Aslm Gaskiya abdul gaya Anya kuwa kana duba comments section Muna so akawo umar m sharif amma haryanzu shiru kamar anshuka dusa Allah yakara baseera abdoul gaya muna yinka daga nan Lagos state ❤
Don Allah Abdul gaya idan mutum ya cije akan za6en abunda kake bawa mutum za6i idan mutum ya tsaya kwana kwana ka dinga haqura mana idan mutum Bai za6a ba, saboda Wani za6en yana kawo rikici wllh