Don Allah Abdul idan kace a baka tarihi ya kamata ka bari guest din ka ya amsa. Ba sai ka fada masa yanda zaiyi ba. I think idan kace tarihin mutum ya San yanda zai amsa.... afuwan a piece of advice
Abdool gaya Ya kamata kadinga canja tsarin tambayoyi Abin zaifi daukar hankali Amma idan ya zama salon da Ake bi wajen yin tambaya kullum iri daya ne gsky Abin zai rage Armashi