Wannan saka gashin da kuke ai shima rashin kamun kaine ba wanda yasan ranar mutuwar yanzu in mutuwa tazo miki da gashin nan a kanki me zakije kicewa Allah gashi kin wahalar da masu yiwa gawarki tsifa, Allah ya tsinewa me karin gashi wallahi kuci gaba
Gaskiya kina jin kai ko a fili sbda nagani a bikin Salma Hassan matar Dan Musa amma ni ba matsalata bace in an muku tambaya ku ringa fadar gaskiya kawai ba wanda zai dake ku