in ka cigaba da kawo wannan garan show dinka mutanei zasu daina kallon show dinka, zaka yi losing views, PPC dinka zai ragu, subscribers zasu yi gudu, income dinka a youtube kuma zai ragu, kasan irin wa inda zaka dinga kawo wa gaban duniya, wannan Guy din mugun gara nei