Ya Allah inason baiwar kan nan❤ya Allah yarufa mata asiri duniya da lahira wallahi ina kaunarta har cikin raina😊😊Allah ya nuna min rananda zan ganta❤❤❤❤
U should improve your camera angle. Sitting arrangements, streaming of questions, less meaningless questions and more technical questions. . even though viewers at Your level will fancy "somehow meaningless content" but like some of them said "I'm tired of answering this question" .. focus on those questions not asked, questions to shed light on the Journey, the hard work, challenges, coping mechanisms, Stuffs like this.
Kannywood conflict. A zango was the instrumental to the success of many actors, including Ado Gwanja, Sadik Sani Sadik, Fati Nijar, and many more. But no one cares about his situation, untill he exposed.
Assalamu aléikum warahmatullahi wabarkatuhu aisha nata ba jin hausinci a wasu lokuta da akace wa ado gwanja ya bar wakokin da yace yin bei kamata ba cin fito cinyi wasu maganganu wadanda bei kamata ba saboda ni Mohamed banaso mutu min da nice so ya din fadi wasu maganganu akan malamamu ba lokacin nan nayi fusi sosey banji dadi ba kota kota dan allah sawata a gareku siné kubar fada da malumma dan dole su gaya muku gaskiya ina matakar sonki aïshatu mei babban suna ❤abdool gaya ka issar min da sako na a wirinta ❤❤❤one love 😘😘😘😘
@@Khadijahussaini-j8z wlh na manta sunan wakar amma ta hamisu breaker ce a lokacin in kikaga najmu zakisan yanzu ta waye 😂amma kiyi search wakokin breaka watakil su sako Miki ita
😂😂😂😂 wallahi shirin nan na kalle shi yafi so goma inda yaffi birgeni wajan da kake bata labarin zuwa kauye ta'aziya da inda take bada tarihin rayuwar ta dakuma inda ake tambaya cikin tambaya