oc8fl
@BilkisuMuhammad-oc8fl 2 месяца назад
MashaAllah
@sagirabdullahi7601
@sagirabdullahi7601 Месяц назад
❤❤❤
@hussainadanlamiabubakar7761
@hussainadanlamiabubakar7761 2 месяца назад
Masha Allah
@ummisunusibaffa-xc9ml
@ummisunusibaffa-xc9ml 7 месяцев назад
Masha Allah
@abdulkadirbashir7972
@abdulkadirbashir7972 7 месяцев назад
Masha Allah
Далее
Tambayoyi da Amsa: 321 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
28:49
⚡️Uylanishim kerak, sovchilikka borasizmi?...😅
00:50
100❤️
00:19
Просмотров 2,2 млн
Tambayoyi da Amsa: 186 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
21:58
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa || TUSHEN ARZIKI...
56:34
Просмотров 384 тыс.
FALALAR SALLAR SHAFA'I DA DA WUTURI
18:23
Просмотров 141 тыс.
TAMBAYOYI DA MA'ANONINSU DAGA SHEIKH AMINU DAURAWA
29:33