Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan masana'antar fim ta Kannywood kan abubuwa da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 113, mun tattauna da tauraron fina-finan Hausa, Shu'aibu Lawan Ahmad wanda aka fi sani da Kumurci.
4 окт 2024