Тёмный
No video :(

DAGA BAKINKA SHOW TARE HORO DAN MAMA AMANAR ADAM A ZANGO 

ABDOOL GAYA TV
Подписаться 66 тыс.
Просмотров 50 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

27 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 155   
@mahamadounaino
@mahamadounaino Месяц назад
masha allah horo dan mama allah yajikan mahaifanka da gafara da rahama
@user-rk2er8qv1f
@user-rk2er8qv1f 5 месяцев назад
gaskiya nee wannan horo dan.mama iyayeba abun banzaneba inkaga dama kana.iya yafemar Amman nima nagoyi bayanka ❤
@moutariaba5927
@moutariaba5927 4 месяца назад
Allah sarki horo dan mama ni da nazata kai dan gidan ibro ne wly Allah ka jikwan iyayan'mu Amin depuis Au Niger 🇳🇪
@AboubacarAbdouSoumaila
@AboubacarAbdouSoumaila Месяц назад
Subhanalillah Allah yashiryeshi
@AboubacarAbdouSoumaila
@AboubacarAbdouSoumaila Месяц назад
Allah yajikan mahaifa kuma alfarmar annabi Muhammadou salallahu alaihi wasalam
@maishadda43
@maishadda43 5 месяцев назад
Allah yakkarama daraja Horo dan mama
@user-he8kz7zc3o
@user-he8kz7zc3o 5 месяцев назад
U are One of my favorite actor ❤❤
@HasinaUsman-mj8py
@HasinaUsman-mj8py 12 дней назад
Allah ubangiji yajikan mahaifa❤
@sirajiddis9182
@sirajiddis9182 5 месяцев назад
biyun ma gari ne kuma wlh aminu abinda yafada gaskiya ne anfi fifita yan kwallo akan jami'an tsaro kuma wlh aminu yafika amfani acikin al'umma shidai inda bai kyauta ba wannan zagin da yayi Allah ya yafe masa amin.
@un__known11
@un__known11 5 месяцев назад
Weldon bro real fans🙏🙏🙏
@AssoumaneTsayyabou-mo9ks
@AssoumaneTsayyabou-mo9ks 5 месяцев назад
Yayi horo dan mama kana alfari da anabi Mahamadou saw Allah qara kusanci
@wailumuhammad1165
@wailumuhammad1165 5 месяцев назад
Macha Allah dan mama Allah yajikan iyaye ameen ❤❤
@metre.awarou5495
@metre.awarou5495 5 месяцев назад
Masha allah gaskiya ne ❤❤❤horo dan mama.
@SoulemanAbdallah
@SoulemanAbdallah 2 месяца назад
❤❤❤yayi❤❤❤
@BINPOULANEETV1750
@BINPOULANEETV1750 5 месяцев назад
Gaskiya ne dan halak❤❤❤
@abdoulwahabhamza1543
@abdoulwahabhamza1543 5 месяцев назад
Gaskiya ne horo dan mama Amma kana iya yafemai Domin Allah ya na san mutum da yafiya da hakuri. Ka yafe mai Allah zai biyaka
@user-lj2mx4kj8g
@user-lj2mx4kj8g 5 месяцев назад
Allah ya kareka horo dan mama
@rahama___kaduna9894
@rahama___kaduna9894 5 месяцев назад
horo namu 😂😂Inaqaunarka saboda inaqaunar Adam zango❤❤❤😂
@nasirkabir7789
@nasirkabir7789 5 месяцев назад
Dan Allah a bani lambar Horo danmama, wlhy sana'o'in da yake ya birgeni.
@fatimamuhdabbakar9329
@fatimamuhdabbakar9329 5 месяцев назад
Ina da number shi
@un__known11
@un__known11 5 месяцев назад
@@fatimamuhdabbakar9329 ok dan Toru mana yanxu
@fatimamuhdabbakar9329
@fatimamuhdabbakar9329 5 месяцев назад
Kuma naji yafadi wata number karshan video
@un__known11
@un__known11 5 месяцев назад
@@fatimamuhdabbakar9329 ok ama dai baki Nada ita ba
@DankaraminsuAuta
@DankaraminsuAuta 4 месяца назад
Horo dan mama arage alfahari Shifa Allah nakowane Allah yasa mudace duniya da lahira alfarmar Annabi Muhammad s a w Amin yahayyu yakayyum
@abbakaryahaya1541
@abbakaryahaya1541 5 месяцев назад
Masha Allah
@user-cj8rf9cd2r
@user-cj8rf9cd2r 4 месяца назад
Nagode dan mama allah yakara muna soyayya shugaban halitta annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama
@sulaimanibrahim4614
@sulaimanibrahim4614 5 месяцев назад
Nice na mama Amanar zango
@moumouniaboubacar2993
@moumouniaboubacar2993 5 месяцев назад
Horo dan mama 😂😂😂😂😊
@balaaliedo243
@balaaliedo243 2 месяца назад
I like this guy ❤❤
@umarjibrin8473
@umarjibrin8473 5 месяцев назад
Amanar Adam a zango ❤
@auwalmusa9511
@auwalmusa9511 5 месяцев назад
ALHMDLLH S A W PATAN ALKHAIRI AKODA YAUSHE MY BOSS
@ABDOOLGAYATV
@ABDOOLGAYATV 5 месяцев назад
Thank you bro
@un__known11
@un__known11 5 месяцев назад
@@ABDOOLGAYATV sai mai gd
@user-kp4qy3ez1n
@user-kp4qy3ez1n 5 месяцев назад
Abdul kaima baka da damuwa ❤❤❤
@jibrinyahaya7823
@jibrinyahaya7823 5 месяцев назад
Horo kai dan Abuja ne wallahi nasanka 18yeas back wallahi
@MouSea-kh5ng
@MouSea-kh5ng 5 месяцев назад
Gaskiya Sana'a tafi maula
@jabirattahiru
@jabirattahiru 5 месяцев назад
Allah y tsare horo d mm
@hafsatbarma1219
@hafsatbarma1219 5 месяцев назад
Assalam aleykum Ina maiga gaisuwa ta zuwa ga horo dan maman Allah ya jikan iyaye da rahama yasa aljana makoma shiryashiryaka na bani nishadi allah ya stare ga gaisuwata daga Marocco zuwa Nigeria ga horo amanar Zango. Asayamin fara da guguru 😅😅😅
@user-et6ul3up1z
@user-et6ul3up1z 5 месяцев назад
Horo dan mama ❤❤❤
@samiratingah787
@samiratingah787 5 месяцев назад
Amenu is crazy man
@shafaatudauda2633
@shafaatudauda2633 5 месяцев назад
Love you 😘🤣🤣🤣
@zaharaddeenkasim9122
@zaharaddeenkasim9122 4 месяца назад
Maganar gida da yayi wannan gaskia neh yanada gida a jiwa...
@AichatouGambo-dn3eg
@AichatouGambo-dn3eg 5 месяцев назад
Abdul kake kowa wanga ba dai dai ne ba.kasan aminu da horo basu magana bey kamata kakawo magana aminu ba.ba ahaka.kage kayi tanbayaka ga horo kai tsayé.kaga kawai dan katado da zamné tsayé .
@user-bt3sw7zo9f
@user-bt3sw7zo9f 5 месяцев назад
Na gode dan mama amanar a zango
@user-cj3vz8ru5q
@user-cj3vz8ru5q 5 месяцев назад
Allah ya kare ka horo dan mama
@hafsatbarma1219
@hafsatbarma1219 5 месяцев назад
Wallah wallah wallah inasan fara da zan iyayasamu da nasaye an aikomin da inta Marocco
@rahama___kaduna9894
@rahama___kaduna9894 5 месяцев назад
kidauka number shi
@hafsatbarma1219
@hafsatbarma1219 5 месяцев назад
Banagane turancinki France nakeji
@user-me4ev7ow7k
@user-me4ev7ow7k 5 месяцев назад
ta nawa kike buƙata ne
@yarimadangata531
@yarimadangata531 5 месяцев назад
Allah ya kara lfy❤ dan mama
@balabobo425
@balabobo425 5 месяцев назад
Wlh dan mama kai amanar zango ne allah yakara matsayi ameen
@user-bl2ip1vt6g
@user-bl2ip1vt6g 5 месяцев назад
SALLALAHU ALEHIN WASALAM ❤
@Ibrahimaat
@Ibrahimaat 3 месяца назад
Horo Dan mama Ayi hakuri adaure
@MustaphaaliAli
@MustaphaaliAli Месяц назад
❤❤❤❤❤
@ukashatumahmudahmad5836
@ukashatumahmudahmad5836 5 месяцев назад
Abdul ya kamata ace ka dakatar dashi haka saboda nan gurin sana,ar kane ba wajan ramuwa bane, shine ka,ida na aikin jarida
@user-ol6bo8ns9x
@user-ol6bo8ns9x 5 месяцев назад
Macha Allah Allah yasanya alkairi kuma Allah yajikan Muslim
@un__known11
@un__known11 5 месяцев назад
Ameeeen thuumaa ameeeen
@hussainiusman7644
@hussainiusman7644 5 месяцев назад
Very good❤
@user-jp3dv8te5l
@user-jp3dv8te5l 5 месяцев назад
Tofah hhh allah dai yakara rufah asiri
@tassioushayibou946
@tassioushayibou946 5 месяцев назад
Gaskiyane dan mama❤❤❤❤❤❤
@abdulrazaksurajo8136
@abdulrazaksurajo8136 5 месяцев назад
Allah ya taimaka Huron Dan mama kayi dai dai ❤❤❤
@umarsidi1272
@umarsidi1272 3 дня назад
Horo
@NAJIBLAWALMUHAMMAD
@NAJIBLAWALMUHAMMAD 5 месяцев назад
Kaifa abunda kake fada akan Aminu wanna Dakakeyi yafi nashi Wanda yama
@samiradauda7718
@samiradauda7718 5 месяцев назад
Ka maida masa amswr cikin ruwan sanyi😂😂😂
@user-cc9ft1yu6g
@user-cc9ft1yu6g 5 месяцев назад
yesss👍👍👍👍👍
@user-ki9rz8sl8l
@user-ki9rz8sl8l 5 месяцев назад
😂😂😂😂
@zaharadeenabubakar3249
@zaharadeenabubakar3249 5 месяцев назад
Wllh ni da inayinsa Amma tunda yataba zango Wllh wllh yanzu kokadan banayinsa
@un__known11
@un__known11 5 месяцев назад
Dama tunda bason sa kake bah mlm
@Khadijasarakitv
@Khadijasarakitv 4 месяца назад
❤❤❤❤
@gamzakinwaka4434
@gamzakinwaka4434 5 месяцев назад
Allah Kara Girma Horo
@aminoua13a3ae4
@aminoua13a3ae4 5 месяцев назад
Ahankali gayannan yana gayama abdul magana
@user-mf7lj7fj4q
@user-mf7lj7fj4q 5 месяцев назад
Gaskiya ne ❤❤
@samiratingah787
@samiratingah787 5 месяцев назад
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@hussainiusman7644
@hussainiusman7644 5 месяцев назад
Adam a zango Ka gode allah
@ArabarabauarabIbassra
@ArabarabauarabIbassra 5 месяцев назад
Abdul gaya inayinka❤n'a gaba garzali miko
@user-ye2xk8es1f
@user-ye2xk8es1f 5 месяцев назад
Dan Allah in kana son annabi to kacire wanan askin dan ANNABI s a w ya hana koma ka yafewa wancen mutumin dan Allah
@user-vj7ts3bo7y
@user-vj7ts3bo7y 5 месяцев назад
Macha'allah ❤❤
@hafsatnasiryakubu5462
@hafsatnasiryakubu5462 5 месяцев назад
Gaskiya shima be kyauta ba yacce yaiwa babanka wannan adduar
@ghaddafikhassim543
@ghaddafikhassim543 5 месяцев назад
Aradu ten xero
@abubakarshehuboyi7891
@abubakarshehuboyi7891 5 месяцев назад
Horo wallahi Kaine Mai hassada, baka fahimta inba jaki ba, kaje kasake kallon videon zaka fahimci Mai yake nufi
@user-bi4fd7ol4q
@user-bi4fd7ol4q 5 месяцев назад
Aslm waiwannee googoro
@SsalamahamadAhmad-wk3et
@SsalamahamadAhmad-wk3et 5 месяцев назад
مشاءالله
@HarunaSuleeman-je4th
@HarunaSuleeman-je4th 5 месяцев назад
Hhhhhhh Dan mama
@Mrsjmoonhome
@Mrsjmoonhome 5 месяцев назад
Nifa baya sallah shi ne ya tabamin zuciya dan Allah ayi masa nasiha ya soma sallah domin uta ce nurul azim ga dukkan ayyukan bayi.
@makiabdou
@makiabdou 5 месяцев назад
gaskiya horo wawane
@albakariali3532
@albakariali3532 5 месяцев назад
Yana da surutu sosai kuma ba ahaka ake amsa tambaya ba. Idan za'a tambayeka sai kabari ayima tambayan idan ya kare sai ka amsa
@Jarvis1_strongest
@Jarvis1_strongest 5 месяцев назад
Keep going, insha allah before 2025 you will reach 100k subs by the grace of god ❤❤❤❤❤
@samiratingah787
@samiratingah787 5 месяцев назад
Amenu is crazy
@BashirBashir-od3kc
@BashirBashir-od3kc 5 месяцев назад
Good oga ya'u
@baraatouabou3953
@baraatouabou3953 5 месяцев назад
😂😂😂😂in an baka ɗari ka bada dubu 60k wayo ciki na horo dan Mama Kenan ka sa ni dariya sosai Allah ya jikan mahaifa
@HassanUmar-mw5mw
@HassanUmar-mw5mw 5 месяцев назад
Amanar Adam a zango Allah yakaramaka nisan kwana 😂❤
@hafsatnasiryakubu5462
@hafsatnasiryakubu5462 5 месяцев назад
Kaji tsoron Allah zakace zaka rantse da al kurani,ba ruwanka ko haramun yakeci ina ruwanka kayi rantuwa kaje ka hadu da Allah
@AliBss-yv4db
@AliBss-yv4db 5 месяцев назад
Ina yinka nawa
@user-qq8ds6er7l
@user-qq8ds6er7l 5 месяцев назад
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@Bashirnuhu-r1l
@Bashirnuhu-r1l Месяц назад
Yy
@user-nz4kf5it8q
@user-nz4kf5it8q 5 месяцев назад
Abduol Gaya misa wortamutu kakunta Kazama maisulhu dayafima
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 5 месяцев назад
Ai labarinka yatambaya bana Aminu ba kode kaidin bakada labarine😂😂😂
@zankutv
@zankutv 5 месяцев назад
ALLAH YAKARA DAUKAK HORO DAN MAMA
@abdulmdktv5197
@abdulmdktv5197 5 месяцев назад
Nima nasan sanaar abdul gaya ba iya horo ba ma😂
@MUSTAPHABALAMADRID
@MUSTAPHABALAMADRID 5 месяцев назад
Abdul Gaya Ina GODIYA Domin burina NA Kiran Hiro Dan mama in Yi masa GAISUWA ya cika ta dalilin Yin fira DA shi Allah ya Kara daukaka
@user-yd2rs4zx1x
@user-yd2rs4zx1x 5 месяцев назад
Barka😂😂😂😂
@Halimatou291
@Halimatou291 5 месяцев назад
Wallahi gaskiyane baya sallah nima sheda ce
@MHausa
@MHausa 5 месяцев назад
Ka ce oga aminu ya baka jarin gurguru
@user-pg9uk8xl4y
@user-pg9uk8xl4y 5 месяцев назад
😅😅😅😅😅 horo dan iskane wallahi
@abdulrrahamanyunusamuhamma3419
@abdulrrahamanyunusamuhamma3419 5 месяцев назад
Abdoul gaya dan allah a dauko mana aminu j town 😂😂
@user-pu9dv4wq3d
@user-pu9dv4wq3d 5 месяцев назад
😂😂😂😂😂واوا
@saminousaminou4082
@saminousaminou4082 5 месяцев назад
Bakasn minene Quraniba wawajaki Qurani babusabatu ciki sakare
@user-xi3mu9wj6o
@user-xi3mu9wj6o 5 месяцев назад
Gaski mutume banza
@user-vg8xt8zh9g
@user-vg8xt8zh9g 5 месяцев назад
Hmmm 😂😂
@user-nb4lb6cj1q
@user-nb4lb6cj1q 5 месяцев назад
❤😂❤😂
@hakkinmarayatv4807
@hakkinmarayatv4807 5 месяцев назад
😂😂😂😂 amanar adamu
@user-ch3gk2ul8k
@user-ch3gk2ul8k 5 месяцев назад
😂😂😅😅😅😅😅😅😂😂😂😂😂😂
@DjeBangis
@DjeBangis 5 месяцев назад
😂😂😂😂😂😂
Далее
HANNAFI RABBILU MUSA IBRO
27:32
Просмотров 32 тыс.
ЛОВИМ НОВЫХ МОНСТРОВ В LETHAL COMPANY
2:42:22
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA AISHA NAJAMU IZZAR SO
33:15
Просмотров 204 тыс.
DAGA BAKINKA SHOW TARE ABDOOLBOOTH
17:34
Просмотров 18 тыс.
GARWASHI SEASON 1, EPISODE 3 ORIGINAL.
1:07:10
Просмотров 118 тыс.
DAGA BAKINKA SHOW TARE MOMMEE NIGER JARUMA A KANNYWOOD
19:15
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA ZEE ZANGO JARUMA A KANYWOOD
20:13
ЛОВИМ НОВЫХ МОНСТРОВ В LETHAL COMPANY
2:42:22