Dam bello allah yaqara basira yanzu yabatim binkicen dakayimana nasatar rijiyoyim mampetir datinibu yayi shine nafarko dakayi ko akwai wani mataki da masu madafan iko suka dauka akai koyaya sannan na silan garo sannan na matar ganduje sannan nakon kwaso koakwai wani abu daakeyi akai
Ina ganin wata sabuwar hanya ce ta wayar da kai da ilimantarwa da nishadantarwa,muna jin dadin salon da Dr.Bello yake amfani da shi.Kullum muna amfani da salo na bai daya ko kuwa salo na yayi.Muna godiya matuka.
Aslm Dan Bello Allah ya saka maka da mafificin alkhairi Allah ya ciyar da Kai gaba ya tsare daga dukkanin abin ki ya baka nasara a rayuwar ka muna gdy sosai